Wikipedia:Kofan al'umma/Tarihi 5
Review the Charter for the Universal Code of Conduct Coordinating Committee
[gyara masomin]Hello all,
I am pleased to share the next step in the Universal Code of Conduct work. The Universal Code of Conduct Coordinating Committee (U4C) draft charter is now ready for your review.
The Enforcement Guidelines require a Building Committee form to draft a charter that outlines procedures and details for a global committee to be called the Universal Code of Conduct Coordinating Committee (U4C). Over the past few months, the U4C Building Committee worked together as a group to discuss and draft the U4C charter. The U4C Building Committee welcomes feedback about the draft charter now through 22 September 2023. After that date, the U4C Building Committee will revise the charter as needed and a community vote will open shortly afterward.
Join the conversation during the conversation hours or on Meta-wiki.
Best,
RamzyM (WMF), on behalf of the U4C Building Committee, 15:35, 28 ga Augusta, 2023 (UTC)
Shirin wayar da kai game da Wikimedia a Jami'ar Bayero Kano
[gyara masomin]Wannan shirin yayi ƙidurin ya samar da wayar da kai game da aiyukan Gidauniyar Wikimedia a Jami'ar Bayero dake Kano. Wannan shirin sabo ne a jami'ar domin kuwa bai taba Kasancewa ba kafin nan. Zai samu gudana ne daga wajen Gwanki(Yi Min Magana) 00:53, 30 ga Augusta, 2023 (UTC)
- Wannan shiri ne mai kyau kuma zai taimakawa dabibai sosai a wannan Jami'ar ta BUK mai dumbin tarihi, kuma hakan zai samar da sabbin editocin da zasu rinka bada gudunmuwa a Hausa Wikipedia.Yusuf Sa'adu (talk) 21:11, 31 ga Augusta, 2023 (UTC)
Wiki For Librarians in FCE Zaria Kaduna
[gyara masomin]Assalamu alaikuma yan uwa da abokan arziki. Ina mai amfani da wannan damar domin na sanar daku taron da na shirya wa hukumar library da ma'aikatansu dake FCE Zaria Kaduna. Taron ya ta'allaka ne akan wikipedia mai taken Wiki For Librarians In FCE Zaria Kaduna. Taron zai Fara ne daga watan October zuwa December 2023 a FCE Zaria Kaduna In Allah ya yarda. Ina fatan zaku bani hadin kai da kwarin guwa wajen ganin an gudanar da horarwan cikin limana da nasara. Adduoinku nada tasira a samun cin nasarar gudanar da taron. Bissalam. Umar-askira (talk) 07:38, 1 Satumba 2023 (UTC)
Sanarwa Dan gane da project dina mai taken Wikipedia Stands Up Against All Forms Of Violence Against Children Awareness And Edit-a-Thon
[gyara masomin]Assalamu alaikum warahmatullah ina mai farin cikin sanar Daku dan gane da project dina dana rubuta domin ku duba ku gani don gyara da shawara.Ga link din nan https://meta.wikimedia.org/wiki/Grants:Programs/Wikimedia_Community_Fund/Rapid_Fund/Wikipedia_Stand_Up_Against_All_Forms_Of_Violence_Against_Children_Awareness_And_Edit-a-Thon_(ID:_22279856)?wprov=srpw1_0 nagode.
Wikipedia rights for girl child education in Northern Nigeria
[gyara masomin]Barkan Ku Al'umman Hausa Wikipedia fatan kowa yan lfy ina mai sanar daku cewa zan gudar da taro da ya shafi harkar ilimin yara mata a arewacin Nigeria da fatan zaku bada hadin kai sosai wajen gudanar da wannan cigaba ga link dn dan taimakawa [[1]]Nagode
Wiki for InfoTech Students in Gusau Institute Kaduna
[gyara masomin]Assalamu alaikum, barkanku da safiya ina fatan kowa ya tashi lapiya. Ina son nayi amfanida wannan damar domin na sanar daku workshop traing akan wikipedia ga ɗaliba Gusau Institute dake nan Kaduna a watan November da December 2023 Inshaallah. Nagode. 197.210.70.84 07:02, 11 Satumba 2023 (UTC)
Your wiki will be in read-only soon
[gyara masomin]Karanta wannan saƙon a wani yaren • Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Wikimedia Foundation za'a gwada chanji tsakanin cibiyoyin bayanai na farko dana sakandare. Wannan zai tabbatar da cewa Wikipedia da sauran wikis na wikimedia na iya tsayuwa akan yanar gizo koda bayan wata ruɗani Don tabbatar da cewa komai yana aiki, sashen Fasahar Wikimedia yana buƙatar yin gwajin da aka shirya. Wannan gwajin zai nuna idan zasu iya dogara da amincewa da chanji daga wannan cibiyar zuwa wancan. Ana buƙatar ƙungiyoyi da su zauna cikin shiri kuma su kasance a kusa don magance duk wata matsala da ke iya tasowa yayin gyaran.
Duk zirga-zirga za su kunna 20 Satumba. Gwajin zai fara daga karfe 14:00 UTC.
Abin takaici, saboda wasu iyakoki na cikin MediaWiki, dole a dakata da duk gyararraki dole ne a yayin da muke yin sauyin. Muna neman afuwa game da wannan tsaiko, kuma muna aiki don raguwarsa nan gaba.
Zaka iya karantawa, amma banda gyara, a duka wikis na wani ɗan ƙanƙanin lokaci.
- Ba za ku iya yin wani gyara ba har na tsawon awa ɗaya a ranar Laraba 20 Satumba 2023.
- Idan kayi ƙoƙarin gyara ko ajiyewa awannan lokacin, zaku ga saƙon kuskure. Muna fatan cewa babu gyara da za ayi asara awannan lokacin, amma ba za mu iya tabbatar muku ba. Idan ka ga sakon kuskuren, to don Allah a jira har komai ya koma daidai. Sannan ne zaku samu damar adana gyaran ku. Amma, muna ba da shawara cewa ku kwafe canje-canjen ku tun daga farko, idan da hali.
Wasu sakamakon:
- Ayyukan bango zasu Kasance a hankalu kuma wasu za'a iya ajiye su. Tana iya kasancewa hanyoyin hadin masu kalar-ja ba zasu dawo ba da sauri kamar yadda aka saba. Idan ka kirkiri labarin da aka riga aka danganta shi a wani wuri, hanyar hadi zata zauna a kalar-ja fiye da yadda aka saba. Dole ne a tsaida duk wasu rubutun masu dadewa
- Muna sa ran tura lambar za ta faru kamar kowane mako. Koyaya, wasu daskarewar lamba-by-case na iya faruwa akan lokaci idan aikin ya buƙaci su daga baya.
