Jump to content

Yakubu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yakubu
male given name (en) Fassara
Bayanai
Suna a harshen gida يعقوب
Harshen aiki ko suna Larabci
Tsarin rubutu Arabic script (en) Fassara
Family name identical to this given name (en) Fassara Yakub

Yakubu suna ne na mutane a ƙabilar Hausawa da Yarabawa da wasu sassa na yankin Arewacin Najeriya da Edo ana sakawa maza sunan ne. Ana yawan amfani da sunan azaman sunan mahaifi a Najeriya da sauran ƙasashen Afirka. Yana nufin "Allah mai jinƙai ne."[1] Ita ce ta Yakub ko Yakub daga duka nassosin Kirista da Musulmi.

Fitattun mutane masu suna

[gyara sashe | gyara masomin]

Sunan da aka ba wa

  • Yakubu (an haife shi a shekara ta 1982 a matsayin Yakubu Ayegbeni), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya
  • Yakubu (Masaraucin Gobir), sarkin tarihi na birnin Gobir na kasar Hausa
  • Yakubu II, wanda ya yi sarauta a Masarautar Dagbon
  • Yakubu Abubakar Akilu (an haife shi a shekara ta 1989) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya
  • Yakubu Adamu (an haife shi a shekara ta 1981), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya
  • Yakubu Adesokan (an haife shi a shekara ta 1979).
  • Yakubu Alfa (an haife shi a shekara ta 1990), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya
  • Yakubu Bako, Nigeria Governor
  • Yakubu Dogara (an haife shi a shekara ta 1967), Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya
  • Yakubu Gowon (an haife shi a shekara ta 1934) shi ne shugaban ƙasar Nijeriya
  • Yakubu Itua (1941–2006), masanin shari'a na Najeriya
  • Yakubu Tali, dan siyasar Ghana

Sunan mahaifi

  • Abubakari Yakubu (an haife shi a shekara ta 1981) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana
  • Ahmadu Yakubu, haifaffen Najeriya dan wasan polo
  • Andrew Yakubu (an haife shi a shekara ta 1955), Manajan Daraktan Rukunin Kamfanin Mai na Najeriya
  • Balaraba Ramat Yakubu (an haife shi a shekara ta 1959), marubucin Najeriya
  • Bawa Andani Yakubu, Sarkin gargajiya na Gushegu kuma tsohon Sufeto Janar na 'yan sandan Ghana
  • Garba Yakubu Lado, Nigerian businessman
  • Hawa Yakubu (1948-2007), 'yar siyasar Ghana
  • Ismail Yakubu (an haife shi a shekara ta 1985), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila
  • John Yakubu, dan siyasar Najeriya
  • Imoro Yakubu Kakpagu (an haife shi a shekara ta 1958), ɗan siyasan Ghana
  • Haruna Yakubu (an haife shi a shekara ta 1955), masanin ilimin Ghana
  • Mahmood Yakubu, masanin ilimin Najeriya
  • Malik Yakubu, mataimakin kakakin majalisar dokokin Ghana
  • Malik Al-Hassan Yakubu, dan majalisar Pan-African majalisar daga Ghana
  • Shaibu Yakubu (an haife shi a shekara ta 1986) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana
  • Yusif Yakubu (an haife shi a shekara ta 1976) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana
  1. "Yakubu - Baby Name Search" (in Turanci). 2024-06-23. Retrieved 2024-10-18.