Jump to content

Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support/Archive 7

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

A Salisu

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina neman wannan tallafi na data support domin na samu ƙwarin gwiwar cigaba da editing a Hausa Wikipedia, ni macece kuma tabbas tallafi koya yake yana matuƙar taimakawa mace musamman ga mu matan aure kuma ɗalibai, ina editing a Wikipedia dan naga ta bunƙasa kuma ina da tabbacin wannan tallafin zai taimaka min sosai wajen kara yawan ayyukan da nakeyi a Hausa Wikipedia, Ina fatan za'a duba buƙata ta a amince da ni nagode

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Gyara da ƙirƙirar maƙala

Khadija Ibrahim Abubakar

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Domin bunkasa da Kuma cigaba da fassara cikin harshen hausa,a hausa Wikipedia hakan zai taimakawa masu tasowa a harkar fassara dama wadanda mukeson zama kwararru, fassara a yaren hausa yayi karancin wajen litattafanmu da karatunkanmu,fassarashi zuwa yaren uwa zai taimaki Al uma Baki daya dama dalibai masu tasowa,domin sanin maana da Kuma gane kome cikin sauki.yin hka Abu ne Mai kyau da kowa da kowa.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Human rights

Ummun Sultan

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Tallafin gudunmuwar data da nake nema zata taimaka min wajen na cigaba da bunkasa articles din hausa wikipedia domin wallahi wasu lokutan inaso nayi editing amman rashin data shi ne ke hanani nayi editing sosai inaso na samu wannan tallfi domin ya zama silar bunkasar cigaba gyarrraki a shafukan wikipedia a gare ni wannan tallafi zai taimaka min sosai Allah yasa na samu wannan damar kuma insha Allahu zan cigaba da gyra sosai

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

gyara

HK RIGASA2

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Saboda kara karfin gwiwa domin inganta rubuce rubuce da edit na Wikipedia Hausa, samun data support zai kara mana kwarin gwaiwa domin inganta shafin dan haka muke neman data support dan haka zamu kara zurfafa domin yin edit. alkawari koda mun samu ko ba musamuba munyi alkawari insha allah xamu cigaba da edit har sai hausawa sun fahimci al'adunsu da kuma yaren su da sanin tarihi. Dan haka muna kara neman gudunmawarku awannan karo.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Nabada gudunmawa ta bangaren daura hotuna na gasan African comman kuma nayi iya kokarina har sai danaga na cimma abunda nakeso na cimmawa.

Alh abdoul embesey

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Domin karamin kwarin gwiwar cigaba da rubuta wasu muƙalolin da suka shafi hausawa , yankunan su, da al'adun su.

Zaku iya duba rubutun maƙaloli da nayi domin suna da yawa gaskiya.

Ina fatan Allah yasa mu dace da wannan data domin kara mana kwarin gwiwar cigaba da rubuta wasu muƙalolin a Wikipedia Hausa.

Na gode matuka 🙏

Tutu e da wannan lokaci brother Ina maka fatan alheri brother ya yi masa mubaya'a kuma ya bar

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina rubuta muƙaloli a Wikipedia Hausa, misali na rubuta tarihin Rigasa , da kuma shigar da hoton 10 storey building da singer roundabout

Ahmad Salanke

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Saboda rashi data ne yasa aikin ke mana wahala amma munada zuciyan yin abin ahaka nan koda kadan kadan muke aikin mu kuma mun dauki alqawarin cewa ko ba a bamu data zamu ciga bada iya abin da zamu iya Saboda wannan aiki, aikine ga lada gasamin kudi duk wanda yashiga yaranta abida ka gyara kana da lada. Kuma manyan mu suna matukar jin dadi suga yadda kake ko kari. Kuma wannan data support da ake bamu tana kara mana karfin kwiwa

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Editing nakeyi Kuma Editing din dana fi kwarewa a kai shine musali .?, da sauran su.

Muktee1494

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina neman matsayi na tallafin data a cikin aikin Wikipedia saboda ina sha'awar manufar yada ilimi da bayanai ga mutane a duniya. Wikipedia wata hanya ce mai mahimmanci wacce ke ba da damar samun damar samun bayanai masu yawa akan batutuwa da yawa, kuma na yi imani cewa ta hanyar ba da gudummawa ga ƙungiyar tallafin bayanai, zan iya taimakawa wajen tabbatar da daidaito da amincin bayanan da ke kan dandamali. Ƙwarewa na a cikin sarrafa bayanai, bincike, da sadarwa sun sa ni ingantacciyar kayan aiki don tallafawa aikin Wikipedia a cikin kiyaye manyan ma'auni na ingancin bayanai da amincin. Ina sha'awar zama wani ɓangare na al'umma mai daraja damar samun bayanai a bayyane tare da inganta musayar ilimi don amfanin kowa.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina yin fassara da kuma girgiran magala

Idris Nasir Ibrahim [Invalid Username]

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Rashin kudin saka a data a koda yaushe, domin ba koda yaushe ake samun damar iya saka data ba, takan iya yiwuwa kana da kudi amma akwai wani buqatar da yafi na saka data. Amma duk da kasancewa na mai matsakaicin karfi, zanyi iya bakin kokarina gurin bada gudummawa a Hausa Wikipedia. Ba zamu kasa a gwiwa ba wajen ganin mun cimma muradanmu da kuma burikanmu. Zanyi iya bakin kokari na gurin naga na sami wannan data support, domin shine abun da zai harzuqani wajen naga na maida hankali da natsuwa a bada gudummawa na Hausa Wikipedia.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Toh, ni bani da wani abu wanda zan iya cewa akan wannan sashin, sakamakon ban jima da shiga wannan sashi na Wikipedia ba. Duk da kasancewa na sabo wanda ya bude asusursa a jiya, zanyi tukuru da jajircewa wajen ganin nayi abu mai kyau, wanda zai kawowa Hausa Wikimedia cigaba insha Allah

Bayanin application

[gyara masomin]

