Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Wikipedia:Kofan al'umma"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
remove misplaced/random comments; if you don't know how to properly comment, there's no reason for you to comment here
Tags: Reverted Gyaran wayar hannu
Layi na 150 Layi na 150
#'''Support''' Wannan edita Tsohon edita ne wanda ya dade yana bada gudummawar sa a Hausa Wikipedia. Ina goyon bayan a bashi admin domin ina da yakinin zai tallafawa Hausa Wikipedia. [[User:Gwanki|<b style="color:#FF00FF">Gwanki</b>]][[User talk:Gwanki|<sup style="color:#800000">(Yi Min Magana)</sup>]] 19:23, 3 Oktoba 2024 (UTC)
#'''Support''' Wannan edita Tsohon edita ne wanda ya dade yana bada gudummawar sa a Hausa Wikipedia. Ina goyon bayan a bashi admin domin ina da yakinin zai tallafawa Hausa Wikipedia. [[User:Gwanki|<b style="color:#FF00FF">Gwanki</b>]][[User talk:Gwanki|<sup style="color:#800000">(Yi Min Magana)</sup>]] 19:23, 3 Oktoba 2024 (UTC)
{{Abot}}
{{Abot}}
#''''support''' hakika malam bashir ya cancanta ta kowani fanni domin zamowa admin.jajirtaccen edita ne kuma sanan ne , zamowar shi admin ze kawo cigaba sosai a wiki ([[user|hauwau sulaiman]])


== Neman Admin na din-din-din (User:BnHamid) ==
== Neman Admin na din-din-din (User:BnHamid) ==

Canji na 20:50, 3 Oktoba 2024

  • Sannun ku da zuwa Kofan al'umma. Wannan shafi ne na tattaunawa akan Hausa Wikipedia baki ɗaya da kuma abubuwan da suka shafi inganta ta. Sannan anan ake bada sanarwa ko wani saƙo da ya shafi dukkan Wikipedia ko ake buƙatar ya isa ga kowane mai bada gudummuwa
  • Archives: Tattaunawar da aka yi daga 2005 zuwa 2017.
  • Tarihi: Tattaunawar da aka yi daga 2023 zuwa yau.

Your wiki will be in read-only soon

Trizek_(WMF), 09:37, 20 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]

Murnar samun muƙaloli dubu 50 a Hausa Wikipedia

Wannan tattaunawar an rufe ta. Babu buƙatar a sake ƙara wani bayani a wannan sashin. Duk wani ƙarin bayani, za'a iya yin sa shafin da ya dace ko kuma a babban shafin Kofar al'umma. Ku tuna, babu buƙatar ƙara kowane irin bayani a wannan sashin.


Logo na yanzu
Logon murna

A halin yanzu Wikipedia ta Hausa tana da muƙaloli kimanin 52,772. Domin murnar cika muƙaloli dubu hamsin (50,000) ina son mu canza logon mu domin nuna murna na ɗan wani lokaci. Anan zaku iya ganin hoton logo na yanzu da kuma na murnar.

Idan kuna goyon bayan haka sai ku rubuta a nan ƙasa. Idan kuma baku goyon baya shima sai ku rubuta. –Ammarpad (talk) 11:03, 23 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]

Goyon baya

  1. Support ...Muna goyon bayan Hakan domin nuna jin dadinmu da kuma kwarin gwiwa ma editocinmu Saifullahi AS (talk) 14:12, 23 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  2. Muna goyon baya domin nuna farin ciki Akan wanna gagarumar nasara da Hausa Wikipedia muka samu a wannan karon 102.91.102.252 21:55, 23 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  3. Support ...Muna goyon bayan Hakan domin nuna jin dadinmu da kuma kwarin gwiwa ma editocinmu Devlosopher (talk) 14:12, 23 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  4. Support ...Muna goyon baya dari bisa dari domin nuna farin ciki da kuma jin dadin wannan nasarar da aka samu Pharouqenr (talk) 14:34, 23 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  5. Support muna goyon bayan Hakan domin wannan wani mataki ne muka taka a matsayin mu na masu San ci gaban Hausa wikipedia
  6. Support Hakan tamkar za'a je fi Tsuntsu biyu da tsakkuwa ɗaya ne, dalili zai nuna irin cigaban da Hausa Wikipedia ke samu, haka zalika wani albishir ga masu bayar da gudummawa na tabbatar da gudunmawarsu kwalliya na biyan kuɗin sabulu, wanda hakan zai ƙara musu ƙwarin gwiwa. BnHamid (talk) 15:12, 23 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  7. Support Ina goyon bayan hakan dan nuna kwarin gwiwa Devlosopher (talk) 14:23, 23 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  8. Support maganar gaskiya muna masu goyan bayan Sabon tsari dari bisa dari Hafeez gaiwa
  9. Support ban ga wannan kudirin ba sai daga baya, ina goyon baya sosai. Gwanki(Yi Min Magana) 05:35, 24 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  10. Support Tabbas wannan shiri ne mai kyau kuma hakan zai ƙara bunƙasa Hausa Wikipedia, ina goyon baya sosai Mahuta (talk) 09:16, 24 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  11. muna goyon bayan Hakan domin wannan wani mataki ne muka taka a matsayin mu na masu San ci gaban Hausa wikipedia 105.120.0.206 15:47, 23 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  12. Support Muna goyon bayan hakan dari bisa dari. Hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen cimma wani matakin da muke so, wannan kudiri yana da kyau sosai. Dev ammar (talk) 18:45, 24 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  13. Support Muna goyon bayan hakan.Patroller>> 10:28, 27 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
Wannan tattaunawar da ke a sama an kammala ta. Babu buƙatar a ƙara gyara wannan sashen. Ku tuna, babu buƙatar ƙara kowane irin bayani a wannan sashin.

