Yakin Pacific

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yakin Pacific
Filin Da-ga
Bayanai
Bangare na Yakin Duniya na II
Kwanan wata 2 Satumba 1945
Lokacin farawa 7 Disamba 1941
Lokacin gamawa 2 Satumba 1945
Wuri
Map
 0°N 160°W / 0°N 160°W / 0; -160

Yakin Pacifi, kuma akan kirashi da Yakin Asiya–Pacific,[1] yakasance filin Da-ga ne a lokacin Yakin Duniya II da aka gwabza a Pacific da Asiya. Anyi yakin ne a wani babban fili daya hada da tekun Pacific da tsibirai, South West Pacific, South-East Asia, da kuma dake China (harda 1945 Soviet–Japanese conflict).

Second Sino-Japanese War tsakanin Daular Japan da Republic of China yariga faruwa tun a 7 July 1937, da hostilities daya faro tun daga 19 September shekarar 1931 da kuma Japanese invasion of Manchuria.[2] Dukda, an yarda ako'ina a tsawon watanni 53, wanda yafara a July 1937, China ita kadai, ta rika yaki da kasar Japan. A 9 ga watan December 1941, bayan Japan takai wani hari nabazata kan Pearl Harbor, sai daga China ta kaddamar da yaki kan Japan. Abunda da dadewa yakine tsakanin kasashe biyu yanzu yazama wani babban bangaren yaki a yankin na Pacific."[3][4] yakin na Pacific yafara ne a 7/8 December 1941, sanda Japan invaded Thailand da kuma kai hari kan British colonies na Malaya, Singapore, da Hong Kong da kuma sojoji da sansanin sojin ruwan United States dake a Hawaii, Wake Island, Guam da the Philippines.[5][6]

Yakin na Pacific yasa Allies pitted against Japan, sai dai tasamu taimakon Thailand daga baya, da kuma taimako daga Axis allied Germany da Italy. Yakin haifar da atomic bombings a Hiroshima da Nagasaki, da wasu manyan aerial bomb attacks daga Allies, da tarayyar Soviet declaration of war da invasion of Manchuria a 9 August 1945, da samun sakamakon Japanese announcement of intent to surrender a 15 August 1945. The formal surrender of Japan ceremony took place aboard the battleship in Tokyo Bay a 2 September 1945. Bayan yakin, Japan tayi rashin rights da titles a hannun possessions a Asiya da Pacific, da kuma sovereignty was limited to the four main home islands. Japan's Shinto Emperor was forced to relinquish much of his authority and his divine status through the Shinto Directive dan. Saboda za'a samu daman fadada hanyoyin da za'ayi canje canje a al'adu da siyasa.[7]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Williamson Murray, Allan R. Millett, A War to be Won: Fighting the Second World War, Harvard University Press, 2001, p. 143
  2. Roy M. MacLeod, Science and the Pacific War: Science and Survival in the Pacific, 1939–1945, Kluwer Academic Publishing, p. 1, 1999
  3. Hsi-sheng Ch'i, in James C. Hsiung and Steven I. Levine, China's Bitter Victory: The War with Japan 1937–1945, M.E. Sharpe, 1992, p. 157.
  4. Youli Sun, China and the Origins of the Pacific War, 1931–41, Palgrave MacMillan, p. 11
  5. John Costello, The Pacific War: 1941–1945, Harper Perennial, 1982
  6. Japan Economic Foundation, Journal of Japanese Trade & Industry, Volume 16, 1997
  7. "MacArthur orders end of Shinto as Japanese state religion". HISTORY.com. Retrieved 1 December 2015.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.