Elderson Echiéjilé

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Elderson Echiéjilé
Rayuwa
Haihuwa Benin City, ga Janairu, 20, 1988 (32 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa defender (en) Fassara
Lamban wasa 21
Nauyi 76 kg
Tsayi 184 cm

Elderson Echiéjilé (an haife shi ran ashirin ga Janairu a shekara ta 1988), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

Echiéjilé ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bendel Insurance daga shekara 2004 zuwa 2007, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Rennes (Faransa) daga shekara 2007 zuwa 2010, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Braga (Portugal) daga shekara 2010 zuwa 2014, kuma da ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Monaco daga shekara 2014 zuwa 2016.