- GitLab ba zai kasance ba na kusan mintuna 90.
Trizek_(WMF) (talk) 09:23, 15 Satumba 2023 (UTC)
ۋىكىپېدىيە ئۇيغۇرچە
[gyara masomin]قەدىرلىك دوستلار ، ئەگەر ئۇيغۇر ۋىكىپېدىياغا ئۇلىنىشىڭىز بولسا ، بۇنى چېكىڭ ug.wikipedia.org MohammedFergana (talk) 00:06, 17 Satumba 2023 (UTC)
- ياخشىمۇسىز بۇرادەر ، بۇ خاۋسا ۋىكىپېدىيە ، مېنىڭچە بۇ يەردە ئۇيغۇر ۋىكىپېدىيەگە تۆھپە قوشالايدىغان ئادەم يوق. Gwanki(Yi Min Magana) 21:44, 4 Oktoba 2023 (UTC)
Godiya
[gyara masomin]Godiya ta musamman ga; @Gwanki, @A Sulaiman Z, @Yusuf Sa'adu, @Muhammad Idriss Criteria, @Dev ammar, da @Ammarpad bisa goyon bayan ku akan neman Admin da nayi. Ta silar ku, an sake bani dama a karo na biyu. BnHamid (talk) 17:16, 4 Oktoba 2023 (UTC)
- Masha Allah
- Congratulations Allah ya tabbatar da alkhairi. Muhammad Idriss Criteria (talk) 17:24, 4 Oktoba 2023 (UTC)
- Masha Allah, Allah ya ƙara basirar aiki Yusuf Sa'adu (talk) 19:52, 4 Oktoba 2023 (UTC)
- Amiin 🤲. BnHamid (talk) 18:50, 7 Oktoba 2023 (UTC)
- Amiin 🤲. BnHamid (talk) 18:51, 7 Oktoba 2023 (UTC)
- Congratulations BnHamid,Inamaka fatan alkhaeri. Saifullahi AS (talk) 08:09, 11 Oktoba 2023 (UTC)
- Masha Allah, Allah ya ƙara basirar aiki Yusuf Sa'adu (talk) 19:52, 4 Oktoba 2023 (UTC)
- Masha Allah!.... Congratulations brother. Dev ammar (talk) 08:57, 16 Nuwamba, 2023 (UTC)
Hanyoyi sun buɗe ga Kwamitin Haɗin Kai, Kwamitin Ombuds, da Kwamitin Binciken Shari'a
[gyara masomin]Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin wasu harsuna akan Meta-wiki.
Wasu harsunan • Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa HausaYa kasance kowa da kowa! Kwamitin Bayani na m:Special:MyLanguage/Affiliations Committee (AffCom), da Kwamitin Bincike na m:Special:MyLanguage/Trust_and_Safety/Case_Review_Committee (CRC) suna neman sabbin mambobi. Wadannan kungiyoyin masu sa kai suna ba da muhimmiyar tallafi da kulawa ga al'umma da motsi. Ana ƙarfafa mutane su zabi kansu ko ƙarfafa wasu da suke jin za su ba da gudummawa ga waɗannan ƙungiyoyi don yin amfani. Akwai ƙarin bayani game da matsayin kungiyoyin, ƙwarewar da ake buƙata, da kuma damar yin amfani da ita a shafin Meta-wiki.
A madadin ƙungiyar Taimako ta Kwamitin,
Wiki Translate-a-thon in the Hausa Community in Kaduna
[gyara masomin]Assalamu Alaikum, Inason nayi amfani da wannan kafa don sanar daku cewa, Ina neman Nigerian mini grants Wanda Wikimedia Nigeria User Group suke bayarwa.
Allah Ya kara mana basira da ilimi wajen yada ilimi kyauta.
Ameeeeen Iliyasu Umar (talk) 13:53, 12 Oktoba 2023 (UTC)
Yi bita tare da bayar sharhi a kan ƙunshi na zaɓin ƙa'idodin Hukumar Amintattun Gidauniyar Wikimedia Foundation ta shekarar 2024
[gyara masomin]Zuwa ga kowa da kowa
Da fatan za a yi bita kuma ku bayar da tsokaci kan ƙunshi ƙa'idodin zaɓen Hukumar Amintattu ta Wikimedia Foundation daga yanzu har zuwa 29 ga Oktoba 2023. Kunshin ƙa'idodin zaɓin ya dogara ne da tsoffin juzu'in Kwamitin Zaɓe kuma za a yi amfani da shi a zaɓin Kwamitin Amintattu na 2024. Bayar da maganganun ku a yanzu zai taimaka musu wajen samar da tsari mai santsi, mafi kyawun zaɓin hukumar Ƙari a kan shafin Meta-wiki.
Mafi kyau,
Katie Chan
Shugaban kwamitin zaɓe
01:12, 17 Oktoba 2023 (UTC)
Empowering and Guiding the Wikimedian Editors in Kano State
[gyara masomin]Assalamu alaikum, barka mu da wannan lokaci. Ina mai amfani da wannan dama domin sanar da ku wani rapid grant da na nema nake neman ƴan uwa su sanya mu a addu'a. Ga link ɗin kamar haka a nan. A Sulaiman Z (talk) 22:03, 25 Oktoba 2023 (UTC)
- Haƙiƙa wannan shiri ne mai kyau, Allah ya bada sa'a da kuma nasara Yusuf Sa'adu (talk) 21:07, 3 Nuwamba, 2023 (UTC)
Wikipedia Awareness and Edit-a-Thon Campaign at National Teachers' Institute, Kaduna Branch
[gyara masomin]Assalamu Alaikum Yanuwa editoci masu albarka.
Ina fatan kowa Yana cikin koshin lafiya.
Inason nayi amfani da wannan dama don sanar daku sabon tallafi na Wikimedia Foundation dana yi applying a halin yanzu
Ina neman fatan alheri daga wajen ku da kuma bayan ku akan wannan project din Mai take:
Iliyasu Umar[gyara masomin]Wikipedia Awareness and Edit-a-Thon Campaign at National Teachers' Institute, Kaduna Branch |
Ina Mai godiya a gare ku Iliyasu Umar (talk) 10:18, 29 Oktoba 2023 (UTC)
Coming soon: Reference Previews
[gyara masomin]A new feature is coming to your wiki soon: Reference Previews are popups for references. Such popups have existed on wikis as local gadgets for many years. Now there is a central solution, available on all wikis, and consistent with the PagePreviews feature.
Reference Previews will be visible to everyone, including readers. If you don’t want to see them, you can opt out. If you are using the gadgets Reference Tooltips or Navigation Popups, you won’t see Reference Previews unless you disable the gadget.
Reference Previews have been a beta feature on many wikis since 2019, and a default feature on some since 2021. Deployment is planned for November 22.