Data support, tallafi ne dake ƙara ƙwazo ga duk wani editan Hausa Wikipedia walau sabo ko tsoho, dan haka wannan tallafi nima zai ƙaramin hazaƙa wajen bunƙasa gyararraki da ƙirƙirar sabbin maƙaloli a Hausa Wikipedia, tabbas wannan tallafi zai taimaka min wajen bunƙasa gyaran maƙalolin Hausa Wikipedia. Kuma tallafin yana ƙara taimaka mana wajen ganin mun cigaba da editing a Hausa Wikipedia tabbas wannan tallafin zai taimaka min dama sauran editocin Hausa Wikipedia

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Suna da yawa

Naja'atu Bintoo Usman

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Dalilina shine Ina so kullum a ko yaushe a dunga bada tawa gudunmuna a yarena na hausa Wikipedia page , Kuma Ina so in samu data support ne Saboda zan fi samun qarpin gwiwan bada nawa gudunmuna. Ina fatan na samu Amma ko ban samu ba zan cigaba da bada gudunmuna kullum ko Dan yare na ya Kara sanuwa a duniyar Wikipedia page . Wanna shine wasu dalilina na niman data support . Nagode sosea da sosea 🙏

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Arewa 24

Ameenah Usman

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Saboda inaso in bada tawa gudumuwar a Wikipedia, sannan idan nasamu Zan dinga bada gudumuwa kullum a wannan fage, mukan so mu taimaka ammah saboda karancin data dazatayi lasting din dazamu Dade muna bada gudumuwar bamu samun daman yin hakan, dama na kasance me sha'awar wannan fage toh Sai nasamu nashigo ammah dalilin rashin tsayayyiyar data bama wani shiga, da wannan nakeso a duba lamarin nan, Kuma taimaka a duba batuna nagode

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Editing

Smshika

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Enah neman wanan data support dine saboda na ƙara bada nawa gudunmawa a Hausa wikimedia domin yanda komin yayi tsadan nan mudun in nasamu data support dina zai ƙara temakamin sosai domin yanzu komi yayi tsadah, in sha Allah in nasamu wanan data support din ba eya Hausa wikimedia kawai zan dinga bada gudunmawa na Har da sauran WIKIMEDIA sister din zandinga bada nawa gudunmawa Allah ya dauka Hausa wikimedia gaba Nagode

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Enah gyra da koma translation

Umar-askira

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Domin cigaba da bada gudunmowa a Hausa Wikipedia karkashin Hausa Wikimedians User Group wanda aka saba a ko wane wata. Sannan bada gumowa a wasu rassa na Wikipedia kamar irin su Mediawiki, wikidata commons da dai sauansu. Sannan akwai wasu makaloli da suke bukatar fassarasu, inanta da kuma dukkan abunda zan iyayi domin saukakewa mai karatu fahimta cikin sauki. Sannan akwai wasu makaloli da ke bukatar gyara musamman mokalinda editoci masu koyo suka kirkira akan kusakurai.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Fassara makaloli da inganta mokalinda suke bukata a kaeasu ko ragesu don saukakawa mai karatu hanyar fahimtar makalolin cikin sauki

M I Idrees

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Bada tallafin data yana temakawa matukar gaske ne ya ɗauki nauyin shirin na ma'aikatar ci gaban manhajar Wikipedia da kuma samar wasu ayyukan yi ta hanyar basu damar bincike mai matukar fadi Wanda zai taimaka ala umma gaba daya.

Tallafin data ya shafi zuba jari ga tunanin matasa ta hanyar basu damar amfani da basirar da suke da ita. tahakane idan aka edits zai game cewa kamar ana ganin yanda yake amfanar da matasa. Sannan zai kara masa kwarin gwiwa sosai sosai ganin yayi abinda yadace akan wannan yanar gizon.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Gyara da kirkiran sabbin Kalmomin a Hausa wikitionary

Umar A Muhammad

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Inah Neman data support daga Wikipedia saboda bani da kudin datan dazan iya kasancewa inah bada gudunmawa koda yaushe a Wikipedia, kuma inah bukatan data support na Wikipedia don in ringa kirkiro sababbin abubuwa masu tsari wa inda Basu Saba dokoki a Wikipedia ba, inason in kirkirran sabon abubuwa kala kala a Wikipedia domin cigaban al ummata da Al umman duniya gabaki daya ta bangaren ilimi danake dashi Wikipedia, saboda koda yaushe mutane sunason suga an kirkira sabon abu musamman social media, kuma suga anasamu. Data Support takan karfafa mana wajan kara jajircewa wajen gyara mukala, kirkiran mukala, da son muji Me ke faruwa game da Wikipedia. Wikipedia tamuce Koda yaushe muna alfaharin da Wikipedia munkara ilimi ban garen Wikipedia mara musultuwa, muna alfaharin kasancewan mu masu bada gudunmawa a Wikipedia Allah ya albarkaci Wikipedia Allah ya karawa shuwagabanin Wikipedia juriya da ilimi Wikipedia tamuce na yau da kullum

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

1 Ilimin Muhalli Yana bayanine game da sauye sauyen Al adu a Muhalli, yanda suke da yanda ake samo ilimin Muhalli, Ilimin Muhalli Ana dubashi ta bangaren Al adu, a ayyukan dasuke taimakawa jama ar mutanan da suke wa inan Muhallan. 2 Taimakon Shari a Yana magana ne game dadoki na shari a, tare da taimako ga mutane da baso da ikon samun Wanda zai wakilce su wajen doka. 3 Gurbacewa yana bayanine akan, yanayi wanda yake haifar da mummunan chanjin yanayi kuma ya na daukin yanayi uku ne [solid, ruwa ,ko kuma gas]


Aliyu Isa Fatima

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Samun data support zai taimaka mun wajen siyan datan dazan dinga cigaba da bada gudummuwata a Hausa Wikipedia. Duba da yanda komai yayi tsada samun data support zai taimaka mun wajan bada gudummuwa mai yawa a Hausa Wikipedia. Ba iya Hausa wikipedia kadai ba inaso bada gudummuwata a sauran WIKIMEDIA Sisters Ina son in koyayi yanda zan koyi rubuta article da kaina da kuma yanda zan saka hoto a article.Nagode

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Nayi gyara a article din forestry

Bayanin application

[gyara masomin]

Saboda ci gaba da samun damar yin gyara a Wikipedia Hausa, a baya na nema ban samu ba, yanzu kuma na sake neman wani. Samun wannan tallafi zai taimaka min wajen bayar da gudummawa ta a Shafin Hausa Wikipedia. Wannan zai sa na ji cewa nima an yi da ni a al'ummar Wikipedia Hausa kamar yadda na ga wasu ana tafiya da su.

