Riyad Mahrez

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Riyad Mahrez
Algérie - Arménie - 20140531 - Riyad Mahrez.jpg
Rayuwa
Cikakken suna Riyad Karim Mahrez
Haihuwa Sarcelles Translate, 21 ga Faburairu, 1991 (28 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of None.svg Le Havre A.C.2010-20136024
Flag of None.svg Le Havre Athletic Club2011-2014
Flag of None.svg Algeria national football team2014-
Flag of None.svg Leicester City F.C.11 ga Janairu, 2014-10 ga Yuli, 2018
Flag of None.svg Manchester City F.C.10 ga Yuli, 2018-
 
Muƙami ko ƙwarewa midfielder Translate
Lamban wasa 26
Nauyi 60 kg
Tsayi 179 cm
Kyautuka
Imani
Addini Musulunci

Riyad Mahrez (an haife shi a shekara ta 1991), shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne yana buga wa kasarsa wato Aljeriya, sannan kuma Riyad Mahrez ya buga wasan ƙwallon ƙafa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sarcelles (Faransa) daga shekara 2004 zuwa 2009, ya kuma buga a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Le Havre (Faransa) daga shekara 2010 zuwa 2014, sannan kuma da ya buga wa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Leicester (Ingila) daga shekara 2014 zuwa shekara ta 2017, wanda daga nan ne yakoma kungiyar Manchester city.