- Help page
- Project page with more information (in English).
- Feedback is welcome on this talk page.
-- For Wikimedia Deutschland’s Technical Wishes team,
Johanna Strodt (WMDE), 13:11, 15 Nuwamba, 2023 (UTC)
(New) Feature on Kartographer: Adding geopoints via QID
[gyara masomin]Since September 2022, it is possible to create geopoints using a QID. Many wiki contributors have asked for this feature, but it is not being used much. Therefore, we would like to remind you about it. More information can be found on the project page. If you have any comments, please let us know on the talk page. – Best regards, the team of Technical Wishes at Wikimedia Deutschland
Thereza Mengs (WMDE) 12:31, 13 Disamba 2023 (UTC)
Many new Wikidata items and editors for Nigeria and Gombe State
[gyara masomin]Hello! Please forgive me for writing in English.
I am an administrator on Wikidata. We have recently seen a large increase in the number of editors creating new items about Nigeria, mostly about Gombe State. Unfortunately, these editors are often ill-informed about how Wikidata works, and so regrettably the items have to be deleted. Not only does this create additional work for us, it also means that many new contributors are seeing their efforts go completely to waste. Unfortunately, none of these new editors appear to respond to talk page messages.
We would welcome any assistance that could be provided. Does anyone know of any recent workshops or education initiatives that might be responsible for this traffic? If so, can we get in touch with the organizers to makes sure that participants understand basic principles like not creating empty items, establishing notability, and communicating with the community?
Additional discussion on this topic can be seen at wikidata:Wikidata:Administrators'_noticeboard#Recent_crop_of_new_Nigerian_items.
Thanks, Bovlb (talk) 19:21, 14 Disamba 2023 (UTC)
Sabbin maƙaloli
[gyara masomin]Assalamu alaikum 🤝 , ɗaukacin Wikimedians 🌍👥 .
🗣️ Ina mai amfani da wannan dama wajen sanar da Editors musamman sabbin Editors.
Kirkirar sabbin makala abune mai kyau amman naga ana yawan ƙirƙirar makala akan waɗanda basu kai ace an rubuta makala akan su ba. Alal misali, wasu da anyi fira da su sau daya/biyu just sai ayi hanzari a rubuta makala akai, akan su!, especially idan wanda akayi fira da su yan masana'antar fim ne, ba tare da la'akari da akwai yan Kannywood da, dama waɗanda babu Articles nasu.
Ina so ne in sanar da mu... ganin fuskokinsu a fina-finai barkatai, bai zai zama hujjar cewa sun isa a rubuta makala akan su ba, sbd akwai ka'idoji da dokoki na Wikipedia.
Da ga karshe ina kira adaina ƙirƙirar makala da zaran wani Un-popular Gidan rediyon ko Talabijin sunyi hira da Jarumi/Jaruma, har sai idan sun cancanta a rubuta makala akan su. ✍️ BnHamid (talk) 05:59, 16 Disamba 2023 (UTC)
Inganta Hausa Wikipedia
[gyara masomin]Assalam Alaikum, sunana Gwanki, mai gudanarwa na wannan shafin. A shekarar 2023 an gudanar da projects masu yawa na Wikipedia a sassa daban-daban na Arewacin Najeriya wanda hakan yayi sanadiyar samun karuwar masu bayar da gudummawa a Hausa Wikipedia. Sai dai a matsayina na admin a Hausa Wikipedia na hango wata matsala kuma ina kokarin ganin magance ta. Akwai maƙaloli da yawa wanda aka yi tagging din su za'a goge ko za'a gyara ko a inganta su, amma sai kaga editors basa aiki wajen inganta su sun fi mayar da hankali wajen kirkiran sababbin maƙaloli sannan kuma duk wanda ya kirkiri sabuwar makala baya tsayawa ya gyara ko ya inganta ta sai kawai ya barta yake ya kama wata. Ina shirin gudanar da wani project da zan koyar da yadda zamu mayar da hankali wajen inganta maƙalolin da muke da su a Hausa Wikipedia. Ina son jin martani daga gare ku musamman kwararrun editoci. Yusuf, BnHamid, Criteria, Sulaiman Hamza DK da sauran yan uwa editoci. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 06:51, 1 ga Janairu, 2024 (UTC)
- Haƙiƙa wannan shiri ne mai kyau kuma zai taimaka insha Allah Yusuf Sa'adu (talk) 07:44, 1 ga Janairu, 2024 (UTC)
- Wannan haka ya ke. Kuma kowa na da ruwa da tsaki wajen gudunmawar da zai bayar don kaucewa hakan a gaba. Ya kamata sabbin Editors lallai a tabbatar duk maƙalar da suka fara su karasa ta, ko su cimma kashi 80 na wannan maƙalar. Sannan wajibi za ta karantu kuma su saka dukkan manazarta tunda ai translation sukayi abin nufi anan akwai manazarta a inda suka fassaro illa copying ne kawai za su yi.
- Sannan idan basu daina ba sai ana daukar mataki akai. Ba za'a hana su kirkira/ko fassara makala ba, amman wajibi maƙalar ta zamana mai inganci da manazarta, tunda mu dukkan mu Hausawa ne mun san maƙala mai kyau da marar kyau a yayin karantawa ko idan mu kayi arba da makala. Zuba ido ba ɗaukar mataki wani ƙarin kwarin gwiwa ne ga masu fara rubuta makala su watsar su koma wata kuma.
- Sannan akwai babban kalubale ta yadda sabbin Editors wasu basu ma san ana musu magana a Talk page ba bare su san gyaran da ake musu. Akwai waɗanda an musu magana fiye da watannin amman basu ma san ana yi ba. Kenan sai an wayar musu da kai ta yadda da zaran aka tuntube su ta shafukan tattaunawar su ko akayi mentioning usernames na su, zasu sani, don kaucewa ko bin tafarkin abinda aka faɗa musu akai. Haka-zalika cikin sabbin Editors kusan ƙalilan ne ke tambaya, kuma rashin tambaya game da abin da ba ilimi akai babbar illa ne.