Haka kuma, samun wannan tallafi zai ƙara min ƙwarin gwiwa da kuma tabbatar min cewa, a matsayin mace mai aiki a wannan fage, ana daraja gudummawata. Na yi imani cewa wannan zai kara haske ga harkar Wikipedia Hausa, kuma zai ƙarfafa ni da sauran mata masu sha'awar bayar da gudummawa ta hanyar rubutu da gyaran makaloli a harshen Hausa. Wannan zai taimaka wajen bunkasa al'ummar Hausa Wikipedia gaba ɗaya.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

https://ha.wikipedia.org/wiki/Crest_FM / https://ha.wikipedia.org/wiki/Mataimakin_Gwamna_na_Jihar_Jigawa / https://ha.wikipedia.org/wiki/Muhammad_Mumuni

Salah97 [Invalid username]

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Domin ɗabbaƙa harshen Hausa da inganta maƙala. Haka nan, hanya ce da muke baje kolin fasahohi da basirar da Allah SWT ya yi mana. Bugu da ƙari, muna ƙoƙari wajen inganta tsarin rubutu da da yin zuzzurfan nazari da bincike domin makaranta su amfana.

Don haka, muna ƙoƙari sosai wajen bunƙasa wannan shafi ta hanyar sanya sabbin ilimi da bincike a kan ababe daban-daban domin amfanar da al'umma.

Har ila yau, muna alfahari da kasancewarmu ɗalibai a wannan shafi.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ƙirƙira da gyara maƙaloli domin ciyar da adabi

Hauwa'u lawal ardo

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Enah neman wanna data support dinne saboda nima na Kara bada gudummuwa a hausa Wikipedia domin yanda komai yayi tsada nan muddam inna samu data support dina zai Kara taimakamin sosai domin yanzu komai yayi tsadah,insha allah innasamu wanna data support din ba iya hausa Wikipedia kawai zan dinga ba ma gudummuwa ba harda sauran WIKIPEDIA sister din zan dinga bada nawa gudummuwa, Allah ya daukake hausa Wikipedia gaba Ngd

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Gyara da kirkiran muqala ga misali

https://ha.wikipedia.org/wiki/Hakkin_yanayi_a_Ecuador

Adamu mohammed3284

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Inah bukatan data support domin inada karancin kudi wanda zansiyah data maiyawan sosai takumah lshenih na editin da fassara maiyawa San nanni sabon editin ne Inah bukatan na jawu hankalin abokaina wajan badah hadin kai dakumah karah nawa fasahan Dan ganin duniya ta anfanah dashi. Inah samu data support zandage wajan siyan data domin yin editin mai yawan gaske kumah zancigabah da karancin kukari edit

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Gona: Wani waje ne ko kuma wani fili ne mai GIRMA da manoma suke kebewa don aikace-aikacen Samaru Wuri Ƴantacciyar ƙasa Najeriya

Samaru, Birni ne, da kuma ya na cikin ƙaramar hukumar Sabon Gari na .Jihar Kaduna, Nijeriya

Whitish Clouds LMS

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Don inganta ayyukanmu da sanyamu farin cikin kara hanzari ga aikinmu na dora articles a kan fejikanmu. Don inganta ayyukanmu da sanyamu farin cikin kara hanzari ga aikinmu na dora articles a kan fejikanmu. Don inganta ayyukanmu da sanyamu farin cikin kara hanzari ga aikinmu na dora articles a kan fejikanmu. Don inganta ayyukanmu da sanyamu farin cikin kara hanzari ga aikinmu na dora articles a kan fejikanmu.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Muna dora articles a harshen hausa don inganta yaren hausa ga duniya baki daya.

Ibrahim abusufyan

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ni edita ne na Hausa Wikimedia,nakasan ce in ba da gudumuwa ta fani da ban danan,Wanda suka hada da wikipedia,wikidata da kuma wiki commons,sanan ina cikin Gasa da ban daban,samun wannan talafin zai taimakamin wajen kara maida himma don inganta Hausa wikipedia,da sauran tsarin wikimedia,nakasace ina samun tsaiko wasu lokuta domin rashin data,lailai wannan talafi yana kara mana karfin gwiwa wajen inganta wikipedia da sauran project na wikimedia gaba daya

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina editing da kuma wallafa Sabin mukala,kuma ina Shiva gasani da dama domin inganta Wikipedia da saran project na wikimedia, misalin mukalun da nayi sun hada,yancin yara,yancin yin magana,da kuma Hakim yan kasa, da kuma azabantarwa.

