User talk:Musa Vacho77

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Musa Vacho77! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. Anasskoko (talk) 16:54, 24 Nuwamba, 2019 (UTC)

Taimakon ka[Gyara masomin]

Assalamu alaikum,User:Musa Vacho77 ina mai sanar da kai cewa, ina bukatan saka sunanka a cikin jadawalin wadanda zasu taimaka wajen ganin cewa an tallata shafin Hausa Wikipedia, a wani furojet da zan karba na sakai a https://meta.wikimedia.org/wiki/Grants:Project/Rapid/Hausa_Wikipedia_online_awareness.#Impact , kasan cewar kana da ilimi a fannin Mass Communication da kuma social influence, ina fatan zaka bada hadin kai, Nagode.---- An@ss_koko(magana)(aiki) 11:50, 30 ga Yuni, 2020 (UTC)