Jump to content

Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support/Archive 5

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina bukatar samun data support don na cigaba da bada tallafi na wajan inganta shafuka na Hausa wikipedia na gode.

Neman intanet data[gyara masomin]

enah bukatan wanan data support dine domin nacigaba da bada nawa gudunmuwa a Hausa Wikipedia,

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina buƙatar samun data support don na cigaba da bada tallafi na wajan inganta shafuka na Hausa wikipedia da kuma ƙirƙiran muƙaloli masu inganci, samun data support zai taimaka mun sosai. Nagode

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman wannan tallafi ne domin kara samun kwarin gwiwa na bunƙasa Hausa Wikipedia da ƴan uwanta baki daya ta hanyar ƙirƙirar makala ko kuma inganta mara inganci.


Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman tallafin ne don samun kwarin gwiwa wajen editing da kuma inganta Hausa Wikipedia.

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina buƙatar samun data support don na cigaba da bada tallafi na wajen inganta shafuka na Hausa wikipedia da kuma ƙirƙiran muƙaloli masu inganci, samun data support ɗin nan ba ƙaramin taimaka min zai yi ba.

Ina mai neman wannan tallafi na data support a matsayina na mace domin bunkasa Hausa Wikipedia sannan kuma na kasance ina daga cikin waɗanda suke bada ilimi a cikin al'ummar Hausa ta kafar Wikipedia.

Neman intanet data[gyara masomin]

. Wannan tallafi na data ze taimaka min sosai wajen cigaba da bada gudunmawa na a hausa Wikipedia

Neman intanet data[gyara masomin]

nayi cike wannan tallafi ne domin ze taimaka min sosai wajen cigaba da bada gudunmawa ta a Hausa Wikipedia domin inganta wa da faɗada yaren hausa a Duniya , wannan tallafi ze taimaka min sosai domin cigaba da gyare gyare a hausa Wikipedia

Neman intanet data[gyara masomin]

enah bukatar wanan data support din ne sbd nacigaba da bada nawa gudunmuwa a shafin Hausa Wikipedia

Neman intanet data[gyara masomin]

domin na kara bunkasa harkar wikipedia ta wurin yin edit, kirkirar mukala da dai sauran su.

Neman intanet data[gyara masomin]

enah ɓukatar wanan data support din ne donmin nacigaba da badanawa gudunmawa a shafin Hausa Wikipedia

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina bukatar data support don bunkasa editing dina a wikipedia.

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman tallafin data support saboda in cigaba da bada gudummawa a hausa Wikipedia saboda hakan zai taimaka mana mu dalibai

Neman intanet data[gyara masomin]

enah ɓukatar wanan data support din ne sbd nacigaba da badanawa gudunmawa a shafin Hausa Wikipedia Foundation.

Neman intanet data[gyara masomin]

ina ɓukatar data support don cigaba da bada gudun mawa a hausa wikipedia.

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Ina neman tallafin data support ne domin samun isashshiyar damar bada cikakkiyar gudunmuwa a Hausa Wikimedia.

Neman intanet data[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

|status =

|username =   

}} ina bukatar wannan tallafi domin ganin dorewa wajen inganta hausa wikipedia

Neman intanet data[gyara masomin]

  • Ina neman tallafin don kara taimakawa wajen bada gudunmawa.*

Neman intanet data[gyara masomin]

ina bukatar taimako na data domin nacigaba da rubuta mukalolli na hausa masu ma'ana.


Neman intanet data[gyara masomin]

Kasancewa ta mace, ina neman wannan tallafi ne domin ƙara samun kwarin gwiwa wajen bayar da gudummawata a Wikipedia ta hanyar inganta makala ko kuma kirkirar sabuwa.

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman wannan tallafi na data support domin ƙwarin gwiwar cigaba da editing a Hausa Wikipedia, dafatan za'a amince da buƙatata ta neman wannan tallafi

Neman intanet data[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman tallafin Data Support don cigaba da bayar da gudummawa a kowane lokaci ba tare da jinkiri ba.