Abusule dankofa

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Muna bukatar data support ne Dan Saboda yin editing din Wikipedia Dan bayar da gudummuwar Hausa Wikipedia edit gamasu jin yaran Hausa a kasashe daban daban a fadin duniya tahan yar gudummuwar mu mu hausawa Muna gudiya ga hausa Wikipedia data support program. Idan kuna da grant daga Wikimedia ko Wikimedia Nigeria (koda ba'a kai ga yin approving ba) ko kuma kuna cikin 'organizers' na wani grant dole ku amsa 'Eh' a wannan tambayar. Duk amsoshin da aka bayar zamu tabbatar da su (validation). Amsar da ba daidai ba zaiyi disqualifying application kwata-kwata.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

BBI Judgement

Fateemah usman

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Data support tana da matukar mahimmanci gamu sababbin editoci tana bamu kwarin gwiwa wajen editing saboda wasu Basu da data support zasu Kara samun karfin Yin editing akowani lokaci Idan yakasance sunada data support zasu Kara samun karfin Yin editing akowani lokaci Idan yakasance sunada data support magana takare. Muna maraba da Wikipedia sosae na hausa saboda 'ya'yanmu da mukanmu wajin bancikin lafiya, muhalli

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Editing

Hafeez gaiwa

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina neman wannan data support domin mu Kara samun karfin guwa wajan bada gudun muwa mi a Hausa Wikipedia, kuma zamuci gaba da bada gudun muwar mu sosai domin muga Hausa Wikipedia ta samu ham baka sosai wannan data support zan temaka sosai ga editors kuma zamu cigs bada gudun muwar mu sosai kuma baza gajiya ba wajan ganin mun bada gudun muwar sosai a Hausa Wikipedia ko da bamu daga cikin wadda suka samu data support baza mu gajiya ba wajan ganin mun bada dun muwa sosai

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Software Engineering Computer Science Cyber security

Hussain.afaruk

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

A matsayin marubucin labarai, samun tallafin Data support yana da mahimmanci saboda dalilai da dama:

Na farko Samun Bayanai: tallafin data support tana iya ba ka damar samun bayanai da sauri daga majiyoyi da dama, ciki har da mujallu na kimiyya, shafukan labarai, bayanan kididdiga, da sauransu, wanda ke ba da damar gudanar da cikakken bincike.

Na biyu Sabuntawa na Lokaci-lokaci: Tare da tallafin hanyar data support, za ka iya kasancewa cikin sabbin labarai, yanayin zamani, da abubuwan da ke faruwa a lokaci guda, yana tabbatar da cewa labaranka suna cikin karshe kuma suna dacewa.

Na uku Hada Multimediya: Hanyoyin sadarwar bayanai masu sauri suna ba ka damar hada abubuwan multimediya kamar hotuna, bidiyo, da zane-zane masu hulɗa cikin labaranka, wanda ke sa su zama mafi jan hankali da ilimi. A taƙaice, tallafin hanyar samun data support yana da mahimmanci don samun bayanai, kasancewa cikin sabuntawa, haɗin kai cikin inganci, tabbatar da amincin aikinka, da haɓaka abubuwan multimediya na labaranka.


Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Gyara da fassara labarai

Don yin Gyara munbi wannan hanyoyin kamar haka: 1. Gano: Zaɓi wani labari da ke buƙatar sabuntawa ko gyara. 2. Bincike: Yi amfani da majiyoyi masu inganci don tabbatar da bayanai da faɗaɗa su. 3. Yin Gyara: Gyara labarin don tabbatar da ma'anar sa da daidaito. 4. Nuna Majiyoyi: Ƙara ingantattun ƙa'idodin don sababbin bayanai. 5. Taƙaitawa: Samar da takaitaccen bayani kan gyaran da aka yi. 6. Duba da Ajiye: Duba gyaranku kuma ajiye canje-canjeku.

Fassara Labarai 1. Zaɓa: Zaɓi wani labari da za a fassara. 2. Ka'idoji: Fahimci ƙa'idodin fassara na harshen da ake fassara zuwa. 3. Kayan Fassara: Yi amfani da Kayan Fassara na Abun ciki. 4. Fassara Mai Daidai: Tabbatar da ma'anar asali da mahallin labarin. 5. Nuna Majiyoyi: Fassara da tsara ƙa'idodin majiyoyi daidai. 6. Duba da Gyara: Tabbatar da cewa fassarar ta kasance daidai kuma mai sauƙin fahimta. 7. Aika: Wallafa labarin da aka fassara. 8. Haɗin Kai: Haɗu da al'umma don amsa ra'ayoyi da inganta labarin.

Ta bin waɗannan matakan, an tabbatar da cewa an sami labarai masu inganci, daidaito, kuma masu bin ƙa'idoji a Wikipedia.


Abudul90

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

No sabon edita ne anmkn bayani game da duk shirts shorten wikipedia zanso ace nazama. Daya saga cikin zakakuren Masha editing samu tallafin zai bani damar samun fadada ilimi na da kuma gudunmuwata a wannan wurin,inasan in samu damar shiga gasa da yawwa ,domain inganta mukai da dama,wasu lokutan rashin samun data,yan daya daga cikin abundance ke Mata samu baya when ganin na bada gudunmuwata,samun wannan tallafin gama da tasiri kwarai da gasket wurina

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina editing da kuma kirkirar sabuwar mukala, na walafa sabuwar mukala mai suna cucurela

Abdull kwasha

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina daya saga cikin editoci masu bada himma don inganta wikipedia,INA yawan samun gayatabta gasa. Da yawa, ina.bukatar wannan tallagin domin samun zimma wajen bayar da hudumuwata Dari visa Dari,koda bansamu ba hakan bazai hanani maida, himma ba Anna samun tallafin shi zai bani damar zama zakara akowace Gaza Cuba da inada duk wasu abubuwa da ake bukata wajen inganta wikipedia,Hakika wikipedia tana kara mana kwarin gwiwa duk sada ta bamu wanan talafin na data supporte,sannan inasan in fadada saninna a wash bangaren programme na Wikipedia

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina editing ,kuma INA kirkirar sabuwar mukala,nakirkiri mukala kamar ta ,olufemi hakeem

Khalifah123

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina neman wannan tallafin na data saboda hakan zai taimaka man in dinga yin edits sosai kuma hakan zai bani damar kirkirar sababbin mukaloli masu ma’ana. Idan na samu wannan tallafin zai taimaka man in samu kuzari kuma in samu kwarin gwuiwa ta yin gyararraki masu ma’ana. Hakan zai taimaka man in samu damar dorama mukala hoto da kuma wiki data. Kuma idan na samu wannan tallafin na data support, zan dinga ziyartar Shafin cinke domin inganta mukalolin dake bakatar a ingantasu ko kuma wadanda ke bukatar manazarta.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Na kirkiri “wandan ciki” da “singlet”

