User talk:Ammarpad

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa[gyara masomin]

Hi,

Welcome on the Hausa Wikipedia.

Sorry that this message is in English - we are very few editors here and most of us speak only basic/survival Hausa... so I'm very glad to see that someone who speaks fluently has just arrived.

Wishing you a good time contributing to this project (please spread the news around you, since it needs more Hausa speakers!),

--DonCamillo (talk) 14:30, 12 Agusta 2017 (UTC)

Nagode DonCamillo, Zanyi kokari in jawo mutane don mu inganta Hausa Wikipedia.
Thank you DonCamillo, I will try to draw more people to help develop this Hausa Wikipedia. –Ammarpad (talk) 17:47, 10 Satumba 2017 (UTC)[Mai da]
Congratulations on your recent edits! I just wanted to ask if you had received my email from last week (there is a project in order to promote Wikipedia among Hausa speakers that I would like to talk you about), and if not, at which email address I could reach out to you. Thanks a lot, --DonCamillo (talk) 14:03, 3 Oktoba 2017 (UTC)[Mai da]
Thanks Don. I have received it, and I will reply you there –Ammarpad (talk) 21:23, 3 Oktoba 2017 (UTC)[Mai da]
I replied. Ammarpad (talk) 12:48, 6 Oktoba 2017 (UTC)[Mai da]
Hello, iam jalamcy2023 by name iam also a participant of Wikipedia, I used to edits in wikis, so iam try to filled the data support form but it refuse to open for me I don't no what's wrong, and I need the data because I don't have money to buy, please I need your help, so that I should continue my work in Wikipedia, I really enjoyed working with you. Thanks Jalamcy2023 (talk) 14:28, 12 Satumba 2023 (UTC)[Mai da]

I am Hausa by tribe,and I am interested to start editing and creating some page need ur help don Camilo and ammar,sorry nt gud in speaking English. Slmdbr (talk) 15:20, 21 Oktoba 2017 (UTC)[Mai da]

Translation of three sentences[gyara masomin]

Dear Ammarpad,

I hope this finds you well.

Doc James posted this request on my talk page, but sadly my Hausa is too weak to translate it correctly. Maybe you will be able to help him? Thanks a lot, kind regards, --DonCamillo (talk) 12:29, 8 Faburairu 2018 (UTC)

We are working on an offline distribution system for Wikipedia in Nigeria. Am needing help with the translation of the three sentences here. Wondering if you can help. Thanks Doc James (talk) 11:48, 8 Faburairu 2018 (UTC)

  • @Doc James and DonCamillo. I have translated it. I will also send someone to translate the Igbo, if no one did. Thank you all. Ammarpad (talk) 00:01, 15 Faburairu 2018 (UTC)
Thanks a lot! :) --DonCamillo (talk) 11:10, 5 Maris 2018 (UTC)

Facebook page[gyara masomin]

Dear Ammar,

Just to mention that I have just created a Facebook page regarding the Hausa Wikipedia, in order to get more interest from Hausa-speaking people: you're welcome if you want to like it or share it with your friends: Hausa Wikipedia

Thanks a lot, Kind regards, --DonCamillo (talk) 11:10, 5 Maris 2018 (UTC)

Thanks a lot. I have seen it, will share too. –Ammarpad (talk) 14:48, 8 Maris 2018 (UTC)

Neman Admin[gyara masomin]

Barka dai Mr.Ammarpad, Ina da matukar sha'awa sosai na taimaka a wannan shafin na hausa Wikipedia. Ni Bahaushe ne kuma ina gane Turanci, na fassara makaloli da dama daga Turanci Zuwa Hausa sabo da haka ne nake nema wannan shafin ya bani Admin domin karin tallafawa sosai. Nagode Abubakar A Gwanki

User:Abubakar A Gwanki Naji dadin kasancewar ka bahaushe anan. Kasan babu Hausawa da yawa da zamu gina shi. Amma akwai shirye-shiryen da akeyi na farfado da it's. A wane gari kake zaune? –Ammarpad (talk) 21:27, 11 Mayu 2018 (UTC)[Mai da]
Mr.Ammarpad ina zaune ne a kauyen Gwanki na karamar hukumar Bagwai a jihar Kano Najeriya. Abubakar A Gwanki.
OK, da kwai shirin taro na musamman da ake fatan yi a Kano domin fadada wannan Wikipedia da kuma sawa dalibai suyi rubuta a nan, zan nemeka in sha Allah. Kuma idan ka gama rubuta bayani a shafin tattaunawa (kamar nan da muke magana) kawai ka rubuta (~~~~) guda hudu, banda bracket din, to zaka ga sunan ka, da kwanan wata, ya fito da kanshi. Kamar yadda zaka ga nawa a kasa. –Ammarpad (talk) 14:05, 12 Mayu 2018 (UTC)[Mai da]