Sanarwa da neman shawara

Barkan mu da wannan lokaci, ina amfani da wannan damar domin sanar da yan'uwana editoci da shugabannin Hausa Wikipedia wani shiri na gudanar da taro musamman ga matasan mu domin bunƙasa Hausa Wikipedia, wannan shiri insha Allah zai ƙara bunƙasa Hausa Wikipedia tare da samar da sabbin editoci da ƙara zaburar da wasu daga cikin editocin mu, tare da gyara da kuma ƙaruwar maƙalolin Hausa Wikipedia, nagode, Allah ya bamu sa'a da nasara Mahuta (talk) 09:22, 24 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]

Allah ya bada sa'a da nasara, wannan shiri gaskiya yayi kyau Allah ya tabbatar da shiA Salisu (talk) 19:06, 29 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]

Neman Admin (User:Saifullahi AS)

Wannan tattaunawar an rufe ta. Babu buƙatar a sake ƙara wani bayani a wannan sashin. Duk wani ƙarin bayani, za'a iya yin sa shafin da ya dace ko kuma a babban shafin Kofar al'umma. Ku tuna, babu buƙatar ƙara kowane irin bayani a wannan sashin.


Saifullahi AS (shafin tattaunawahausa editsstatisticslogsaccounts na wikiimelwikimedia edits )


Cikakken edita na Hausa Wikipedia, Na jagoranci taruka da dama na inganta Mukaloli da kuma Horaswa ga sabbin editoci, Ina Neman amincewarku na zama Admin domin kara taimakawa wajen inganta Hausa Wikipedia. zaku iya rubuta goyon bayanku anan.Saifullahi AS (talk) 18:21, 24 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]