Bmande muhammad

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Inah buakatan data support domin inah inakara jajircewa da hazakah nakesance dan makarantar Jami ah ne shiya,yana taimakamin wajan karah ilimi SoSai Wikipedia article abune maikyau musanman gah yan makarantar Jami domin Karin ilimin yanasah Aramotu fim ne na wasan kwaikwayo na Najeriya na 2010 wanda Niji Akanni ya jagoranta. Ta yi taurarin Idiat Sobande, Kayode Odumosu da Gabriel Afolayan gaskiya

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Shago waje da ake siya da siyarwa

Abdulrahman tahir shika

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Nadade inaji anacewa anasamu data support daga wikipedia amma ni ban taba samuba ina neman data support don in ringa bada gudummawa sosai, da kara gyara mukaloli da ingantasu abisada ka idojin wikipedia, ina bukatan data support don inkara Himma da kazo wajen aiki a wikipedia insan cewa nima ana kallon abin danakeyi nima anayi dani samun data support zaisa in janyo al ummata da dama dun sun sancewa watarana suma zasu sami nasu, koda yaushe ina alfahari da kasancewa daya daga cikin masu bada gudummawa a wikipedia Allah ya Albarkace wikipedia Munatare da wikipedia ko yaushe Munajin dadin kasancewar mu 'yan cikin wikipedia

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Nayi editin nayi fassara akan training na fitarda fassara mai ma ana akan training Wanda zai taimaka a fahimta maye kalmar training take bayani a hausance 2 nayi gyara sosai game da ciwon Huhu na yau da kullun. Mukalan tana bayanine game da ciwon Huhu wanda nau 'ine mai toshewa wa Dan Adam numfashi na dogon lokaci da rashin is isasshen iska.

Wikiyaro

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina son samun data support Sabo da in samu damar yin edit da kuma yin articles a hausa Wikipedia don shafin hausa Wikipedia ya bunkasa ya samu ci gaba idan na samu data support san samu cikakken kwarin gwiwa akan yin a aiki a hausa Wikipedia saboda san samu isasshiyar data wadda zanyi aiki sosai wadda zata isheni na wani lokaci mai tsawo don haka shiya sa na yi request akan data support zan yi edit mai yawa sosai zan kuma yi articles masu yawa sosai domin fadada hausa Wikipedia don a samu ci gaba a Hausa Wikipedia

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina yin articles da suka shafi celebrities

Lawan Bala

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina neman tallafin data support ne saboda na samu damar yin aiki a cikin Wikipedia tare da ƴan uwanta ,samun wannan tallafin na data support zaisa na samu damar kara dagewa wajen ganin na bada gudummawa ta sosai a Wikipedia, inganta mukalolin da suke buƙatar a inganta su da kuma rubuta sababbin mukaloli ingantattu na Hausa Wikipedia tare da sauran Wikipedia, kamar wikidata.org da sauransu, ina fatan samun wannan tallafin saboda na samu damar ci gaba da editing a Wikipedia.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Eh nayi gyaran artists kamar haka. 1 'Yancin Dan Adam a cikin Comoros 2 'Yancin Dan Adam a koriya ta arewa 3 'Yancin jima'i

Maryamarh

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Assalamualaikum, Ina neman data support ne domin ya taimakamin wajen ƙara bada himma a yin editing a hausa wikimedia duba da yadda rayuwa tayi tsada a wannan lokacin wajen siyan data.In Sha Allahu idan na samu data support din zan bada gudunmuwa ba iya hausa wikimedia ba kaɗai harda sauran wikimedia's sannan zan koya yadda ake rubuta articles da kaina sannan da references da kuma hotona dan bada gudunmuwa ma hausa wikimedia In Sha Allahu Nagode

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Tarihin Dan wasan kwallo Abinci a yankin Afirka

Habiba A Jisambo [Invalid username]

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Muna ne manshine don karuwan kammu da kammu sanan sanan mu bukasa ilimim mu na internet Munata godiya dashin dadin wanan Hausa Wikipedia Yana. Temakonmu sosai Muna Kuma karuwa sosai especially wajan editing abubuwa dayawa Munkara jinjina da godiya ga wanan Wikipedia dakuma support damuke samu ya Allah yakara daukaga ga wanan aiki na Wikipedia Muna supporting dinku sosai da sosai anan karuwa fiye da misali

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Munayi editing ne kala dakala na Wikipedia

Salaha mahmood

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Enah Neman wannan data support dinner saboda nakara bada nawa gufunmawa a Hausa Wikipedia domin yanda komi yayi tsada nan mudun innasamu data support dinan zaikaratemakamin sosai domain yanzukomi yay I tsada,insha Allah in nasami wannan data support dinnan ba iya Hausa wikimedia kawai zan bama gudunmawa ba hardasauran wikimedia sister din Zan dinga bada nawa gudunmawa in sha Allahu,Allah ya daukaka Hausa wikimedia gaba nagode

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Industry

Rahinatu Saidu

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Munason data support ne saboda musamu Karin karfin gwuiwar yin editing idan Kuna bada data support zaku kuma supporting dinmu akan editing anawa fahimtar kenan, data support Yana da mahimmaci a hausa Wikipedia masanma gamu sababin editoci, dayawanmu bamu da data wajan yin editing a hausa Wikipedia. Idan daso samune ma ace kamar duk karshen month ana sama mutane data saboda wasu rashin data zai iya hanasu yin editing din.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Editing

Nassmart1

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ni sabon edita ce kuma nasamu knowledge akan duk programs nq wikimedia,inasan fadada ilimi na akan dukanin program inta ,hakan yasa nike neman wanan talafin,sanan kuma nasamu damar shiga gasa da yawa tabbas wanan talafin zai bani gwarin gwiyar maida hankali sosai wajen inganta wikipedia,hakika wikipedia na kokari sosai wajen wanan talafin kuma bamu wannan talafi yana kara mana jajircewa,duk da cewa zamu cigaba da maida himma ko babu shiuqnma samunshi yana kara mana gwarin. Gwiya