This page can be deleted (again), apparently. PlyrStar93 (talk) 04:16, 16 Mayu 2018 (UTC)[Mai da]

PlyStar93. Thanks. –Ammarpad (talk) 04:47, 16 Mayu 2018 (UTC)[Mai da]

Auwal Azare[gyara masomin]

Barla dai malam Ammarpad, Wanda ya kirkiri wannan makalar ta Auwal Azare ya tubtubeni game da yadda za'ayi unblocking nashi. Idan da yadda za'ayi to a taimaka. Nagode AAgwanki 16:16, 19 Mayu 2018 (UTC)

@Gwanki Bani na yi blocking din shi ba. Daga can babban shafin Meta da Wikifidiya ta Truranci akayi blocking din shi. Sannn ka daina kirkirar article akan shi, ci gaba da yin hakan za iya ja yayi blocking dinka. Wikipedia ba wurin talla bane, kuma ba kowa ake rubuta ma tarihi ba sai sannanun mutane na hakika irin yan siyasa da makamantansu. –Ammarpad (talk) 13:30, 21 Mayu 2018 (UTC)[Mai da]

Please how to add reference and make template on Hausa articles. It's hard to me. AAGWANKI (talk) 07:39, 22 Mayu 2018 (UTC)[Mai da]

@User:Abubakar A Gwanki: Yanzu babu template din anan sai an dauko su daga Wikipedia ta turanci. Amma idan kana son ka fiddo reference kawai kasa <ref> .......</ref> a karshen bayanin zaka ga reference din ya fito a kasa kamar haka ([1]). Inda ka ga nasa dash (....) sai ka sa link din bayanin wato kamar BBC Hausa. –Ammarpad (talk) 13:54, 25 Mayu 2018 (UTC)[Mai da]

Databox[gyara masomin]

Hi Ammar,

Well done on the translation of technical messages, I had started this a long time ago but you are way better than me at this!

By the way, I have started to translate Wikidata properties into Hausa. This can be useful because since recently there is a new tool called Databox: it allows, with very simple code, to have an infobox with a lot of useful information on many articles: I have created Napoleon to give an example. As you can see all the properties are not translated yet into Hausa. It can enable us to create thousands of stubs here on the Hausa Wikipedia (or just add an infobox to the existing articles).

I have put some on my userpage, you can translate them here if you want, or translate them directly on Wikidata if you are familiar with the "labels" system.

Have a great day! Best regards, --DonCamillo (talk) 06:11, 9 Yuni 2018 (UTC)

You're welcome @DonCamillo:, I will look into them and do the appropriate thing. By the way, I am working on new, more intuitive main page here, you can have a look and tweak as deem fit. You'll find some templates like this and this are transcluded, so they can be edited independent of main page. Thanks. –Ammarpad (talk) 19:12, 9 Yuni 2018 (UTC)

Reason for deletion of the article Abubakar A Gwanki[gyara masomin]

I have created many articles here in Hausa language Wikipedia, I didn't see anyone deleted but only one article of "Abubakar A Gwanki" why is being deleted? Nasan Dai dukkan makalolin da na kirkira shima kamar sauran ne amma kuma sai shi kadai ne naga ka goge shi. __ AAGWANKI (talk) 17:14, 11 Yuni 2018 (UTC)

@Abubakar A Gwanki: Ina so in tabbatar ma abun da kake yi a Hausa Wikipedia kana kokari, kuma ina fatan ka ida fahimtar ta baki daya. Na dauki number wayarka zan neme ka mu tattauna abubuwa da dama. Amma ka daina kirkirar mukala akanka ko wani abokinka. Mukalar insakulofidiya ana rubuta ta ne kawai akan mutane fitatattu na gaskiya. Shiya sa kaga aka goge abunda ka rubuta a Wikipedia ta turanci. Na gode. –Ammarpad (talk) 17:38, 11 Yuni 2018 (UTC)