- Wannan tsokaci da kayi kusan kamar ka aro bakina ka mun albasa. Hakan abu ne mai kyau Ina goyan baya sosai. Bahaushe ya faɗa Tun ran gini tun ran Zane!. BnHamid (talk) 07:53, 1 ga Janairu, 2024 (UTC)
- Amin Wa alaikumussalam @Gwanki: Hakika wannan kuduri ne mai kyau kuma muna goyon bayan wannan kuduri dari bisa dari domin kuwa za mu bayar da gudummawata iya bakin kokarin mu. A Sulaiman Z (talk) 11:21, 1 ga Janairu, 2024 (UTC)
Taron Wikipedia
[gyara masomin]Assalamu alaikum dafatan kuna lafiya, ina mai sanar maku da insha Allah muna shirya taron Wikipedia a Jami'ar Danfodio ta jihar Sokoto domin bunƙasa Hausa Wikipedia ganin jihar Sokoto da Jami'ar Danfodio suna da matuƙar mahimmanci a arewacin Nigeria, muna buƙatar goyon bayan ku domin samun nasarar bunƙasa ilimi. Yusuf Sa'adu (talk) 12:56, 3 ga Janairu, 2024 (UTC)
- Tabbas wannan shirin zai taimakawa daliban makarantar mu, saboda nima ta dalilin irin wannan taron da akayi a FUG Zamfara nasan minene Wikipedia, kuma nake binciken ilimi a cikinta, sannan kuma na fara editing, ina da tabbacin wannan shirin idan aka amince da shi zai taimakawa daliban makarantar mu sosai saboda zakusan yadda zasuyi binciken ilimi cikin sauki sannan suma su iya bada gudunmuwar su wajen inganta ilimi, dan haka ina fatan wannan shiri ya samu karbuwa. Ina goyon baya ɗari bisa ɗari Abubakar Kaddi (talk) 19:34, 3 ga Janairu, 2024 (UTC)
Do you use Wikidata in Wikimedia sibling projects? Tell us about your experiences
[gyara masomin]Note: Apologies for cross-posting and sending in English.
Hello, the Wikidata for Wikimedia Projects team at Wikimedia Deutschland would like to hear about your experiences using Wikidata in the sibling projects. If you are interested in sharing your opinion and insights, please consider signing up for an interview with us in this Registration form.
Currently, we are only able to conduct interviews in English.
The front page of the form has more details about what the conversation will be like, including how we would compensate you for your time.
For more information, visit our project issue page where you can also share your experiences in written form, without an interview.
We look forward to speaking with you, Danny Benjafield (WMDE) (talk) 08:53, 5 January 2024 (UTC)
Sanarwa tare da neman shawararku da kuma goyon baya
[gyara masomin]Assalamu alaikum, ina mai farin cikin sanar da ku tare da neman shawararku hadi da goyon bayanku a bisa wani grant da na nema nake neman kasancewar sa Insha'Allah. Ga link ɗin sa kamar haka. A'isha A Ibrahim (talk) 21:14, 6 ga Janairu, 2024 (UTC)
Making MinT a default Machine Translation for your Wikipedia
[gyara masomin]Hello Hausa Wikipedians!
Apologies as this message is not in your native language, Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa.
The WMF Language team wants to make MinT the default machine translation support in Hausa Wikipedia Content Translation. MinT in your Wikipedia uses the NLLB-200 machine translation model.
Our proposal to set MinT as the default machine translation service will expose contributors to open source service by default and allow them to switch to other services if they prefer those services. Contributors can decide to switch to another translation service that is not default if they prefer the service, which will be helpful in analyzing user preferences in the future.
The WMF Language team is requesting feedback from members of this community in this thread if making the MinT the default translation service is okay in this Wikipedia. If there are no objections to the above proposal. In that case, MinT will become the default machine translation in this Wikipedia by the end of January 2024.
Thank you for your feedback.
On behalf of the WMF Language team.UOzurumba (WMF) (talk) 22:38, 9 ga Janairu, 2024 (UTC)
- Wikimedia Foundation na neman editocin Hausa Wikipedia masu gabatar da Fassara da su mayar da MinT a matsayin injin yin fassarar su madadin Google Translator.
- Sharhi na
- Ita dai mahajar MinT manhaja ce mai bayar da fassarar inji mallakin Wikimedia Foundation. Manhajar nada ingancin fassara sosai fiye da fassarar Google. Ku mayar da MinT a matsayin injin fassarar ku na dindindin.
- Sharhi na
- Gwanki(Yi Min Magana) 12:21, 14 ga Janairu, 2024 (UTC)
Reusing references: Can we look over your shoulder?
[gyara masomin]Apologies for writing in English.
The Technical Wishes team at Wikimedia Deutschland is planning to make reusing references easier. For our research, we are looking for wiki contributors willing to show us how they are interacting with references.
- The format will be a 1-hour video call, where you would share your screen. More information here.
- Interviews can be conducted in English, German or Dutch.
- Compensation is available.
- Sessions will be held in January and February.
- Sign up here if you are interested.
- Please note that we probably won’t be able to have sessions with everyone who is interested. Our UX researcher will try to create a good balance of wiki contributors, e.g. in terms of wiki experience, tech experience, editing preferences, gender, disability and more. If you’re a fit, she will reach out to you to schedule an appointment.
We’re looking forward to seeing you, Thereza Mengs (WMDE)
Binciken Jerin Bukatun Al'umma
[gyara masomin]Assalamu alaikum, Community Tech yana da sabuntawa game da Binciken Jerin Bukatun Al'umma. Na farko, na gode don shiga cikin binciken da kuma ra'ayoyin ku. Mun sake nazarin ra'ayoyin ku kuma mun yanke shawarar farko don raba tare da ku.
A taƙaice, mun dage binciken har sai daga baya a 2024, kuma muna la'akari da sabon tsarin ci don buƙatun fasaha na al'umma, wanda muke da niyyar haɗawa da shirin Gidauniyar Wikimedia na shekara-shekara. Muna kuma neman shigar da ƙarin masu haɓaka masu sa kai a cikin tsarin jerin bukatun.
A halin yanzu, yayin da muke aiki don sabon tsarin ci, muna shirin yin aiki a kan abubuwan da ba a cika jerin bukatun ba har sai an aiwatar da sabuwar hanyar.
Da fatan za a karanta sanarwar daki-daki ko dai akan Diff blog (1) ko MetaWiki (2).
Sabon tsarin cin zai buƙaci ra'ayoyin ku da sa hannu don haka, da fatan za a raba duk wani tunanin da kuke da shi akan shafukan magana (3) da aka nuna a cikin sakonnin MetaWiki.
Muna jiran ji daga gare ku.
Sandister Tei, a madadin ƙungiyar Community Tech.
Hanyoyin haɗi
1.https://diff.wikimedia.org/2024/01/04/shaping-the-future-of-the-community-wishlist-survey/
2.https://meta.wikimedia.org/wiki/Community_Wishlist_Survey/Future_Of_The_Wishlist/January_4,_2024_Update
3.https://meta.wikimedia.org/wiki/Talk:Community_Wishlist_Survey/Future_Of_The_Wishlist daSupremo 21:59, 15 ga Janairu, 2024 (UTC)
Feminism and Folklore 2024
[gyara masomin]Dear Wiki Community,
You are humbly invited to organize the Feminism and Folklore 2024 writing competition from February 1, 2024, to March 31, 2024 on your local Wikipedia. This year, Feminism and Folklore will focus on feminism, women's issues, and gender-focused topics for the project, with a Wiki Loves Folklore gender gap focus and a folk culture theme on Wikipedia.