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina editing sanan kuma ina walafa mukala

Sani Abdullahi M

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Inasan wannan tallafi ne na data domin na cigaba da gyara a Wikipedia, na a baya na nemi wannan tallafin kusan koro biyu amman ban taba samu ba, ina fatan wannan karon na samu, rashin data yakan hanani editing a wani lokaci dan haka wannan tallafi na data nasan zai taimaka min sosai wajen ganin na cigaba da gyara a shafin Wikipedia, sannan ina fatan a wannan karon na samu tallafin saboda inaso naga na kware a gyara a Wikipedia, hakika wannan tallafin zai taimaka min sosai wajen Kara gogewata a bangaren gyaran makalolin Hausa Wikipedia

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Gyara

Khadoch070

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ni sabuwar edita ce ,Ina san Maida himma wajen I ganta Wikipedia,daga baya Kuma ana min bayani game da irin project da ke akwai na Wikipedia,samun Bada gudun muwa a wanna projects in abu ne da yake bukatar talafi, ko ya yake,samun wanna tallfin hakika Zai bani damar jajircewa ,da Kuma taimaka min akan himmar da Nike bayarwa wurin inganta Wikipedia,anmin tayin Sabin gasa da ke cikin wannan wurin shiga gasar Shima zaisa in bukaci tallafi ko ya yake.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

ina editing ina kuma kirkirar sabuwar mukala

akiluuthman

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina buƙatan wannan datan ne, saboda in samu dama wajen aiwatar da aiki. Duba da yanda komai yayi tashin doro zabo, tare samun karfin gwuiwa wajen aiwatar da wannan aiki mai albarka koma in sha Allah in nasamu wanan data support din zaitemakamin wajan samun elimin da koma bada nawa ilimin da Allah ya bani Allah ya kara daukaka Hausa wikimedia ga ba da koma gidauniyan wikimedia baki daya domin wanan gidauniya ba karamin dama bane domin wajene da zakaba ilimi ka ka baka raye wani zai karanta koma kasa min lada

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Enah gyra da koma kirkiran mukala

Yes [Invalid Username]

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Saboda mukasance daga cikin masu bada tamu gudunmawar ba dare ba rana. Zaka Kuma ta Kara taimakamun Wajen samun damar yin editing dina a lokaci ba tareda samun wani tsaiko ba. Ina fafa zan kasance daya daga cikin wadanda zasu samu wannan taimakon n tallafin data.Enah neman wanan data support dine saboda na ƙara bada nawa gudunmawa a Hausa wikimedia domin yanda komin yayi tsadan nan mudun in nasamu data support dina zai ƙara temakamin sosai domin yanzu komi yayi tsadah, in sha Allah in nasamu wanan data support din ba eya Hausa wikimedia kawai zan dinga bada gudunmawa na Har da sauran WIKIMEDIA sister din zandinga bada nawa gudunmawa Allah ya dauka Hausa wikimedia gaba Nagode

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Editing

Al ameen50

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ni sabon mai editing, ne an min bayani game da tsare-tsaren Wikimedia,inasan bada gudumuwa ta dari bisa dari a dukanin wani project na Wikimedia, tabbas wannan yasa zan bukaci tallafi domin gudanar da aiki na cikin sauki, hakika zanji dadi indai nazama daya daga cikin jajirtatu masu mayar da hankali akan Wikimedia, baki daya,ba iya wikipedia ba,anmin bayani game da gasa da akeyi inasan shiga cikin ko wace gasa domin bada gudumuwa tabbas wannan zai kara min kwarin gwiwa, sosai wajen bada himma akan inganta wikipedia da sauran project na wikimedia

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina editing da kuma Wallace mukala

Bikhrah

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Inason wannan tallafi ne don na Kara Bada himma da hobba sawa akan su edit da wasu tsare tsare na Hausa wikipedia da sauran su batare da gajiya wa ba ko wata kasala don mu samu cigaba da gogewa da Kara samun ilimi a cikin wannan tafiya ta Hausa wikipedia mu amfana wasu ma su amfana da abun da zamu rubuta mu karu da wasu abubuwan da zamu Gani muma wasu sun rubuta mu samu gogewa da karuwa a wannan tafiya.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Nayi su fassara da su edit dama wasu abubuwa da dama akan wannan tsare tsare da sauran su acikin wannan gidauniya ta Hausa wikipedia.

Pharouqenr

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina neman wannan tallafin na data saboda hakan zai taimaka man in dinga yin edits sosai kuma hakan zai bani damar kirkirar sababbin mukaloli masu ma’ana. Idan na samu wannan tallafin zai taimaka man in samu kuzari kuma in samu kwarin gwuiwa ta yin gyararraki masu ma’ana. Sannan ina cikin gasanni da yawa to ina bukatar taimako domin insamu kwarin gwuiwar kammala su. Kuma samun wannan tallafin zai taimaka man in samu damar dorama mukala hoto da kuma wiki data. Kuma idan na samu wannan tallafin na data support, zan dinga ziyartar Shafin cinke domin inganta mukalolin dake bakatar a ingantasu ko kuma wadanda ke bukatar manazarta.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina kirkirar sababbin mukaloli kuma ina gyara sosai a Wikipedia. Na kirkiri mukaloli da yawa kamar Per Matesacker, Podolski, Jlumberg, da sauran mukaloli da yawa

Sirtee1 [Invalid Username]

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Saboda yana karamana karfin gwaiwa wajan bada gudumuwa a Wikipedia da kuma kara jawo wasu Yan uwanmu da abokanmu suma dan subada irin tasu gudumuwarsu wajen 'editin' Ko kirkiran sabbin mukaluli a Wikipedia mungode sosai Allah bamu sa'a Allah yatabbatar mana da alherinsa Amin.