Translation request[gyara masomin]

Hello! May I ask you for a translation of the phrase Automatic refresh into Hausa? Thanks -XQV- (talk) 18:23, 20 ga Yuni, 2018 (UTC)[Mai da]

Will do that on translatewiki –Ammarpad (talk) 18:05, 26 ga Yuni, 2018 (UTC)[Mai da]
It is not a MediaWiki message; just my own request. -XQV- (talk) 19:43, 27 ga Yuni, 2018 (UTC)[Mai da]

Neman taimako Daga Abdulmalik mansur sharif[gyara masomin]

Assalamu alaikum Ammarpad, Sunana abdulmalik mansur sharif a garin kano nake ni dalibi ne maison bincike, karance-karance da kuma rubutu musamman sanin tarihi dan Allah inaso a bani dama kuma asakani a hanya nayi wasu rubutun ta yadda zan anfanar da al'ummar hausawa, nadanyi wani Karin bayani akan tarihi Michael Jackson zaku iya dubawa Ku gani Dan Allah. Ina data zaku taimakeni.

Sannu da zuwa @Ameer Maleek: na duba gyaran da kayi kuma nayi farin ciki. A halin yanzu da kwai hausawa yan kadan a shafin, ina fatan zaka ci gaba da ziyartar shi lokaci lokaci. –Ammarpad (talk) 17:56, 7 ga Yuli, 2018 (UTC)[Mai da]

Na gode in Allah ya yarda zanci gaba da bada gudun mowa Dari bisa dari kuma Dan idan kuna da wata kungiya inaso nazama member saboda na kara kwarewa Na kuma samu Karin ilimi da kuma hanyar da zan inganta rubuce rubuce Na. Na gode

@Ameer Maleek: OK, ka ban numbarka ta waya, zan neme ka. –Ammarpad (talk) 17:46, 13 ga Yuli, 2018 (UTC)[Mai da]

aslm wai wannan malamin yana ina azaune

Lamba: 08160956607 Gari: kano Nigeria

Hi Ammarpad, sorry for writing in English. An IP has blanked the page above, do you think it was correct? If it was we can delete it. Regards DARIO SEVERI (talk) 05:58, 15 ga Augusta, 2018 (UTC)[Mai da]

Hi @DARIO SEVERI: I have restored it and will develop it very soon. It is useful stub about Blacksmithing. Thank you. –Ammarpad (talk) 06:39, 15 ga Augusta, 2018 (UTC)[Mai da]

David oyedepo[gyara masomin]

Wanene crista

WAM 2018[gyara masomin]

Salam Ammarpad, Bansan ko zaka shiga cikin wannan gasar ba, amma idan kanada sha'awa zaka iya shiga, ka duba Karin bayani anan Wikipedia:Watan Yan'Asiya. Nagode. The Living love (talk) 21:24, 8 Nuwamba, 2018 (UTC)[Mai da]

Hausa Wikimedians User Group[gyara masomin]

Hello! Ammarpad I would like to let you know that I have started our Hausa editors community user group Hausa Wikimedians User Group in order to have a connected and collaborative working environment, that would serve as a primary place for co-ordinating of activities that would support us all in our editing and order related endeavors to improve and make quality contents of the Wikimedia projects. The Living love (talk) 12:39, 13 ga Janairu, 2019 (UTC)[Mai da]

Thanks @The Living love:, I will take a look. –Ammarpad (talk) 14:26, 13 ga Janairu, 2019 (UTC)[Mai da]

Hello @Ammarpad:, I'm sorry for contacting you here lately but I've sent you a message through WhatsApp earlier. I've spoken with @DonCamillo: regarding the application for recognition of our UG Hausa Wikimedians as I earlier told you about, and he's given 100% support for it. I hope to hear from you after seeing my messages. Thanks The Living love (talk) 14:32, 8 ga Faburairu, 2019 (UTC)[Mai da]

