Neja (kogi)
Appearance
(an turo daga Kogin Neja)
Neja | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 4,180 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 9°05′50″N 10°40′58″W / 9.0972°N 10.6828°W |
Kasa | Benin, Gine, Mali, Nijar da Najeriya |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
Watershed area (en) | 2,117,700 km² |
Ruwan ruwa | Niger Basin (en) |
Tabkuna | Tafkin Kainji |
River source (en) | Gine |
River mouth (en) | Tekun Guinea |
Kogin Neja ,wasu kan kirata da Kogin Nijar na da tsawon kilomita 4,180. Zurfinta arubba’in kilomita 2,117,700,a kasa. Matsakaicin ,saurinta 5,589 m3/s wanda ya bambanta daga saurin 500 m3/s zuwa 27,600 m3/s.[1] Mafarinta daga tsaunukan Gine, a kudu maso gabashin Gine. Kananan rafufukanta su ne kogin Bani, kogin Sokoto, kogin Kaduna da na kogin Benuwe. Ta bi cikin Mali, Nijar da Najeriya zuwa, Tekun Atalanta wanda ta bi Neja Delta. Waɗannan biranen na samuwa a gefen kogin Neja: Tembakounda, Bamako, Timbuktu, Niamey.[2]