Grace Daniel
Grace Kubi Daniel (an haife ta a ranar 24 ga watan Fabrairu na shekara ta alif dari tara da tamain da hudu 1984A.c) yar wasan Badminton ce ta Najeriya. [1] Ta doke 'yar Afirka ta Kudu Michelle Claire Edwards a lambar zinare a gasar mata, sannan ta hada gwiwa da Susan Ideh don samun lambar azurfa a gasar cin kofin Afirka ta 2007 a Algiers, Algeria.[2]
Daniel ta samu gurbin shiga gasar wasannin Olympics na bazara na shekarar 2008 a nan birnin Beijing, bayan DA kumada ta zama a matsayi na tamanin da tara a duniya, kuma kungiyar wasan Badminton ta duniya ta ba ta lambar yabo ta nahiyar Afirka. Ta yi rashin nasara a wasan zagayen farko na farko a hannun Kristina Ludíková ta Jamhuriyar Czech da ci 13–21 da kuma 8–21.[3][4]
Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Wasannin Afirka
[gyara sashe | gyara masomin]Womens single
| Shekara | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|
| 2007 | Algiers, Aljeriya | 21–16, 21–14 | ||
| 2003 | Abuja, Nigeria |
Womens doubles
| Shekara | Wuri | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2011 | Maputo, Mozambique | 22–24, 15–21 | |||
| 2007 | Aljeriya, Aljeriya | 12–21, 21–9, 20–22 | |||
| 2003 | Abuja, Nigeria |
Mixed doubles
| Shekara | Wuri | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2011 | Maputo, Mozambique | 10–21, 11–21 | |||
| 2007 | Aljeriya, Aljeriya | 14–21, 17–21 | |||
| 2003 | Abuja, Nigeria |
Gasar Afirka
[gyara sashe | gyara masomin]Womens single
| Shekara | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|
| 2007 | Rose Hill, Mauritius | 21–16, 21–16 | ||
| 2002 | Casablanca, Morocco | 3–7, 4–7, 3–7 | ||
| 2000 | Bauchi, Nigeria | 11–5, 12–13, 5–11 |
Womens doubles
| Shekara | Wuri | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2012 | Arat Kilo Hall, Addis Ababa, Ethiopia | 16–21, 19–21 | |||
| 2009 | Nairobi, Kenya | 21–16, 21–15 | |||
| 2007 | Rose Hill, Mauritius | 19–21, 12–21 | |||
| 2004 | Rose Hill, Mauritius | ||||
| 2002 | Casablanca, Morocco | ||||
| 2000 | Bauchi, Nigeria | 13–15, 15–6, 15–4 |
Mixed doubles
| Shekara | Wuri | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2011 | Marrakesh, Maroko | 15–21, 16–21 | |||
| 2009 | Nairobi, Kenya | 18–21, 22–20, 21–16 | |||
| 2004 | Rose Hill, Mauritius | 15–9, 11–15, 15–9 | |||
| 2000 | Bauchi, Nigeria | 14–17, 17–15, 7–15 |
Kalubale/Series na BWF na Duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Womens single
| Shekara | Gasar | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|
| 2009 | Mauritius International | 21–13, 21–17 | </img> Nasara | |
| 2008 | Nigeria International | 17–21, 21–9, 6–21 | </img> Mai tsere | |
| 2008 | Mauritius International | 21–15, 21–18 | </img> Nasara | |
| 2006 | Nigeria International | </img> Mai tsere | ||
| 2005 | Afirka ta Kudu International | 11–3, 11–2 | </img> Nasara | |
| 2002 | Nigeria International | 13–11, 11–7 | </img> Nasara | |
| 2002 | Kenya International | 7–0, 7–5, 7–4 | </img> Nasara |
Womens doubles
| Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2006 | Mauritius International | </img> Nasara |
Mixed doubles
| Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2009 | Mauritius International | 21–17, 21–16 | </img> Nasara | ||
| 2008 | Nigeria International | 21–13, 21–13 | </img> Nasara | ||
| 2008 | Kenya International | 21–8, 21–17 | </img> Nasara | ||
| 2006 | Mauritius International | </img> Nasara | |||
| 2005 | Afirka ta Kudu International | 15–13, 12–15, 13–15 | </img> Mai tsere | ||
| 2002 | Kenya International | 7–2, 1–7, 2–7, 4–7 | </img> Mai tsere |
- BWF International Challenge tournament
- BWF International Series tournament
- BWF Future Series tournament
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Grace Daniel". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 23 February 2013.
- ↑ "Nigeria overwhelms S. Africa in All-Africa Games badminton". Xinhua News Agency. People's Daily. 16 July 2007. Retrieved 23 February 2013.
- ↑ "Britain's Hallam advances in Olympic badminton". Team USA . 9 August 2008. Retrieved 23 February 2013.
- ↑ Women's Singles Round of 64". NBC Olympics. Archived from the original on 21 August 2012. Retrieved 23 February 2013.
Hanyoyin hadi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Grace Daniel at BWF.tournamentsoftware.com
- Grace Daniel at BWFbadminton.com
- Grace Daniel at the International Olympic Committee
- Grace Daniel at Olympics at Sports-Reference.com (archived)
- Grace Daniel at the Commonwealth Games Federation
- NBC Olympics profile