Goyon Baya

  1. Support Ci-gaban Hausa Wikipedia ya ta'allaka daga masu bayar da gudummawa, sai dai bunƙasar har da sabbin masu bayar da gudummawar ne, wanda yawancin sabbin editors na bukatar guidance domin sanin makamar aikin da zai saka su bayar da gudummawar da ta dace a Hausa Wikipedia din. Community na daɗa ƙarfi, hakan na nufin ana bukatar hazikai kuma jajirtattun masu bayar da gudummawa a wannan gurbi na masu gudanarwa, don tsaftacewa gami da ganin ci-gaban Hausa Wikipedia ya karu sannan ya kuma ya ɗore. BnHamid (talk)
  2. Support Muna goyon bayan kasancewar Saifullahi AS a matsayin admin a Hausa Wikipedia sakamakon muhimmiyar gudummuwa da yake bayarwa wajen inganta Wikipedia ta Hausa da sauran projects na Wikimedia Foundation. Dev ammar (talk) 18:41, 24 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  3. Support Muna bada goyon baya saboda aiki da kakeyi tukuru domin ci gaban Wikipedia. Hakan babbar nasara ce a Hausa Wikipedia Pharouqenr (talk) 18:54, 24 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  4. Support Muna bada goyon bayan mu dari bisa dari duba da cewa hakan zai kawo ci gaba qwarai ga kungyar Hausa wikimedia foundation. Abdurra'uf (talk)
  5. Support Muna goyon baya domin cigaban wikipedia ya ta alaka akan kawo cigaban wajen yin gyara ga masu yin gyara ba dai dai na ,Hakan baba nasarar ce ga cikaban wikipedia Ibrahim abusufyan (talk) 19:33, 24 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  6. Support A maganar gaskiya muna masu gayan baya dari bisa da dari wajan ganin cewa an kandamar da Saifullahi AS a matsayin admin,Saboda da mutun ne wadda yake san gani an bunkasa Hausa Wikipedia dama Wikimedia foundation baki daya,Saifullahi As ya kasan ce mutun mai kokari da kuma jajir cewa sosai, kuma muna sa rai cewa insha Allah wannan kudiri za a karbe shi da hannu biyuHafeez gaiwa (talk) 22:34, 24 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  7. Support Muna bada goyon baya Dari bisa Dari Don tabbatar da wannan saboda cigaban hausa Wikipedia Akan hayar wanzar da ilimi a yanar gizo a kasashen hausa dama Duniya baki daya, Aiwatar da wanna zai kawo babban cigaban ga hausa Wikipedia idan aka kaddamar da AS Saifullahi a matsayin Admin saboda bunkasa Wikipedia foundation baki daya. Tafoki5252 (talk) 06:38, 25 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  8. Support A gaskiya muna matuqar bayar da goyon bayan mu dari bisa dari sakamakon hakan zai qara kawo babban cigaba a wikimedia foundation.User:Legendry3920 (talk) 06:38, 25 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  9. Support. Ina bada cikakken goyon baya. Saifullahi AS yana ayyuka sosae domin inganta Wikipedia ta Hausa. Na tabbatar bashi admin zai bashi damar ƙara bada gudummuwa a wasu sassan Wikipedia dake buƙatar hakan. –Ammarpad (talk) 13:31, 25 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  10. Support Muna murna tare da bada goyon baya akan zamowa Admin na Saifullahi AS domin cigaban hausa wikepedia.Nassmart1 (talk)
  11. Support duba da irin ƙoƙari da kake dashi dama gudunmuwar da kake badawa wannan abun a goya maka baya ne, dan haka ina goyon baya a matsayin ka na wanda zai cigaba da bada gudunmuwa a Hausa Wikipedia.Mahuta (talk) 05:15, 28 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
Wannan tattaunawar da ke a sama an kammala ta. Babu buƙatar a ƙara gyara wannan sashen. Ku tuna, babu buƙatar ƙara kowane irin bayani a wannan sashin.

Neman Admin (User:A Sulaiman Z)

Wannan tattaunawar an rufe ta. Babu buƙatar a sake ƙara wani bayani a wannan sashin. Duk wani ƙarin bayani, za'a iya yin sa shafin da ya dace ko kuma a babban shafin Kofar al'umma. Ku tuna, babu buƙatar ƙara kowane irin bayani a wannan sashin.


A Sulaiman Z (shafin tattaunawahausa editsstatisticslogsaccounts na wikiimelwikimedia edits )


Assalamu alaikum, fatan alkhairi ga kowa da kowa. Ina mai neman goyan bayanku a bisa neman kasancewa ta admin domin ganin mun hada karfi da karfe na ganin mun kara inganta Hausa Wikipedia. Ina fatan za a goyamin baya tare da addu'o'inku baki daya. A Sulaiman Z (talk) 14:24, 26 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]

