User talk:Uncle Bash007

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Uncle Bash007! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. The Living love (talk) 14:26, 29 Nuwamba, 2019 (UTC)Reply[Mai da]


Tunatarwa[gyara masomin]

Assalamu alaikum Mallam Bashir kana yawan fassara maƙaloli wanda wasu daga cikin su fassara bata da inganci. Dan Allah Ilimi fa muke yaɗawa sai munyi ƙoƙari mun kula ba sai mutum yayi da yawa ba yayi iya abinda zai iya amma mai inganci dan Allah dan'uwa ka fahimce ni. Kai kanada gogewa akan editing inaga ai sai dai kayiwa wasu tunatarwa, tunda kana ƙirƙirar maƙala a English Wikipedia shin su haka suke? Ansa a'a. To mu me yasa baza mu yi don ya zamo mana wata adaqatu jariya duk wanda ya karanta rubutun da ka yaɗa zaka samu lada, amma idan kuma mutum yazo ya kasa karanta abinda yake tunanin ilimi ne kuma da harshen shi aka rubuta sai ya fara tunanin waɗanda suka rubuta abun basada ƙwarewa ko ma basu san me suke ba! Ina fatan zaka fahimceni. Na gode S Ahmad Fulani 21:12, 15 ga Yuni, 2022 (UTC)Reply[Mai da]

Amin wslm S Ahmad Fulani, ok nagode da tunatarwa kuma nima ban manta da cewa ilimi muke yadawa ba. Amma zaka iya bani misalin mukalar da na fassara wacce bata inganta ba. NagodeUncle Bash007 (talk) 06:24, 16 ga Yuni, 2022 (UTC)Reply[Mai da]
Don Allah don mutum yana yawan yin fassara ba wai yana nufin cewa kuskure bane. Duk wata fassara da nayi musamman na kwanannan ina tabbatar da cewa na bi sahunsa a kowanne sakin layi. Idan an sama kuskure kuma sai dai wanda ni ban lura ba, kuma kaima zaka iya gyarawa tunda kaima edita ne. NagodeUncle Bash007 (talk) 06:30, 16 ga Yuni, 2022 (UTC)Reply[Mai da]

Assalamu alaikum barka da safiya fatan ka tashi lafiya. Ga wata maƙala nan, ka duba sashen "Tarihin Rayuwa" ta da kuma wannan. Idan ka bibiya maƙalolin da kayi na wani gasar "Sinimar kasar Ukraine" zaka gasu dama wani wajen ko mai karatu ya karanta babu abinda zai fahimta, ba wai nace duka basuda inganci bane, amma kai matsayin ka ya wuce kayi irin wannan fassara gaskiya. Na gode S Ahmad Fulani 08:12, 16 ga Yuni, 2022 (UTC)Reply[Mai da]

Wslm, tun wancan lokacin ne kuma akwai admin da yamun maganan haka. Zan gyarasu kuma da kaina. NagodeUncle Bash007 (talk) 22:38, 16 ga Yuni, 2022 (UTC)Reply[Mai da]

Join us at Twitter[gyara masomin]

Take a look at Hausa Wikimedian Usergroup (@HausaUsergroup): https://twitter.com/HausaUsergroup?s=09 An@ss_koko(magana)(aiki) 17:57, 16 Mayu 2020 (UTC)Reply[Mai da]

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community[gyara masomin]

Muna gayyatan kudan shiga gasar WPWP Contest na Hausa Community!

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani..Em-mustapha t@lk 16:46, 26 ga Yuni, 2020 (UTC)Reply[Mai da]

Dear Uncle Bash007,

Hope this finds you well. Just saw that you added a lot of content to Kano: well done! However generally on Wikipedia disambiguation pages are kept very short (for clarity, as they are just supposed to enable viewers to find the link to what they are looking for), and maybe it would be better to transfer the content you are adding to the two pages regarding Kano State and the city of Kano. Just a suggestion.

Nagode, –DonCamillo (talk) 06:35, 18 Mayu 2021 (UTC)Reply[Mai da]

Gasar Hausa Wikipedia[gyara masomin]

Assalamu alaikum @Uncle Bash007,

Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara, Nagode.-- An@ss_koko(Yi Magana) 11:16, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)Reply[Mai da]

Aslm.. Duba wannan shafin zakaga jigon shafin ya banbnta da ainihin mukalar, bansn yadda zan gyara ba https://ha.wikipedia.org/wiki/Filin_jirgin_saman_Maputo Uncle Bash007 (talk) 08:41, 27 ga Yuni, 2021 (UTC)Reply[Mai da]

Barka dai Uncle Bash zakaga na cire wani sabon rubutu da kayi a Kofan Al'umma, saboda baka saka shi a sabon sashi ba kuma babu Signing a ciki. –Abubakar A Gwanki (talk) 12:09, 22 ga Yuli, 2021 (UTC) Barka.. da farko dai inaso ka sani cewa na saka shi a sabon shashi, sannan na biyu mantuwa nayi inyi signing kafin in dawo naga har an goge. Ai na dauka magana ake fara yiwa mutum ya gyara ba wai a cire kai tsaye ba!Uncle Bash007 (talk) 19:42, 22 ga Yuli, 2021 (UTC)Reply[Mai da]

Thanks![gyara masomin]

Hi, I noticed your support on my proposed grant, Thank you --Robertjamal12 (talk) 09:02, 4 ga Janairu, 2022 (UTC)Reply[Mai da]

u welcome[gyara masomin]

It's a good proposal.. Uncle Bash007 (talk) 16:42, 4 ga Janairu, 2022 (UTC)Reply[Mai da]

Vandalism[gyara masomin]

Hi, can you please block this IP address ?

It is vandalizing articles by inserting porn images here.

Check this revision about an hour ago Tumbuka Arch (talk) 03:18, 18 Disamba 2022 (UTC)Reply[Mai da]

Hello user:Tumbuka Arch, I have reviewed and block the IP address. Thank you for the heads up.Patroller>> 07:45, 18 Disamba 2022 (UTC)Reply[Mai da]

Hausa Wikipedia Vital Articles[gyara masomin]

Barka da warhaka.

Naga sako a shafin tattaunawa na akan Hausa Wikipedia Vital Articles amma ban fahimce yanda zan kasance a cikin wannan ba.

Nagode Yahuzaishat (talk) 08:39, 5 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply[Mai da]

Ok, zan sanya ki, cikin list din. Idan kuma kina neman karin bayani, ki tuntubeni ta email @muhammadbashiryahuza@gmail.com.Patroller>> 13:21, 11 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply[Mai da]

Ban this user[gyara masomin]

Assalamu Alaikum Brother

A user named “Ben Bilal” has vandalised the “Shari’a” article, “Ben Bilal” is a well known vandal who vandalises articles related to Islam by adding his own conspiracy theories and causes trouble for readers by using machine translation, he has already been banned on 10 wiki projects due to his disruptive behaviour and POV pushing.

he usually goes on small Wikipedia projects and adds his agenda to various articles, as he goes on small wikipedias it is easy for his vandalism to be unnoticed.

I recommend to ban him permanently and revert all his edits.

his edit: https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=Shari%27a&diff=prev&oldid=210362

All other wikis he vandalises: https://guc.toolforge.org/?user=Ben+Bilal Dhdhdh72 (talk) 10:58, 25 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply[Mai da]

Amin wa'alaikumussallam.
Thank you very much for the heads up. I have reviewed your observations and I saw his edits in over 86 different Wikis all from Islamic related articles. I have blocked him permanently, and will look carefully into such contributions carefully. Thank you Patroller>> 14:12, 25 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply[Mai da]