Wikipedia:Kanun labarai
Shafin da'ake kirkiran kanun labarai
Shafine dake dauke da Kanun Labaran mu na wannna rannan, zaka iya sabunta shafin ta hanyar kirkiran saban kanun labaran mu na wannan rana, amman kada ka goge tsohon shafin kanun labarai, sai dai ka kirkira wani sabo, tsofaffan za'a taskance sune a matsayin kundin tarihin babban shafin Hausa Wikipedia, domin kirkiran saban shafin kanun labarai, an maka alama na wannan template din Template:Kanun labarai 02.
An gama wannan |
- Kanun labarai na farko
Template:Kanun labarai
Shafukan da ake bukatar a ƙara inganta su

- A Ƙauyen Tudun Biri dake Jihar Kaduna, Harin Bam na Jirgin Ƴaƙi na sojoji bisa kuskure ya faɗa kan masu Maulidi inda mutane sama da 85 suka rasa rayukansu.
- Isra'ila da Hamas sun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta na wucin-gadi, yarjejeniyar zata fara aiki ne a ranar Alhamis 23 ga Nuwamba, 2023.
- Babbar kotun Tarayyar Najeriya da ke Abuja a Najeriya ta bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin ƙasar Godwin Emefiele, kan kuɗi naira miliyan 300 da kuma mutum biyu da za su tsaya masa.
- Wasu da ake zargin mayaƙan ƴan a-ware ne daga yankin renon Ingila na Kamaru sun kashe kimanin mutum tara a wani samame da suka kai a wani ƙauye da ke yankin yammacin kasar.
- Kwanaki biyu bayan sace shugaban ƙaramar hukumar Kwali dake Abuja, Rahotanni daga birnin Tarayyar Najeriya, Abuja na cewa an yi garkuwa da wasu mata takwas a yankin Kuje.
- Majalissar dokokin kasar Afirka ta kudu ta kada ƙuri’ar rufe ofishin jakadancin Isra'ila dake Pretoria.
Ku kirkira saban Kanun labarai a nan kasa |
Template:Kanun labarai 02
- Kanun labarai na biyu
Template:Kanun labarai 03
- Kanun labarai na uku
Template:Kanun labarai 04
- Kanun labarai na hudu
Template:Kanun labarai 04 Template:Kanun labarai 04