Nasarawa (Kano)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgNasarawa

Wuri
 11°58′37″N 8°33′45″E / 11.9769°N 8.5625°E / 11.9769; 8.5625
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a Nijeriyajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 34 km²

Nasarawa Karamar hukuma ce dake a Jihar Kano, Nijeriya. Tana daya daga cikin manyan birane a jihar kano kuma Nasarawa na daya daga cikin manyan gurare masu tarin ma'aikatun gwannatin jihar Kano.

Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]