Modibbo Adama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Modibbo Adama
Rayuwa
Haihuwa 1786
ƙasa Najeriya
Mutuwa Yola, 1847
Sana'a
Sana'a ruler Translate

Adama ɓii Ardo Hassana (1786 – 1847), Anfi saninsa da Modibbo Adama, Dan Fulani ne, Malami kuma Mayaki. Yarayu daga Ba'en clan of Fulbe. Ya jagoranci Jihadi acikin yankin Fombina (dake Cameroon da Nigeria a yanzu), sanadiyar zamana yankin yazama mallakar Fulani. A sakamakon Adama's constant warring, Fulani a yanzu sune ethnic group mafi yawan al'umma a Northern Cameroon (da kashi sama da 60% na duk al'umman yankin, wanda asali ba anan yankin suke ba, is a remarkable feat), kuma Addinin Islama itace addinin data mamaye yankin.

Adama yayi karatu a Kasar Hausa har yasami title na "Modibbo" ("Lettered One") sanadiyar karatun sa. Bayan kammala karatuttukansa ne, sai yadawo gida Gurin inda yasamu cewan Usman Dan Fodio ya kaddamar da Jihadi. A sanda ya shiga cikin mutanen da suka ziyarci Usman, sai shehun ya umurci Adama daya fadada yakinsa zuwa gabashi a matsayin "Lamidon Fombina" (shugaban Kasashen Kudanci).

Adama yahada mayaka ya yaki Bata wani kauye dake kusada Gurin. Ya kwace kauyukan, da kuma samun mayaka da dama da Karin jagorori wadanda suka dawo masa, Sai ya farma Mandara, babban gari kuma wadda tafi tsari maikyau a yankin. Kuma ya kwakkwace kananan kauyuka da dama, wanda daga bisani yakarashe cin birnin Dulo babban garin Mandara, cikin sauki. Yayin da mayakansa ke murna, sojojin Mandara sun sake kunnowa aka sake gwabzawa kuma sojojin suka sake dawo da garin.

Dukda yayi ta cigaba dayakuna, Adama Rayuwarsa tafi yawa a Yola, wanda tazaman masa babban gari, ya shirya tsarin gudanar da sabuwar kasarsa wanda yamata suna da Adamawa daga cikin sunansa. Adama ya shugabanci daular, wanda daular ke biyayya ga Usman dan Fodio dake garin Sokoto. A karkashin mulkin sa akwai shugabannin kananan garuruwa da ake kira da lamibe (singular: lamido). Kauye itace karamar hukuma a gwamnatin sa.

A lokacin rasuwar Adama a shekarar 1847, dansa Muhammadu Lawal yazama Lamidon Adamawa. Daular bata dade ba, saidai, yakunan mulkin mallaka sun rarraba da tarwatsa tsarin mulkin da Adama yafara na kasar Fulani mai yanci. Kwace garin yahaifar da illa sosai, amma Fulanin sun cigaba da zama mafi yawan al'umman dake da yawa a yankin, tareda da addinin musulunci a matsayin babban addinin su. The herdsmen altered the land to be more suitable for herding cattle, their primary pursuit. The jihad also pushed those peoples who had lived on the Adamawa Plateau south into the forest, the single most important event in the populating of Southern Cameroon.