You can help Wikipedia's coverage of folklore from your area by writing or improving articles about things like folk festivals, folk dances, folk music, women and queer folklore figures, folk game athletes, women in mythology, women warriors in folklore, witches and witch hunting, fairy tales, and more. Users can help create new articles, expand or translate from a generated list of suggested articles.
Organisers are requested to work on the following action items to sign up their communities for the project:
- Create a page for the contest on the local wiki.
- Set up a campaign on CampWiz tool.
- Create the local list and mention the timeline and local and international prizes.
- Request local admins for site notice.
- Link the local page and the CampWiz link on the meta project page.
This year, the Wiki Loves Folklore Tech Team has introduced two new tools to enhance support for the campaign. These tools include the Article List Generator by Topic and CampWiz. The Article List Generator by Topic enables users to identify articles on the English Wikipedia that are not present in their native language Wikipedia. Users can customize their selection criteria, and the tool will present a table showcasing the missing articles along with suggested titles. Additionally, users have the option to download the list in both CSV and wikitable formats. Notably, the CampWiz tool will be employed for the project for the first time, empowering users to effectively host the project with a jury. Both tools are now available for use in the campaign. Click here to access these tools
Learn more about the contest and prizes on our project page. Feel free to contact us on our meta talk page or by email us if you need any assistance.
We look forward to your immense coordination.
Thank you and Best wishes,
--MediaWiki message delivery (talk) 07:26, 18 ga Janairu, 2024 (UTC)
Wiki Loves Folklore is back!
[gyara masomin]Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Dear Wiki Community, You are humbly invited to participate in the Wiki Loves Folklore 2024 an international photography contest organized on Wikimedia Commons to document folklore and intangible cultural heritage from different regions, including, folk creative activities and many more. It is held every year from the 1st till the 31st of March.
You can help in enriching the folklore documentation on Commons from your region by taking photos, audios, videos, and submitting them in this commons contest.
You can also organize a local contest in your country and support us in translating the project pages to help us spread the word in your native language.
Feel free to contact us on our project Talk page if you need any assistance.
Kind regards,
Wiki loves Folklore International Team
-- MediaWiki message delivery (talk) 07:26, 18 ga Janairu, 2024 (UTC)
Zaɓe kan Yarjejeniya don Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa
[gyara masomin]- Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Assalamu alaikum,
Ina zuwa gare ku a yau don sanar da cewa lokacin jefa kuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ya buɗe yanzu. Membobin al'umma na iya jefa ƙuri'a da ba da sharhi game da kundin ta hanyar SecurePoll yanzu har zuwa 2 Fabrairu 2024. Wadanda suka bayyana ra'ayoyin ku a lokacin ci gaban Tsarukan Tirsasawa na UCoC za ku san wannan tsari saba.
Sigar na yanzu na kundin ta Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa yana kan Meta-wiki tare da fassarori.
Karanta kundin, jeka jefa kuri'a kuma raba wannan bayanin ga sauran al'umma ku. Zan iya faɗi da gaba gaɗi cewa Kwamitin Gina U4C yana ɗokin halartar ku.
A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,
RamzyM (WMF) 18:08, 19 ga Janairu, 2024 (UTC)
Kwanaki na ƙarshe don jefa ƙuri'a a kan Kundin ta Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa
[gyara masomin]- Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Assalamu alaikum,
Ina zuwa gare ku a yau don tunatar da ku cewa lokacin kada kuri'a na kundin tsarin Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) zai rufe ranar Fabrairu 2. Membobin al'umma na iya jefa ƙuri'a da ba da sharhi game da kundin ta hanyar SecurePoll. Wadanda suka bayyana ra'ayoyin ku a lokacin ci gaban Tsarukan Tirsasawa na UCoC za ku san wannan tsari saba.
Sigar na yanzu na kundin ta Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa yana kan Meta-wiki tare da fassarori.
Karanta kundin, jeka jefa kuri'a kuma raba wannan bayanin ga sauran al'umma ku. Zan iya faɗi da gaba gaɗi cewa Kwamitin Gina U4C yana ɗokin halartar ku.
Mafi kyau,
RamzyM (WMF) 17:00, 31 ga Janairu, 2024 (UTC)
Announcing the results of the UCoC Coordinating Committee Charter ratification vote
[gyara masomin]- You can find this message translated into additional languages on Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Dear all,
Thank you everyone for following the progress of the Universal Code of Conduct. I am writing to you today to announce the outcome of the ratification vote on the Universal Code of Conduct Coordinating Committee Charter. 1746 contributors voted in this ratification vote with 1249 voters supporting the Charter and 420 voters not. The ratification vote process allowed for voters to provide comments about the Charter.
A report of voting statistics and a summary of voter comments will be published on Meta-wiki in the coming weeks.
Please look forward to hearing about the next steps soon.
On behalf of the UCoC Project team,
RamzyM (WMF) 18:23, 12 ga Faburairu, 2024 (UTC)
Ukraine's Cultural Diplomacy Month 2024: We are back!
[gyara masomin]Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Hello, dear Wikipedians!
Wikimedia Ukraine, in cooperation with the MFA of Ukraine and Ukrainian Institute, has launched the forth edition of writing challenge "Ukraine's Cultural Diplomacy Month", which lasts from 1st until 31st March 2024. The campaign is dedicated to famous Ukrainian artists of cinema, music, literature, architecture, design and cultural phenomena of Ukraine that are now part of world heritage. We accept contribution in every language! The most active contesters will receive prizes.
We invite you to take part and help us improve the coverage of Ukrainian culture on Wikipedia in your language! Also, we plan to set up a banner to notify users of the possibility to participate in such a challenge! ValentynNefedov (WMUA) (talk)
Rahoton rattabawar Kundi ta U4C da Kiran U4C don 'ƴan takara yanzu
[gyara masomin]- Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Barkan mu,
Ina rubuto muku a yau da muhimman bayanai guda biyu. Na farko, rahoton sharhin daga Kwamitin Daidaitawa ta Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) rattabawar Kundi yana samuwa yanzu. Na biyu, kiran 'yan takara na U4C yana buɗewa yanzu har zuwa Afrilu 1, 2024.
Kwamitin Daidaitawa ta Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ƙungiya ce ta duniya da aka sadaukar don samar da adalci da daidaito aiwatarwa ta UCoC. Ana gayyatar membobin al'umma don ƙaddamar da aikace-aikacen su na U4C. Don ƙarin bayani da alhakin U4C, don Allah sake duba Kundi ta U4C.