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman wannan tallafi na data support ne domin ci gaba da bayar da gudummawata a Wikipedia da yan uwanta baki daya.

Neman intanet data[gyara masomin]

ina son tallafin ne samun karin damar shiga Wikimedia na tsawon lokaci don bada cikakkiyar gudummawa

Neman intanet data[gyara masomin]

In neman tallafin data don cigaba da kara bunkasa ko kara azma don bada gudunmuwata a Wikipedia ta Hausa. Na gode!

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman wannan data support din Dan inganta Hausa Wikipedia da sauran Wikipedia sister project.

Ina bukatan tallafin data domin cigaba da kyawawan ayyukan ingantan shafukan Hausa Wikipedia.

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Ina buqatar data support ne domin samun damar ci gaba da bada muhimmiyar gudunmuwar da ta kamata ta hanyar kirkira tare da bunqasa muqaloli a Wikimedia.

Neman intanet data[gyara masomin]

  • Ina neman tallafin don kara taimakawa wajen bada gudunmawa.*

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman wannan tallafi na Data Support domin in cigaba da inganta mukaloli a shafin Hausa Wikipedia. Na gode.

Neman intanet data[gyara masomin]

ina neman wannan tallafin domin samun karfin cigaba da editing a Hausa Wikipedia, wancan karon na nema ban samu ba, wannan karon ina fatan nayi nasara

Neman intanet data[gyara masomin]

Galdiz

Ina neman tallafin data ne saboda wani lokaci kanaso kayi wani abin a Wikipedia kuma baka da kudin siyan data sannan hakan nasa mutum ya kara kokari sosai saboda yasan ana tallafa mai wani lokacin idan baida shi Allah ya taimake mu baki daya

Neman intanet data[gyara masomin]

wannan tallafin idan har na same shi zai taimaka min wajen cigaba da editing a Hausa Wikipedia, domin rashin Data na sanya abinda yasa ban cika samun damar yin editing ba a lokacin da bana da data

Neman intanet data[gyara masomin]

ina neman tallafin wannan data support dinne saboda in kara jajir cewa wajan bada gudummawa na a hausa wikipedia muna godiya Allah ya bamu sa'a

Neman intanet data[gyara masomin]

Umar A Muhammad (talk) 14:12, 27 Disamba 2023 (UTC) Ina bukatan taimako da agaji na data domin inchi gaba da bada nawa gudunmawan a Hausa Wikipedia da kirkiran sabon mukaloli masu ma ana[Mai da]


Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman wannan tallafi ne domin kara samun kwarin guiwa wajen bayar da gudummawa ta a Wikipedia, da sauran ƴan kwanta.

Neman intanet data[gyara masomin]

ina neman tallafine domin wasu lokuta akwai abu buwa masu mahimmanci damutum Yakamata yayi amma zakaga babu data shiyasa nake neman tallafi.

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman wannan agajin ne domin kara samun karfin gwuiwa wajen inganta shafuka da kirkiran sabbin muqaloli a hausa wikipidea.

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman tallafin data ne saboda wani lokaci kanaso kayi wani abin a Wikipedia kuma baka da kudin siyan data sannan hakan nasa mutum ya kara kokari sosai saboda yasan ana tallafa mai wani lokacin idan baida shi Allah ya taimake mu baki daya

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman wannan data support ne domin kara samun karfin guiwar bayar da gudummawata a wajen bunkasa Hausa Wikipedia.

Neman intanet data[gyara masomin]

. Ina son tallafin data support ne saboda in cigaba da yin editing a Wikipedia

Neman intanet data[gyara masomin]

ina neman tallafin data support ne saboda nasan zai taimaka min a wani lokaci idan banda kudin siyan data musan man mu dalibai Allah ya taimaka