Hello Ammarpad, as I told you, the Hausa Wikimedians User Group is already on recognition process with the affiliation Committee of the WMF, but the changes you've made just recently has changed everything in the application form we sent, and this has affected the mission which is very crucial. Please let us adhere to the previous name and design of the group. I would also start a discussion on the home page of the project on how we can select boards and audit committee for the group. As founding members I, you and DonCamillo's email were all sent to the AffCom committee and I hope they would certainly contact you. If permitted I can undo all the changes or you do it yourself, and if otherwise please let me know. Thanks -The Living love (talk) 02:55, 13 ga Maris, 2019 (UTC)[Mai da]
Zanyi reply ta WhatsApp. –Ammarpad (talk) 18:35, 14 ga Maris, 2019 (UTC)[Mai da]
Slm Ammar na maka magana ta whatsapp da email, dangane da message din da AffCom suka dawo dashi. Yanzu bansan me zaka ce ba.The Living love (talk) 14:28, 7 ga Yuli, 2019 (UTC)[Mai da]
Nayi reply. –Ammarpad (talk) 10:49, 8 ga Yuli, 2019 (UTC)[Mai da]

Moustapha[gyara masomin]

Hakananna sai nayi nazari

Sannu! Na turo maka sakon I-mel. Na gode. Engr Muhammad Khamis (talk) 09:11, 10 ga Faburairu, 2019 (UTC)[Mai da]

narda

Barka da rana! Ina son Na ankarar da admins wata matsala da na gano ta a wannan shafin. Matsalar kuwa itace mu masu amfani da wayoyi wajen editing wannan shafin baya bude mana a Babban Shafi (desktop version), Idan da mai yiwuwa to a gyara. - Abubakar A Gwanki (talk) 11:56, 4 ga Maris, 2019 (UTC)[Mai da]

@Abubakar A Gwanki: OK, ina ganin wannan haka site din yake ne. Yanzu kaga nima ina kan wayar hannu ne, in kana son komawa desktop version, saidai ka latsa "Babban shafi" da kanka, zaka ga wurin a can kasan kowane shafi. –Ammarpad (talk) 12:08, 4 ga Maris, 2019 (UTC)[Mai da]

gidanhaki[gyara masomin]

Gidanhaki dai shiya ce mai din bin tarifi ta kafune tun da zuwan shehu uthaman bin fodiyo allah shi yarda dashi izuwa kawo yanzu sai dai karin suna datakeyi a sassa daban daban da fannin muhammad sani gidanhaki

Slm ammarpad dan allah inaso na kirkiri shafuka na hausa

Assalam

Kwankwaso,s wife[gyara masomin]

Kwankwaso,s wife

Various requests[gyara masomin]

Hello, Could you please:

Thanks. Sami At Ferḥat (talk) 18:23, 15 Mayu 2019 (UTC)[Mai da]

Alijos A Shehu[gyara masomin]

Sunan DUNiYA

Ibrahim kabiru gagarawa[gyara masomin]

Ina Neman yadda zan bude account na Wikipedia

@197.210.47.39: Ka shiga Special:CreateAccount. Ko kuma ka tura man sunanka da email ta email dina ammar@wikimedia.org.ng. –Ammarpad (talk) 17:04, 13 ga Yuni, 2019 (UTC)[Mai da]

Muhamadu[gyara masomin]

Salm YA AKEBUDE EMAIL

Ibrahim

sa idu musa[gyara masomin]

riji yan gwamgwam jido dawakin kudu kano

sa idu musa rijiya gwamgwam jido dawakin kudu IP[gyara masomin]

Yayi daidai kobaiyiba awayar mindakai

88465702[gyara masomin]

Kaka ari

layisantara[gyara masomin]

lawal ninazauna awurare dabandaba naungowa natashi dagabayan garin daura sunwajan gari shadam bu

Aslm barkan'mu da warhaka ina mana patan alkhairi baki daya yan uwana musilmai[gyara masomin]

Ina godiya ga allah daya bamu damar yadda damu kasance atare da juna

112202

Translation[gyara masomin]

I want to know if I can translate a Wikipedia article from 'English Wikipedia' to 'Hausa Wikipedia'. If yes, I want to know more about it. Thanks.

ibraheem Adamu gumel jigawa state[gyara masomin]

barkanku DA fatan kuna lafeeya I want be among members of this organization

wannni yafara shugaban kasa a nejire

Neman taimako[gyara masomin]

Barkanku da aiki, ni sunana ABDULMALIK MANSUR ina zaune a garin kano nayi rijista da wannan shafi ne domin nima na bada gudunmowa. Dan Allah ina bukatar shawarwarinku da kuma taimakon ku na gode.

