Jump to content

Wikipedia:Wikipedia Edit-a-thon in Kafur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wikipedia Edit-a-thon in Kafur Shiri ne na wayar da Kai game da Wikipedia ga mutanen Kananan hukumomin Kafur, Malumfashi da Danja. Sakamakon samun matsalar katse layukan sadarwa a wasu jihohi na Arewacin Najeriya ciki harda Jihar Katsina, sai muka dauko Shirin daga karamar hukumar Kafur maimakon a yishi a Kafur din sai muka kawo zuwa garin Shanono na Jihar Kano.

Makaloli[gyara masomin]

Makalolin da ake bukata.