Jerin gwamnonin Kano
Jump to navigation
Jump to search
Gwamnonin Kano[gyara sashe | Gyara masomin]
Suna | Shekarar fara mulki | Shekarar gama mulki | Jam'iyya |
---|---|---|---|
Audu Bako | Mayu 1967 | Yuli 1975 | Mulkin soji |
Sani Bello | Yuli 1975 | Satumba 1978 | Mulkin soji |
Isiyaku Shekari | Satumba 1978 | Oktoba 1979 | Mulkin soji |
Muhammad Abubakar Rimi | Oktoba 1979 | Mayu 1983 | PRP |
Abdu Dawakin Tofa | Mayu 1983 | Oktoba 1983 | PRP |
Sabo Bakin Zuwo | Oktoba 1983 | Disamba 1983 | PRP |
Hamza Abdullahi | Janairu 1984 | Agusta 1985 | Mulkin soji |
Ahmed Muhammad Daku | Agusta 1985 | ? 1987 | Mulkin soji |
Mohammed Ndatsu Umaru | Disamba 1987 | Yuli 1988 | Mulkin soji |
Idris Garba | Agusta 1988 | Janairu 1992 | Mulkin soji |
Kabiru Ibrahim Gaya | Janairu 1992 | Nuwamba 1993 | NRC |
Muhammadu Abdullahi Wase | Disamba 1993 | Yuni 1996 | Mulkin soji |
Dominic Oneya | Agusta 1996 | Satumba 1988 | Mulkin soji |
Aminu Isa Kontagora | Satumba 1988 | Mayu 1999 | Mulkin soji |
Rabiu Musa Kwankwaso | Mayu 1999 | Mayu 2003 | PDP |
Ibrahim Shekarau | Mayu 2003 | Mayu 2011 | ANPP |
Rabiu Musa Kwankwaso | Mayu 2011 | Mayu 2015 | PDP |
Abdullahi Umar Ganduje | Mayu 2015 | APC |