Godiya Maliky (talk) 17:25, 13 ga Augusta, 2020 (UTC)[Mai da]

Yawwa @Maliky: Barka da zuwa, kamar dame dame kake bukatar ka sani? –Ammarpad (talk) 22:31, 16 ga Augusta, 2020 (UTC)[Mai da]

Kamar yadda ake yin table da kuma saka hoto. Maliky (talk) 11:41, 14 Satumba 2020 (UTC)[Mai da]

Muhammad Huwaidahu sufi[gyara masomin]

Facebook Wkslm lafiya kalau

Aa

Aliyu iliyasu dangada[gyara masomin]

Nima inaso nabada gudummawa sosai Dan kara bunkasa yaren hausa innasamu damar hakan dukda ba sosai nake fashintar turanciba amma ina ganeshi misali wasu kalmomi da zamuso agyagygyara kuma muna munna da akasamar da wannan shafin muna jinjina maka matuka very good, 105.112.25.48 10:00, 7 Oktoba 2020 (UTC)[Mai da]

Yawwa yayi kyau, kuma muna maraba daku. Zaka iya shiga group dinmu na WhatsApp domin ci gaba da tattaunawa da kuma sanin shirye shiryen mu. Kuma ya kamata ka kirkiri sabon account don ka samu username na dindindin. Kana iya sake tambaya na idan kana neman karin bayani. –Ammarpad (talk) 10:09, 7 Oktoba 2020 (UTC)[Mai da]

Labaran duniya

Abdullahi dahiru odo ogun[gyara masomin]

Barkan muda warhaka!

Yawwa. –Ammarpad (talk) 11:58, 31 ga Janairu, 2021 (UTC)[Mai da]

na kirkira mukala[gyara masomin]

Ya zan sanya reference

Ka duba shafinka na tattaunawa na anyi maka bayanin hakan. –Ammarpad (talk) 14:08, 16 ga Faburairu, 2021 (UTC)[Mai da]

Ghy

J k musa yaro[gyara masomin]

Son annabi shine so har abada shine son da mutum zai rika ya amfanar dashi duniya da lahira

Allah kasa mudace allah kasamu cekinyan tatu bayin ka

Asslm dan Allah ina da tambaya idan kana kusa

mansir isah[gyara masomin]

unguwar.magaji. kakngi.giwa.area.Kaduna.state

Crawle

aminuidris0808811[gyara masomin]

aminuiris

Auwal dalladi kargi[gyara masomin]

An haifi auwal a ranar 01/06/2000

Databox[gyara masomin]

Asslm. Ammar ya ake sanya databox. Na yi translation na Jami'ar Jos amman daga baya naga Uncle bash ya saka databox. BnHamid (talk) 08:38, 11 Nuwamba, 2022 (UTC)[Mai da]

@BnHamid, Za ka rubuta {{databox}} ne a farkon article din. Har da brackets (braces) din. Daga nan zaka ga information din ya fito. A wani article din kuma ba zaka gani ba, amma duk daya ne. –Ammarpad (talk) 12:04, 11 Nuwamba, 2022 (UTC)[Mai da]
@Ammarpad, na saka ma Jami'ar Jihar Kaduna yayi. BnHamid (talk) 16:34, 11 Nuwamba, 2022 (UTC)[Mai da]

Neman shawara[gyara masomin]

Masha Allah

Gaskiya naji dadi sosai kasancewar ansamu mai kula da page na Wikipedia da Hausa hakan ba qaramin cigaba ne ba ace Yaren Hausa yasamu irin wannan daukaka ta hanyar Mr.Ammarpad.

Mr. Ammarpad ina jinjina a gareka,Allah yaqara daukaka,yayimaka jagora adukan lamurranka.

A qarshe ina neman shawarar ka akan yadda za,ayi nabudawa garina Salame Wikipedia,Kasancewar Salame tsohon garine mai dinbin tarihi a daular Usmaniyya Wanda shine mahaifar Sheik Abdulqadir bn Mustafa alturud Salame. Daga Kabiru Aliyu Salame,Gwadabawa local government,Sokoto state,Nigeria. Kabir salame (talk) 18:54, 11 Nuwamba, 2022 (UTC)[Mai da]

