Matakan Tekun Kudancin Pasifik da Aikin Sa Ido na Yanayi
Appearance
Matakan Tekun Kudancin Pasifik da Aikin Sa Ido na Yanayi | |
---|---|
research project (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Asturaliya |
Matsayin Tekun Kudancin Pasifik da Ayyukan Kula da Yanayi; (SPSLCMP) wani aiki ne wanda gwamnatin Ostiraliya ta ƙaddamar. Babban burin aikin shine, samar da ingantattun bayanai na dogon lokaci na bambancin matakin teku acikin tekun Pasifik[1]
da Kudancin Pacific.
Mahalarta
[gyara sashe | gyara masomin]Akwai tsibiran Pasifik guda 14, dake shiga cikin matakin teku da aikin lura da yanayi. Waɗannan sun haɗa da:
- Tsibirin Cook
- Jihohin Tarayyar Micronesia
- Fiji
- Kiribati
- Tsibirin Marshall
- Nauru
- Niue
- Palau
- Papua New Guinea
- Samoa
- Solomon Islands
- Tonga
- Tuvalu
- Vanuatu
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Pacific Sea Level Monitoring Project". Bureau of Meteorology. Australian Government: Bureau of Meteorology. Retrieved December 1, 2015.