Wikipedia:Gasar WPWP 2023 A Hausa Wikipedia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
MUHIMMIYAR SANARWA: An gama wannan Gasa a halin da ake ciki yanzu
Gasar Shafukan Wikipedia Masu Buƙatar Hoto 2023

(Wikipedia Pages Wanting Photos)
Shafukan Wikipedia Masu Buƙatar Hoto
Hausa Wikimedians User Group

Shafukan Wikipedia Masu Buƙatar Hoto (Wikipedia Pages Wanting Photos (WPWP)) gasa ce ta shekara-shekara inda editocin Wikipedia daga harsuna daban-daban ke ƙara hotuna ko kuma sanya hotuna a shafukan Wikipedia da ba su da ita. An ƙirƙiro wannan gasa ne domin haɓaka amfani da hotuna masu sauti da marasa sauti wanda aka tattara daga gasa daban-daban na ɗaukar hotuna, waɗanda jama'ar Wikimedia suke shiryawa a fadin duniya. Hotuna na da matuƙar tasiri a wurin rubutun muƙalolin Wikipedia da kuma ƙara taimakawa wajen sauƙin fahimtar abun nazari tare da jawo hankalin mai karatu fiye da dogon rubutu!.

A wannan shekarar Hausa Wikimedians UserGroup za ya gabatar da wannan gasa domin inganta Hausa Wikipedia da hotuna da kuma ƙara ma editocin Hausa Wikipedia ƙwarin gwiwa wajen amfani da hotuna domin ƙayata mukalolin Wikipedia domin isar da saƙo cikin sauƙi ta yadda ya dace.

Ta yaya zan shiga wanna gasar?

1 Ku yi log in ko kuma ku ƙirkiri sabon account a Hausa Wikipedia (Zaku iya amfani da Wikimedia account dinku ko ba a Hausa Wikipedia aka kirkire shi ba). Domin ganin Wikipedia na harsuna daban-daban ku duba nan.

2 Ku nemo mukala wadda ke bukatar hoto. Akwai hanyoyi da yawa nayin hakan. Zaku iya ganin wasu daga ciki anan.

3Ku zabo hoton da ya dace da mukalar daga Wikimedia Commons. Zaku iya searching daga nan ta hanyar amfani da suna hoto ko kuma category da yake ciki. Akwai hanyoyi da yawa nayin hakan. Ku duba wannan bayanin a Wikimedia Commons. Akwai wasu karin bayanai a nan..

4Ku bude mukalar, ku sanya hoton da kuka samo da mataki na 3. Kuyi "Previewing" ku tabbatar ya fita daidai sai kuyi saving,

5 A wajen gajeren bayanin gyara, ku sanya wannan hashtag din: #WPWPHA a dukkan mukalolin da kuka sanya ma hoto. Sanya wannan hashtag din dole ga duk wanda ke son yaci daya daga cikin kyaututtukan gasar.

Ƙa'idojin shiga gasa


Dole ne a sanya hotunan tsakanin 17 ga July zuwa 28th ga August na shekarar 2023.

Babu adadi akan hotunan da zaku iya sawa. Amma dole a sa hotunan a Wikipedia ta Hausa

Hotunan da za'a sa dole su zama daga Wikimedia Commons.

Duk masu shiga gasa dole ya zama su na da account da Wikipedia ta Hausa

Hotuna dole su zama masu ma'ana kuma wanda suka dace da muƙalar. Sanya hotuna marasa alaƙa da muƙala zai iya sanyawa a cire mutum daga masu shiga gasar.

Dole kowane mai shiga gasa ya tabbatar ya sanya hashtag: #WPWPHA a wajen gajeren bayanin gyara (edit summary) a lokacin da yake sa hotunan.

Lokacin gasa

Yadda ake dora hoto a Wikipedia ta Hausa
  • Lokacin farawa: 17th July, 2023
  • Lokacin gamawa: 28th August, 2023
  • Sanar da sakamako: September, 2023

Kyaututtukan gasa

Wanda suka yi nasara a gasa zasu samu kyaututtuka kamar haka:

  • Na ɗaya: 50,000 (Gift voucher) + Satifiket
  • Na biyu: 30,000 (Gift voucher) + Satifiket
  • Na ukku: 20,000 (Gift voucher) + Satifiket
  • Sannan akwai Satifiket da rigan Wikipedia ga wanda yazo na hudu da na biyar.

Muhimmin bayani ga masu shiga gasa

  1. Ku sani cewa dole sai kuna da account a Hausa Wikipedia kafin ku iya shiga wannan gasa. Kuma account din dole ya zama ana editing da shiga. Alƙalan gasa nada hurumin cire mutanen da basu cika wannan sharaɗi ba
  2. Ku tabbatar kunsa email address a Wikipedia account dinku domin samun damar tuntubar ku da sauran bayanai a kan gasar.
  3. Idan kuna nema ƙarin bayani ko tambaya akan gasar, ku rubutu bayani zuwa wpwp2023@wikimediahausa.org

Sunayen wanda sukayi rajistar shiga gasa


  1. BnHamid (talk) 10:56, 30 ga Yuni, 2023 (UTC)[Mai da]
  2. SMDaitu (talk) 12:46, 2 ga Yuli 2023 (UTC)
  3. Galdiz (talk) 12:21, 3 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  4. Saudarh2 (talk) 16:53, 17 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  5. Sadammuhammad11234 (talk) 16:22, 9 ga Yuli, 2023
  6. Yusuf Sa'adu (talk) 10:40, 11 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  7. Muhammad Idriss Criteria (talk) 16:43, 11 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  8. Mr. Sufie
  9. Ibrahim Sani Mustapha (talk) 01:20
  10. Naja'atu Bintoo Usman (talk) 15:54, 13 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  11. Usman Ahmad Abubakar (talk) 22:02, 13 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  12. Jidda3711 (talk) 06:46, 14 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  13. M I Idrees (talk)
  14. Abdoulmerlic (talk) 12:33, 17 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  15. HassanaAshafa (talk) 12:13, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  16. Merlinmula (talk) 12:01, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  17. Abduldesigns (talk) 12:08, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  18. Legendry3920 (talk) 12:11, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  19. Ibrahim abusufyan (talk) 12:13, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  20. Salmahbatsariey (talk) 12:13, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  21. El Ladan1 (talk) 12:14, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  22. Openprint (talk) 12:16, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  23. Maryam Gambo Abdurrahman (talk) 12:17, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  24. Aishatuabubakar (talk) 12:19, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  25. Mohkhaly37 (talk) 12:22, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  26. Jeeddarh (talk) 12:23, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  27. Ikhadeejatu (talk) 12:25, 15 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  28. Engr. Umar Askira (talk)
  29. Dev ammar (talk) 16:28, 16 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  30. Erdnernie (talk) 5:56, 16 ga Yuli, 2023 (UTC)
  31. User: junior (talk) 10:56, 30 ga Yuni, 2023 (UTC)[Mai da]
  32. Hafsat3639 (talk) 10:47, 16 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  33. Devlosopher (talk) 16:22, 16 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  34. Emm Zait (talk) 16:36, 16 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  35. Usmanmaifada (talk) 19:43, 16 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  36. Hamza DK ([User talk:Hamza DK]]);
  37. Macocobovi (talk) 17:52, 21 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
  38. A Sulaiman Z (talk) 23:26, 26 ga Yuli, 2023 (UTC)salihumusa767[Mai da]