Jump to content

Maryam Abacha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maryam Abacha
Uwargidan shugaban Najeriya

17 Nuwamba, 1993 - 8 ga Yuni, 1998
Margaret Shonekan - Fati Lami Abubakar
Rayuwa
Haihuwa Kaduna, 4 ga Maris, 1947 (77 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Sani Abacha  (1993 -  1998)
Yara
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
maryam abacha
furucin maryam abacha


Maryam AbachaAbout this soundMaryam Abacha  (An haife ta a ranar 4 ga watan Maris din shekara ta 1945) ita ce matar marigayi Sani Abacha, wato shugaban kasan Najeriya daga shekara ta alif 1993 zuwa shekara ta 1998. Bayan rasuwar mijinta a 1998, an kama Maryam da jaka talatin da takwas (38) makil da kudi tana niyan barin kasar da su.[1]

A cikin shekara ta alif 1999 Maryam Abacha ta ce ma mijinta yayi aiki akan cigaban Najeriya; wani jami’in gwamnatin Najeriya ya ce Maryam Abacha ta ce don shawo kan gwamnati ta ba ta ramuwar gayya, kamar yadda shugaba, Olusegun Obasanjo, Sani Abacha ya daure shi.[2] Har zuwa shekarar 2000 Maryam Abacha ta nan da zama a Najeriya.[3] Tana zaune ne a jihar Kano, Najeriya.[4]

Maryam Abacha

Maryam da Sani Abacha suna da ya'ya' mata uku da 'ya'ya maza bakwai(7). [5] Babban ɗan Maryamu Maryam Abacha shine Mohammed Abacha.[6]

Abubuwan da ta bari

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Maryam Abacha ce ta kafa Asibitin kasa (Abuja) wacce aka fara (National Hospital For Women And Yara).
  • Kabir, Hajara Muhammad,. Northern women development. [Nigeria]. ISBN 978-978-906-469-4. OCLC 890820657.
  1. "The Lost Billions". newsweek.com. 3 December 2000. Retrieved 10 April 2022.
  2. "BBC News - Africa - Abacha widow breaks her silence". Retrieved 26 September 2014.
  3. http://www.accessmylibrary.com/coms2/summary_0286-7261033_ITM
  4. "Britons hired by the Abachas". TheGuardian.com. 4 October 2001. Retrieved 4 October 2001.
  5. "CNN: Newsmaker Profiles". CNN. Archived from the original on 8 April 2004. Retrieved 26 September 2014.
  6. Chhabra, Hari Sharan (17 December 2000). "After Mobutu, it's Abacha". The Tribune.
  7. "Archived copy". Archived from the original on 10 October 2011. Retrieved 12 February 2009.CS1 maint: archived copy as title (link)
  8. "The Perfect Mark". The New Yorker. 15 May 2006. Retrieved 26 September 2014.
  9. "International email scams score billions with offer of millions.," Fort Worth Star-Telegram
  10. "E-Mail Offer Is Scheme to Defraud Visa Seekers". The New York Times. 28 October 2004.
  11. "Imagine what the millions would do to our FDI numbers!, BUSINESS TIMES". Archived from the original on 19 October 2012. Retrieved 26 September 2014.
  12. "If It's From Nigeria, Hit Delete". 1 November 2004. Retrieved 26 September 2014.
  13. "USATODAY.com - File-sharing war won't go away; it'll just go abroad". USA Today. Retrieved 26 September 2014.
  14. "Buy in to Spam to Get Rich Quick". Wall Street Journal. 3 July 2002. Retrieved 26 September 2014.