Bisa ga kundin, akwai kujeru 16 a kan U4C: kujeru takwas na al'umma da kujeru takwas don tabbatar da cewa U4C na wakiltar bambancin motsi.
Kara karantawa kuma gabatar da aikace-aikacenku akan Meta-wiki.
A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,
RamzyM (WMF) 16:25, 5 ga Maris, 2024 (UTC)
Kaduna to Abuja PhotoWalk
[gyara masomin]I wish to inform the experience editors in Hausa Wikipedia, I will be organizing a Kaduna to Abuja Photo Walk.Aliyu shaba]]Talk 10:41, 17 ga Maris, 2024 (UTC)
Shirin Wikipedia a Hadejia
[gyara masomin]Ina farin cikin sanar da ku niyya ta ta gudanar da shirin wayar da kai a makarantar Binyaminu Usman Polytechnic Hadejia, ga adireshin shirin ku shiga domin bani shawara da goyon baya. Nagode taku Sirjat (talk) 22:10, 10 ga Maris, 2024 (UTC)
Survey about Wikifunctions: we need your input!
[gyara masomin]Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa!
Hello all! I’m Luca/Sannita, Community Relations Specialist for Wikifunctions, the newest Wikimedia project.
We are currently conducting user research to improve Wikifunctions, and we need your input! You do not need experience with Wikifunctions to participate.
Participation takes the form of an interview, conducted online, in English, using Google Meet, for a duration of about 75 minutes.
To join this study, please fill out this short form as soon as possible. (privacy policy for the survey).
Interviews will start on March 14th, 2024. We are pleased to offer a thank you gift to those who complete the interview. More details about the project will be provided in a follow-up email to those who qualify for this study.
Let me know if there are questions or clarifications needed. Hope you will take part to the study! Sannita (WMF) (talk) 15:08, 11 ga Maris, 2024 (UTC)
Wikimedia Foundation Board of Trustees 2024 Selection
[gyara masomin]Dear all,
This year, the term of 4 (four) Community- and Affiliate-selected Trustees on the Wikimedia Foundation Board of Trustees will come to an end [1]. The Board invites the whole movement to participate in this year’s selection process and vote to fill those seats.
The Elections Committee will oversee this process with support from Foundation staff [2]. The Board Governance Committee created a Board Selection Working Group from Trustees who cannot be candidates in the 2024 community- and affiliate-selected trustee selection process composed of Dariusz Jemielniak, Nataliia Tymkiv, Esra'a Al Shafei, Kathy Collins, and Shani Evenstein Sigalov [3]. The group is tasked with providing Board oversight for the 2024 trustee selection process, and for keeping the Board informed. More details on the roles of the Elections Committee, Board, and staff are here [4].
Here are the key planned dates:
- May 2024: Call for candidates and call for questions
- June 2024: Affiliates vote to shortlist 12 candidates (no shortlisting if 15 or less candidates apply) [5]
- June-August 2024: Campaign period
- End of August / beginning of September 2024: Two-week community voting period
- October–November 2024: Background check of selected candidates
- Board's Meeting in December 2024: New trustees seated
Learn more about the 2024 selection process - including the detailed timeline, the candidacy process, the campaign rules, and the voter eligibility criteria - on this Meta-wiki page, and make your plan.
Election Volunteers
Another way to be involved with the 2024 selection process is to be an Election Volunteer. Election Volunteers are a bridge between the Elections Committee and their respective community. They help ensure their community is represented and mobilize them to vote. Learn more about the program and how to join on this Meta-wiki page.
Best regards,
Dariusz Jemielniak (Governance Committee Chair, Board Selection Working Group)
[2] https://foundation.wikimedia.org/wiki/Committee:Elections_Committee_Charter
[3] https://foundation.wikimedia.org/wiki/Minutes:2023-08-15#Governance_Committee
[4] https://meta.wikimedia.org/wiki/Wikimedia_Foundation_elections_committee/Roles
[5] Even though the ideal number is 12 candidates for 4 open seats, the shortlisting process will be triggered if there are more than 15 candidates because the 1-3 candidates that are removed might feel ostracized and it would be a lot of work for affiliates to carry out the shortlisting process to only eliminate 1-3 candidates from the candidate list.
MPossoupe_(WMF)19:57, 12 ga Maris, 2024 (UTC)
Your wiki will be in read-only soon
[gyara masomin]Karanta wannan saƙon a wani yaren • Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Wikimedia Foundation za'a gwada chanji tsakanin cibiyoyin bayanai na farko dana sakandare. Wannan zai tabbatar da cewa Wikipedia da sauran wikis na wikimedia na iya tsayuwa akan yanar gizo koda bayan wata ruɗani
Duk zirga-zirga za su kunna 20 Maris. Gwajin zai fara daga karfe 14:00 UTC.
Abin takaici, saboda wasu iyakoki na cikin MediaWiki, dole a dakata da duk gyararraki dole ne a yayin da muke yin sauyin. Muna neman afuwa game da wannan tsaiko, kuma muna aiki don raguwarsa nan gaba.
Zaka iya karantawa, amma banda gyara, a duka wikis na wani ɗan ƙanƙanin lokaci.
- Ba za ku iya yin wani gyara ba har na tsawon awa ɗaya a ranar Laraba 20 Maris 2024.
- Idan kayi ƙoƙarin gyara ko ajiyewa awannan lokacin, zaku ga saƙon kuskure. Muna fatan cewa babu gyara da za ayi asara awannan lokacin, amma ba za mu iya tabbatar muku ba. Idan ka ga sakon kuskuren, to don Allah a jira har komai ya koma daidai. Sannan ne zaku samu damar adana gyaran ku. Amma, muna ba da shawara cewa ku kwafe canje-canjen ku tun daga farko, idan da hali.
Wasu sakamakon:
- Ayyukan bango zasu Kasance a hankalu kuma wasu za'a iya ajiye su. Tana iya kasancewa hanyoyin hadin masu kalar-ja ba zasu dawo ba da sauri kamar yadda aka saba. Idan ka kirkiri labarin da aka riga aka danganta shi a wani wuri, hanyar hadi zata zauna a kalar-ja fiye da yadda aka saba. Dole ne a tsaida duk wasu rubutun masu dadewa
- Muna sa ran tura lambar za ta faru kamar kowane mako. Koyaya, wasu daskarewar lamba-by-case na iya faruwa akan lokaci idan aikin ya buƙaci su daga baya.
- GitLab ba zai kasance ba na kusan mintuna 90.