Kuma muna bukatan wannan gudumuwarne na 'data support' ne saboda nakusa damu sugani susan ana tallafawa mutane da 'data support' saboda suma su sami kwarin gwiwa wajan mai da hankali akanyin editing ko kirkiran mukala Mungode.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Gaskia nafi karfi a editin ba sabon kirkiran mukalaba ba

Maryam Gambo Abdurrahman

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Saboda na cigaba da wallafa shafuka da yawa a harshen hausa,domin samun isasshen bayani ga manazartan dake Bukatan bayanai akai.Na kara samun kwarin gwuiwar rubutawa da ma gyara da yawa da articles in da aka rubuta. Na cigaba da wallafa shafuka ta fanni daban daban da kirkirar shafuka da dama a cikin lokaci.Ina neman data support ne saboda na inganta mukaloli da dama.kuma na samu isasshen kudin da zan siya data da zanyi anfani da ita wajen kirkirar mukaloli da yawa


Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Na kirkira articles kamar cayor,Ceuta da kuma caste systems in Africa dama wasu da dama

Pretty harpsert

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina neman wannan data support din ne Saboda Ina matukar san in dunga editin amma bana samun daman yi saboda rashin isashshen data din da zanyi amfani dashi, sai dai ina cin bashin data inayi amma ba sosai ba. Dan Haka taimaka mana da data support zai kara mana himma da kaimin yin editin sosai, domin ina da matukar shawa’a inga ina rubuce-rubuce domin ci gaban Al’umma, Amma hakan baya yiwuwa saboda rashin kudin siyan data, nagode

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Yancin kai da muhalli.

Hafsat Mohammad Sani

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Domin shigaba da bada muhimmiyar gudumuwar wajen editing daga English zuwa hausa saboda amfar dalibai da masu mutane gaba daya domin fassarar hauwasa illimi ne wanda ya shiga duniyar Baki daya Kuma hausa yarene Mai Fadi da karfia duniyar Baki daya,kasashe da yawa sun fara koyar da illimi cikin yaren hausa a makarantun primary da secondary har zuwa Jami'a Kuma wannan babbar shigaba mukasamu a yaren Hausa Baki daya.Nagode.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina fassara daga English zuwa hausa

Jibrinjb

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina neman wannan data support din ne domin ganin na samu dama wajen samar da bayanai gamsassu izuwa ga alumma. Kuma inada buri naga alummar da nake rayuwa a ciki labarinta ko kuma tarihinta ya shiga lungu da sako na Duniya.

Idan ka duba alummar Hausa musamman huasawan da suke rayuwa a Arewacin Najeria suna da karancin labarinsu a yanar gizo, kama daga al'adunsu zuwa tsarin mulkinsu. Misali: a kwai mashahuran mutane kamar Marubuta, Sarakuna, Yan kasuwa, Manyan malamai ds, babu gamsassu bayanai a kansu. Wannan dalilin yasa nake so nima na bada gudun muwa ta wajen samar da wannan bayanai.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

A'a. Ni sabon rajista ne ban taba rubuta makala (article) ba kuma ban taba yin gyara ba, amma ina da niyya kuma zanyi kokari sosai don ganin cewa na kawo sauyi a cikin insakulopedia.

Apdoull

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Saboda bunkasa harkokin Wikipedia Hausa dama wasu al'amura na da ya shafi Wikipedia ta sassa daban da ban.

Samun wannan data support din zai bani karfin jikin yin aiki da Kuma sanin cewa lalle ansan da gudun mayar da nake bayarwa.

Ko da ace ban samu data support din ba, tabbas zanyi kokarin ganin naci gaba da ba da gudun mawata kamar yadda na Saba Amma fatana shine nasamu din domin hakan zaiyi matukar taimakawa sosai.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Nayi editing na articles da dama domin ni nafi Bada karfi wajen editing na articles ne sosai.

A ko wace rana nakanyi kokari naga nayi edits din articles gwargwadon lokacin da na samu na Wannan rana.

Jalamcy2023

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina Neman tallafin data support ne Don ya taimakamun wajen cigaba da aikina a Wikipedia saboda tallafin na karfafa mun wajen yin edits sosai Amma inba data aikina Yana tsayawa saboda rashin datan sannan zai taimakamun wajen creating in article da translating daga English zuwa Hausa samun tallafin nan zai sani farinciki da anashuwan cigaba da aiki a Wikipedia hakika inajin Dadin Wikipedia sosai Kuma inasan aiki a ciki

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

A halin yanzu ina translating in articles ne

Hakiymah

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Wata sa’in bamu da kudinyin edit kuma muna so muyi. Kuka data support din zai sa mu rinka kaunar yin aikin edit din da sauran su. Kuma akwai wa’anda suke bukatar kudi kuma basu da aikin yi amma in duka samu na data support Zai taimaka na rayuwar su sosai da abubuwan da suke bukata. Kuma in kana yin aiki ana biyanka zaka ji dadin yin wannan aikin Dan kana samun kudi ko wani abu dake taimaka maka. Wata lokaci kuma kana so kaje event koh lectures din da zaka kara Neman ilimi Akan duk abun da ya shafi education na computer ko Wikipedia amma Baka da kudin zuwa, Dan hakan baza ka San abun da aka Kota ma wa’anda suka je Dan haka baza ka ji dadi bah sabida ba’a biyan kudi in en Wikipedia duka Kofar da abu ma’anar haka baka samu ilimi Akan wannan abun bah

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Na taba rubuta aritcle a kan wani mawaki amma na manta sunan shi. Kuma na taba yin gyara akan Quraysh, da abubuwa.

Mustybdw

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina neman tallafin wannan bayanan don tabbatar da daidaito da samar da ingantaccen, tabbataccen bayani a cikin martani na. Ina neman wannan tallafine domin kara samun kwarin gwuywa wajen aikina na editing. Idan na samu wannan tallafin zai sa na sake dagewa wajen aikina sannan zaisa wanima ya ji yana ra'ayin shiga ba tare da wata fargaba ba na rashin data ko wani abu mai kama da haka Sannan daga cikin articles din da nayi aiki a kai sun hada da wasu kalmomi wanda ake yawan amfani dasu da turanci amma babu su a Hausa Sannan na kan dauki suna yen wasu sannun ya siyasan na duba labarinsu a turanci zuwa na hausa

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina wannan aikine domin kara samun kwarin gwuywa wajen aikina na editing na wasu daga cikin kalmomi ko fassara tarihi na wasu sannun mutane a ka sannan dama wajen ta.