Barka da zuwa Malam Kabir, muna farin ciki da zuwanka.
Ka duba tutorial din mu: Wikipedia:Tutorial akwai bayani sosae akan yadda zaka yi gyara da ƙirƙira sabbin muƙaloli a Wikipedia.
Akwai kuma bayani na musamman a wannan shafin shima: Wikipedia:Yadda ake rubuta muƙala. –Ammarpad (talk) 17:46, 14 Nuwamba, 2022 (UTC)[Mai da]

ja layi COMMUNIYT SYSTERM ALL THE USE VALU TRY 197.210.70.246 23:09, 7 Disamba 2022 (UTC)[Mai da]

Jami u lawal[gyara masomin]

Allah yajikan zulaihatu

Databox[gyara masomin]

Barka da safe, Ammar,

Ina fata kana lafiya. Congratulations on the work you are doing to add "databox" to articles where it was missing! I have been doing that manually for a long time but you have very clearly found a faster way to do it. :) Could you tell me which tool you are using? Nagode sosai, –DonCamillo (talk) 07:00, 22 ga Faburairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Barka da yau @DonCamillo and sannu da ƙoƙari. Yes yana da wahala manually and can be quite slow. Ina amfani ne da custom PHP code ta hanyar module na editing, ba tool bane dake a kan wiki ba. Nagode. –Ammarpad (talk) 21:00, 22 ga Faburairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Saifillahi Abdullahi mlf[gyara masomin]

Kaura ne katsina

SANI ABAKAR S D P SOKOTO WAMAKKO LG RUGGAR MONDE AR

Anyinasarar kama dantaaddaa'ngelzarma'jihar yobe karamunhukumar fune

ILIYASU UMAR KANYA BABBA JIGAWA[gyara masomin]

ILIYASU UMAR KANYA BABBA JIGAWA

FUNAKAA[gyara masomin]

FUNAKAA

agaskiya inada tambaya

to kamar ita wannan kasar ta jamhoriyar nijar wane laifine muhammadu bazoum yake dashi har sukan yimasa juyi mulki

Gaisuwa[gyara masomin]

Na gode kwarai,muna alfahari daku wurin nuna kulawa akan mu, Godiya nake El-Abdallaah (talk) 07:59, 31 ga Augusta, 2023 (UTC)[Mai da]

Nagode, @El-Abdallaah. Barka da ƙoƙari. –Ammarpad (talk) 22:53, 1 Satumba 2023 (UTC)[Mai da]

Usman abubakar[gyara masomin]

Ita rayuwa wace abace da Allah madau kakin sarki yatsa ramana ita

ci kekken sunan saiyadina abubakar[gyara masomin]

Ci kekken sunan saiyadina abubakar 105.112.235.123 15:56, 9 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]

maganin daji[gyara masomin]

maganin daji 2C0F:ECF0:661:3B00:784B:D816:34A7:3ED6 20:01, 19 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]

Ali musa[gyara masomin]

An haife shi

Chida ga watan Oktoba

1986 cikin@

gari gidan kube @

dake jahar maradi

Nigerien Party for Democracy and Socialism 41.254.48.53 21:45, 24 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]

Rigar kusa[gyara masomin]

"Rigar kusa" kauye ne dake karamar hukumar musawa katsina state. Rigar kusa kauye ne mai dauke dauke da yawa matasa da kuma dattawa masana sunce rigar kusa tsohon gari ne. Rigarkusa kauyika da dama yahada da yar kiya,sabongida slow,bambama da sauransu. Tana wutar nantarki da asibiti da makaranta primary da nasury.

Ghana Boy 055[gyara masomin]

Chapiou


@ 154.160.9.24 12:09, 21 ga Maris, 2024 (UTC)[Mai da]

BORNO

Namespaces[gyara masomin]

Hi!

You emptied the page "Wikipedia:Ƙofan al'umma" some time ago.

There was a section I added there with a question about namespace names. It can be seen here in an old revision: [https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Wikipedia:%C6%98ofan_al%27umma&oldid=181178#Namespaces

You know the Hausa language, and you are also very experienced with MediaWiki. Can you please check the table and tell me whether the proposed names are good?

Thanks! Amir E. Aharoni (talk) 18:30, 11 ga Afirilu, 2024 (UTC)[Mai da]

I made a new section about this here: Wikipedia:Kofan al'umma#Namespace name translations. Amir E. Aharoni (talk) 20:01, 12 ga Afirilu, 2024 (UTC)[Mai da]
  1. misali