Trizek (WMF), 00:00, 15 ga Maris, 2024 (UTC)
Admin Request: Hausa Wikiquote
[gyara masomin]Assalam,
Bayan gaisuwa mai yawa. Ina neman goyon bayanku don zama mai kula da shafin Hausa Wikiquote wanda ke incubator a yanzu haka. Na kasance admin a Hausa Wikipedia kuma na san aikin yadda ya kamata. Ina neman goyon bayan ku
Amincewa (support)
[gyara masomin]Na amince duba da kokarin edita din Musa Vacho77 (talk) 09:12, 20 ga Maris, 2024 (UTC) Tabbas wannan yunƙuri ne mai kyau ganin yadda ka zama ƙwararren editor na tsawon lokaci, ina goyon baya Yusuf Sa'adu (talk) 20:04, 20 ga Maris, 2024 (UTC)
Muna neman goyon baya akan shirin da muke son yin
[gyara masomin]Assalamu alaikum dafatan kuma lafiya ya ibada, Allah ya amsa mana, Inaso na shaida maku muna shirin gabatar da wani shiri na mata marubuta ni da wasu editoci domin cigaba da bunƙasa Hausa Wikipedia, muna neman goyon bayan ku tun daga kan shugabannin mu na Hausa community da kuma sauran editocin mu akan wannan shiri da muke son gudanarwa insha Allah. Mungode a huta lafiya. A Salisu (talk) 11:13, 20 ga Maris, 2024 (UTC)
- Amin Wa alaikumussalam, Malama @A Salisu hakika wannan kudurine mai kyau kuma muna goyan bayan hakan dari bisa dari. Allah Ubangiji ya bada Sa'a. A'isha A Ibrahim (talk) 11:22, 20 ga Maris, 2024 (UTC)
- Wannan abu ne mai kyau dan haka ina mai goyon bayan hakan Aliyu shaba]]Talk 13:54, 20 ga Maris, 2024 (UTC)
Malama A'isha lalle wanda abin zai kawo cigaban Wikipedia Hausa musamman. Saboda idan mata marubuta suka san Wikipedia lalle ina ganin zasu bada gudunmawa sosai.Support Mariya Hamza (talk)
- Wannan shiri ne mai kyau, sannan kuma duba da yanayin Hausa Wikipedia tana da ƙarancin editors mata. Hakan zai taimaka wajen bunƙasa Hausa wikimedias ta hanyar samun editors mata da kuma samun muƙalolin da suka shafi mata domin akwai ƙarancin articles na mata a Hausa Wikipedia. Dan haka ina goyon bayan wannan shiri kwarai da gaske. @M Bash Ne (talk) 14:06, 24 ga Maris, 2024 (UTC)
Rashin amincewa (Oppose)
[gyara masomin]Neman Adminship
[gyara masomin]Username ɗina 787IYO, ina neman daman ku na zama admin a wannan shafi, don inganta shafin wurin goge muƙaloli wanda basu tafi a tsari ba, da kuma koyarwa da sabbun editoci, da kule masu zuwa ɓanna da dai sauransu. Nagode 787IYO (talk) 15:35, 8 ga Afirilu, 2024 (UTC)
Support
[gyara masomin]Ina mai amincewa da wannan wunkuri naka na samun admin, da fatan zaka kara dagewa wajen inganta shafin Hausa da kuma wikipedia baki daya. Support Haweey7575 (talk) 18:24, 8 ga Afirilu, 2024 (UTC)
Support
[gyara masomin]Barka da ƙoƙari 787IYO, Ina mai goyon bayan a baka wannan iko, ganin irin jajircewa da kake yi a wannan kafa da kuma buƙatar samun ƙarin masu gudanarwa. Em-mustapha talk 08:47, 11 ga Afirilu, 2024 (UTC)
Support
[gyara masomin]Ina mai goyon wannan dama da kake nema saboda Inganta mangalar Hausa Wikipedia.Hajjo30 (talk) 09:00, 11 ga Afirilu, 2024 (UTC)
Support
[gyara masomin]Ina mai amincewa da buƙatar ka na zama admin a wannan shafi mai albarka. Danaljannah1 (talk) 18:11, 15 ga Afirilu, 2024 (UTC)
Support
[gyara masomin]I highly support your effort in ensuring equity in Hausa Wikipedia. I support you in becoming admin. Adm2030 (talk) 18:51, 16 ga Afirilu, 2024 (UTC)
support
[gyara masomin]I have a total support for your adminship. Galdiz (talk) 18:49, 17 ga Afirilu, 2024 (UTC)
Namespace name translations
[gyara masomin]Hi,
The Wikipedia in this language doesn't have namespaces translations.
In October 2022, I asked about this on Wikipedia:Ƙofan al'umma (the old name of this page), but I somehow forgot about following up, even though I received a response that was probably good. I apologize for this delay.
Here's a link to the old discussion: https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Wikipedia:%C6%98ofan_al%27umma&oldid=181178#Namespaces
For a detailed explanation about namespaces, see here
- translatewiki:Translating:MediaWiki#Translating namespace names
- translatewiki:Translating:MediaWiki/Basic glossary
I am copying here the response from the previous discussion with slight editing. Please see the names in the "Hausa names" column, and reply: are these names good? If they are, I will enable them. If not, please suggest corrections. Thank you!
English name | French name | Arabic name | ↓ Hausa names ↓ |
---|---|---|---|
Media | Média | ميديا | Midiya |
Special | Spécial | خاص | Musamman |
Talk | Discussion | نقاش | Tattaunawa |
User | Utilisateur | مستخدم | Ma'aikaci |
User talk | Discussion utilisateur | نقاش المستخدم | Tattaunawar ma'aikaci |
Wikipedia talk | Discussion Wikipedia | نقاش ويكيبيديا | Tattaunawar Wikipedia |
File | Fichier | ملف | Fayil |
File talk | Discussion fichier | نقاش الملف | Tattaunawar fayil |
MediaWiki | MediaWiki | ميدياويكي | MediaWiki |
MediaWiki talk | Discussion MediaWiki | نقاش ميدياويكي | Tattaunawar MediaWiki |
Template | Modèle | قالب | Samfuri |
Template talk | Discussion modèle | نقاش القالب | Tattaunawar samfuri |
Help | Aide | مساعدة | Taimako |
Help talk | Discussion aide | نقاش المساعدة | Tattaunawar taimako |
Category | Catégorie | تصنيف | Rukuni |
Category talk | Discussion catégorie | نقاش التصنيف | Tattaunawar rukuni |
Module | Module | وحدة | Kayayyaki |
Module talk | Discussion module | نقاش الوحدة | Tattaunawar kayayyaki |
Gadget | Gadget | إضافة | Na'ura |
Gadget talk | Discussion gadget | نقاش الإضافة | Tattaunawar na'ura |
You may find some of these names in the current interface translations.