Mansir Yusuf

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Wannan tallafin na data ya taimaka min sosai hakan tasa nake kokarin bunkasa cigaba da gyara a wannan shafi na Wikipedia, tabbas na amfana da wannan tallafi a watan daya wuce Kuma a yanzun hakan kudin tallafin na datan suna aje na boye su saboda so nake naga sunkai wani adadi da zan iya amfani dasu na canza wannan wayar da take ban matsala wajen yin gyarrraki a Wikipedia saboda karamar waya ce bata da sauri, Ina da tabbacin indai na Kara samun wannan tallafi to ayyukana zasu rubanya sosai saboda hakan zai bani damar canjin waya mai dan girma. Allah ya bamu nasara

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Gyara

Aminuboss

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina neman wannan tallafin na data saboda hakan zai taimaka man in dinga yin edits sosai kuma hakan zai bani damar kirkirar sababbin mukaloli masu ma’ana. Idan na samu wannan tallafin zai taimaka man in samu kuzari kuma in samu kwarin gwuiwa ta yin gyararraki masu ma’ana. Hakan zai taimaka man in samu damar dorama mukala hoto da kuma wiki data. Kuma idan na samu wannan tallafin na data support, zan dinga ziyartar Shafin cinke domin inganta mukalolin dake bakatar a ingantasu ko kuma wadanda ke bukatar manazarta.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina yin gyara, sannan na kirkiri mukaloli kamar wolf da Kuma half fox.

Msanitera [Invalid username]

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina ne man data support ne saboda ni dalibine, kuma duba da yayin yanzu ko mai baya aiki sai da data, kuma sannan kuma Ina yin edite kuma bani da karfin siyan data kuma Ina so Inga Ina edit a hausa Wikipedia duba ga yadda mutane ke anfana da abubuwan da ake a cikin hausa Wikipedia. Ina ne man data support ne saboda ni dalibine, kuma duba da yayin yanzu ko mai baya aiki sai da data, kuma sannan kuma Ina yin edite kuma bani da karfin siyan data kuma Ina so Inga Ina edit a hausa Wikipedia duba ga yadda mutane ke anfana da abubuwan da ake a cikin hausa Wikipedia

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Kir kirar makala

Asmau Sani Danja

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina neman tallafin data support saboda incigaba da bayar da gudummawar editing a hausa Wikipedia,samun bayanai game da yadda sauyin yanayi yake shafar muhalli da sanin hakkokin da suke kanmu domin kare muhallin mu, kirkira tare da inganta makalolin da suka danganci muhalli,gurbacewar muhalli, hakki zuwa lafiyayyan muhalli,kare muhalli, laifukan muhalli, Lafiya da kariya, Sauyin yanayi, hakki, shara.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Samun bayanai game da yadda sauyin yanayi yake shafar muhalli, da sanin hakkokin da suke kanmu domin kare muhallin mu.

Najaatuhd

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Rashin data shike kawo tsaiko wajan kirkiira articles sannan zai taimaka wajan yin articles da dama da kuma samun damar duba abubuwa da dama Wanda suka shige ma mutane da suke so su fahimta sanna zai taimaka akoda yaushe mutum zai kasance yanah dubawa lokaci zuwa lokaci wannan shine dalilin dayàsa ana bukatan wannan support dinnedan wata sa’in mutun baida data kuma yana so yayi edit dan haka support din ze kasance a matsayin babbar taimako ga masu yin edit

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Ina kirkira article na mutane da kuma ma unguwanni

Isah Ali Umar

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Dalilina ba komai bane face a wannan hali da muke ciki babu wanda yafi karfin a taimaka masa kamar dai ni din nan dakuma sauran abokanan aiki na, hakika inajin dadin wannan aiki domin ina samun karin ilimi dakuma sanin wasu manyan mutane dadi da sanin asalin su dakuma ayyukan su. Hakika ina samun tsaiko wani lokaci saboda karancin Data, so wannan taimako tabbas zai taimakamin domin ci gaba da sauran ayyuka na

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Muna Editing na Articles a halin yanxu.

Dev moha2507

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

A matsayina na ɗalibi da mai goyan bayan bada bayanai, don yin aiki da gyara akan Wikipedia. A halin yanzu, ba ni da hanyar siyan data dan wallafa bayanai, amma ina da sha'awar bayar da gudummawa ga Wikipedia na Hausa da kuma raba tarin ilimi daga Wikipedia tare da al'ummata ta yadda dunbi mutane zasu anfana. Na yi imani cewa samun bayanai da ilimi na iya yin tasiri mai kyau a rayuwar mutane na yanzu dama masu zuwa baki daya.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

Muna yin kirkirar articles a lokuta da dama wadanda suka shafi fanni dababan daban wanda ya hada da tarihin celebrities da 'yan siyasa da abubuwan da suka shafi ilimi

Hamza DK

[gyara masomin]

Bayanin application

[gyara masomin]

Ina bukatar wannan data support domin a yanzu wayata ta samu matsala, ina kokarin gyara ta. Sabida haka ina bukatar wannan tallafi domin gyaran waya ta Kuma in ci gaba da bada tawa gudummar wajen kirkira da gyaran mukaloli a shafin Wikipedia Hausa da sauran project sisters din ta. Na nema wanna data support wurin sau hudu Amma ban samu ba har na cire Rai ,Amma wannan karo ina fatan zaa duba mini. NB: Kamar yadda zaku gani email din ma ba nawa bane .da wata wayar nayi wannan apply.

Wace gudummuwa kuke ba Hausa Wikipedia?

[gyara masomin]

A kwanan Nan nayi gyara a articles din. 1.Muhammad Abduh 2.kungiyar muhalli ta jiragen sama 3. Ayyukan muhalli 4.Canhin yanayi 5.Gurbacewar muhalli.