Azerbaijan
Appearance
(an turo daga Azabaijan)
Azerbaijan | |||||
---|---|---|---|---|---|
Azərbaycan Respublikası (az) Azərbaycan (az) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | Azərbaycan marşı (en) | ||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Baku | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 10,145,212 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 117.15 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Azerbaijani (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Caucasus (en) , Post-Soviet states (en) da Yammacin Asiya | ||||
Yawan fili | 86,600 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Bazardüzü (en) (4,466 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Caspian Sea (−28 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Azerbaijan Soviet Socialist Republic (en) da Kungiyar Sobiyet | ||||
Ƙirƙira | 1991 | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya, unitary state (en) da semi-presidential system (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly of Azerbaijan (en) | ||||
• President of Azerbaijan (en) | Ilham Aliev (en) (31 Oktoba 2003) | ||||
• Prime Minister of Azerbaijan (en) | Ali Asadov (en) (8 Oktoba 2018) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 54,825,411,765 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Azerbaijani manat (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:00 (en)
| ||||
Suna ta yanar gizo | .az (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +994 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 101 (en) , 102 (en) da 103 (en) | ||||
Lambar ƙasa | AZ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mfa.gov.az… | ||||
Azerbaijan kasa ce a nahiyar Asiya.
Sassan gudanarwa
[gyara sashe | gyara masomin]Azerbaijan ta kasu zuwa yankunan rayawa 10, da Raion (rayonlar, singular rayon) 65, da birane ko (şəhərlər, daya şəhər) 77, wadanda 12 ,daga cikinsu gwamnatin tarayya ce ke gudanar da su.[1] Haka ma, Azerbaijan ta hada da yankin (muxtar respublika) na Nakhchivan. Shugaban ƙasa ne ke da alhakin nada gwamnonin yankunan, yayinda kuma gwamnatin Nakhchivan yan majalisun Nakhchivan ke zabarsa.
Asalin kalmar Azerbaijan da kuma chanjinta.
[gyara sashe | gyara masomin]
|
|
|
Zane zanen
[gyara sashe | gyara masomin]Zane zanen tarihi a kasar Azerbaijan.
-
Mai zane dan Azerbaijan wanda ba'a tabbatar da waye ba[2] wanda akayi a (1479)
(Gidan tarihi na Nizami a Azerbaijan) -
Usta Gambar Karabakhi - Bishiyar rayuwa
(Palace of Shaki Khans) -
Mirza Gadim Iravani - Yayi zanen mace
(Gidan kayan tarihi na Azerbaijan) -
Bahruz Kangarli - Da tsaunika
(Gidan kayan tarihi na Azerbaijan) -
Azim Azimzade
(Gidan kayan tarihi na Azerbaijan)
Hotuna.
[gyara sashe | gyara masomin]-
Ginin Laburare mai suna Mirza Alakbar Sabir a birnin Baku
-
Building of MSU barnch in Baku
-
Masallacin Barda
-
Baku Azerbaijan
-
Taswirar Azerbaijan
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The State Statistical Committee of the Republic of Azerbaijan, Administrative and territorial units of Azerbaijan Republic". Azstat.org. Archived from the original on 12 May 2011. Retrieved 22 May 2011.
- ↑ R. Efendi-Azerbaijani fine art, Baku, 1998, p.75
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.