Tagging some active users: @Salihu Aliyu, @Sirjat, @Usmanagm, @Yusuf Sa'adu, @Abdulmuddalib Iabrahim Salisu, @Jnr 11, @Abubakar Kaddi, @BnHamid, @Gwanki, @Haweey7575, @Muhammad Idriss Criteria, @787IYO, @Ammarpad.
Thank you! Amir E. Aharoni (talk) 19:51, 12 ga Afirilu, 2024 (UTC)
- Ok, thank you @Amire80 I think most of these are OK except the translations for Module, Gadget and User. So I'll leave these to remain untranslated, because there's no better alternative in Hausa. –Ammarpad (talk) 11:56, 4 Mayu 2024 (UTC)
Ra'ayina
ina ganim dukkan fassarar sunyi za'iya cigaba da anfani dasu a haka, saidai 'Module' wanda yanzu Fassarar shi yake a 'Kayayyaki' shine kawai nike ganin idan aka bincika sosai za'a iya samun fassarar shi wanda yafi wannan na yanzu.
Musa Vacho77 (talk) 14:17, 4 Mayu 2024 (UTC)
Invitation to discuss the WMF Annual Plan for 2024-2025 fiscal year
[gyara masomin]Hello Hausa Wikimedians!
Apologies, as this message is not in your language. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa.
The Wikimedia Foundation has published the full draft of the annual plan on Meta, which is available in Hausa.
I am contacting your community because the WMF wants you to read the annual plan and share your feedback and ideas. You can also read more about what this means in practice on Meta, where you can find summaries of what the Wikimedia Foundation wants to achieve and links to more detailed pages. Members of this community can also join any of the calls happening in different spaces to discuss more.
Please share your thoughts and questions about the annual plan here or on Meta. I will ensure the Wikimedia Foundation gets your feedback and answers your questions.
Thank you, and I look forward to your feedback.
Best regards,
UOzurumba (WMF) (talk) 05:34, 25 ga Afirilu, 2024 (UTC)
Ku yi zaɓe yanzu don zaɓar membobin U4C na farko
[gyara masomin]- Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Ya ku mutane,
Ina rubuto muku ne domin sanar da ku lokacin kada kuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) yana buɗe yanzu zuwa Mayu 9, 2024. Karanta bayanin a kan shafin zabe akan Meta-wiki don ƙarin koyo game da zaɓe da cancantar masu jefa ƙuri'a.
Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ƙungiya ce ta duniya da aka keɓe don samar da daidaito da daidaiton aiwatar da UCoC. An gayyaci membobin al'umma don gabatar da aikace-aikacen su na U4C. Don ƙarin bayani da alhakin U4C, da fatan sake duba Kundi ta U4C.
Da fatan za a raba wannan sakon tare da membobin al'ummar ku don su ma su shiga ciki.
A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,
RamzyM (WMF) 20:20, 25 ga Afirilu, 2024 (UTC)
Sign up for the language community meeting on May 31st, 16:00 UTC
[gyara masomin]Hello all,
The next language community meeting is scheduled in a few weeks - May 31st at 16:00 UTC. If you're interested, you can sign up on this wiki page.
This is a participant-driven meeting, where we share language-specific updates related to various projects, collectively discuss technical issues related to language wikis, and work together to find possible solutions. For example, in the last meeting, the topics included the machine translation service (MinT) and the languages and models it currently supports, localization efforts from the Kiwix team, and technical challenges with numerical sorting in files used on Bengali Wikisource.
Do you have any ideas for topics to share technical updates related to your project? Any problems that you would like to bring for discussion during the meeting? Do you need interpretation support from English to another language? Please reach out to me at ssethi(__AT__)wikimedia.org and add agenda items to the document here.
We look forward to your participation!
MediaWiki message delivery 21:22, 14 Mayu 2024 (UTC)
Gayyatar jin ra’ayoyi akan hanyoyin zagayen rayuwar Sibling Project
[gyara masomin]- Zaku iya samun wannan sako an fassara a wasu sauran harsuna a shafin Meta-wiki Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Ya ku mambobin Kwamiti,
Kwamitin Hakokin Jama’a (CAC) na Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimidya na gayyatar ku don tofa albarkacin bakin ku a kan daftarin Hanyoyin Zagayen Rayuwar Shirin Sibling Project. Wannan daftarin Hanyoyin na bayyana matakai da abubuwan da ake bukata wanda aka ba da shawara akai game da budewa ko rufe shirin Sibling Project ta Wikimidiya, sannan ta yi kudurin tabbatar da cewa duk wani sabon shiri da aka amince da shi ya tunkari hanyar nasara. Wannan daban yake da hanyoyin budewa ko rufe nau’in shafukan harshe, wanda kwamitin harsuna ko kuma dokar rufe shafi ke kula da shi
Zaku iya samun karin bayani a wannan shafin, da kuma hanyoyin da zaku fadi ra’ayoyinku tun daga yau har zuwa karshen yinin ranar Yunin 23, 2024, a ko ina a fadin duniya.
Hakanan zaka iya watsa bayanai game da wannan tare da al'ummomin shafin da kuke aiki tare da su ko kuke tallafawa, kuma zaka iya taimaka mana mu fassara hanyoyin tsarin zuwa wasu harsuna, don haka mutane zasu iya shiga tattaunawar a cikib harsunan su.
A madadin CAC,
RamzyM (WMF) 02:25, 22 Mayu 2024 (UTC)
Wiki Loves Women SheSaid Phase II
[gyara masomin]Aslm, da fatan kuna lafiya. User group na Yankin Arewacin Najeriya (Northern Nigerian User Group) na sanar da ku shirinta na kaddamar da kamfe na Zantukan Mata a shafin Hausa Wikiquote wanda zai fara a farkon watan Satumba 2024 in Allah ya yarda.
Bissalam Patroller>> 16:50, 28 Mayu 2024 (UTC)
Mediawiki edit-a-thon in kad ict hub
[gyara masomin]Assalamualaikum Warahamatullaah Ta'allaah Wabarakatuhu. Barkanmu da war haka ina fatan kowa nalafiya. In so nai amfani da wannandamar domin sanar daku cewa zan gabatar da taron kara wa juna sani game da mediawiki mai yaken: Mediawiki edit-a-thon in kad ict hub Kadunan zuwa wata October 2024 Inshaallah taala. Fatan Alkhairi gareku gaba daya. Bissalam. Umar Askira, naku! Umar-askira (talk) 06:30, 30 Mayu 2024 (UTC)
Hausa Vital Articles 2
[gyara masomin]Assalamu alaikum fatan duk kuna lafiya ina mai farin cikin sanar daku cewa zamu gudanar da gasar Hausa Vital Articles karo na biyu Insha Allah. Muhammad Idriss Criteria (talk) 16:27, 31 Mayu 2024 (UTC)