Goyon baya

  1. SupportIna goyon bayan wannan neman Admin na A Sulaiman Z saboda ya cancanci zama Admin kwararren edita ne a Hausa Wikipedia ya bada gudunmawa sosai a cikin Wikipedia ya inganta muƙaloli ya yi training na sabbin editors kuma ya yi nasarar zama ɗaya daga cikin Active User a Wikipedia wanda akoda yaushe yana bada gudunmawar sa wajen yaɗa Ilimi a Wikipedia. Ibrahim Sani Mustapha (talk) 05:26, 27 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  2. Support A Sulaiman Z, edita ne mai kokari wajen bayar da gudummawa a Hausa Wikipedia. Ina goyon bayan bashi admin. Sirjat (talk) 21:45, 26 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  3. Support jajirtaccen mai bayar da gudummawa, hakika ba shi wannan dama zai kara ciyar da Hausa Wikipedia a gaba, domin akwai bukatar irin su, su shigo a tafiyar. BnHamid (talk)
  4. Support Tabbas duba da yadda Hausa Wikipedia ke bunkasa akwai karin bukatar kwararrun editoci masu lura da gyarraki da kuma sanya sabbin editoci a kan hanya. Saboda haka ina goyon bayan wannan edita duba da hazakarsa da jajircewarsa.Patroller>> 10:26, 27 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  5. Support ya dade yana bada gudummawar sa, a matsayina na administrator ina bibiyar aiyukan sa kuma ina ganin yadda yake yin su. Tabbas Hausa Wikipedia na bukatar irin sa wajen gudanar da aikin administrator. Gwanki(Yi Min Magana) 12:23, 27 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  6. Support Wannan edita hakika kwararren edita kuma haziki ne wajen ganin ya bayar da gudummawarsa ta hanyar bunkasa Hausa Wikipedia da ingantattun mukaloli, saboda irin wannan kokari nasa nake ganin tabbas ya dace da wannan matsayi, ina mai goyon bayansa yadda ya kamata matuka sosai. A'isha A Ibrahim (talk) 19:42, 27 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  7. Support kasancewar ka tsohon edita na hausa Wikipedia wansa ya daɗe yana bada gudunmuwa tabbas abun farin ciki ne ace ka zamo daga cikin admin domin zaka bunƙasa aikace-aikacen ka tare da inganta shafukan hausa Wikipedia da kuma tsaftace su, ina goyon baya Allah ya bada nasara.Mahuta (talk) 05:06, 28 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  8. Support na goyi bayan wannan shawara ta neman Admin da A Sulaiman Z yayi sabo da yana da kwarewa akowane fanni, zai iya bada gudunmawa sosai a wannan tafiyar, dama shugabanci irin su yake buƙata wadanda suka cancancanta domin inganta muƙaloli da basu da kyau.:Lawan Bala (talk) 13:17, 28 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  9. support na goyi bayan @A Sulaiman Z yazama admin A Hausa wikimedia saboda jajircewansa da koma bada gudunmuwansa Smshika (talk) 21:28, 28 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  10. support enah goyan bayan A Sulaiman Z saboda jajircewansa da temakon dayake bawa sababin editors na WIKIMEDIA gaskiya ya cencenta ya zama admin A Hausa community enah goyon bayansa Hauwa'u lawal ardo (talk) 18:44, 29 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  11. support babban mai bada gudunmuwa haƙiƙa samun irinka a matsayin daga cikin admin a Hausa Wikipedia abun farin ciki ne domin zai bunƙasa tare da inganta maƙalolin Hausa Wikipedia ina goyon bayankaA Salisu (talk) 19:09, 29 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  12. support hakika sulaiman gwarzon edita ne a hausa Wikipedia, jajirtacce ne domin inganta hausa Wikipedia , zamowar sa admin babbar nasara ce da cigaba ga Hausa Wikipedia da editicin ta gaba ɗaya(talk)
  13. support babu shakka ya cancanci ya zama admin, domin samun ka a matsayin admin a Hausa Wikipedia babban ci ga ba ne, Dan haka ina goyon bayan hakan. @M Bash Ne (talk) 07:35, 1 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
Wannan tattaunawar da ke a sama an kammala ta. Babu buƙatar a ƙara gyara wannan sashen. Ku tuna, babu buƙatar ƙara kowane irin bayani a wannan sashin.

Neman Admin (User:M Bash Ne)

Wannan tattaunawar an rufe ta. Babu buƙatar a sake ƙara wani bayani a wannan sashin. Duk wani ƙarin bayani, za'a iya yin sa shafin da ya dace ko kuma a babban shafin Kofar al'umma. Ku tuna, babu buƙatar ƙara kowane irin bayani a wannan sashin.


M Bash Ne (shafin tattaunawahausa editsstatisticslogsaccounts na wikiimelwikimedia edits )


Assalamualaikum, suna na Bashir wanda aka fi sani da (M Bash Ne) barkan mu da wannan lokaci dafatan kowa na cikin ƙoshin lafiya. Bayan haka, duba da yadda Wikipedia ta Hausa take bunƙasa ko ince take haɓaka, wannan abin alfahari ne da farin ciki gare mu Hausa community saboda muna da haziƙan kuma jaruman shuwaganni da ƙwararrun editoci wanda su ka san me su ke yi. Bugu da ƙari, bisa la'akari da ya mu ke samu ya ci gaba sosai ta hanyar ƙaruwar muƙaloli, editing, da kuma sabbin Editors wannan abin farin ciki da alfahari kwarai da gaske. A ƙarshe ina sanar da ku cewa ina neman goyon bayan ku bisa Neman admin a Hausa Wikipedia domin na samu ƙarin damar Ci gaba da bada gudunmawa. Ina fatan za ku amince min sannan za ku goyamin baya. Inama kowa fatan alheri Nagode sosai@ M Bash Ne (talk) 22:40, 26 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]

Goyan baya

  1. support Tsohon edita wanda ya daɗe yana bada gudunmuwa a Hausa Wikipedia tabbas zaman ka admin zai ƙara taimakawa da kuma taskance shafin Hausa Wikipedia, Ina goyon baya sosai na wannan yunƙuri mai kyau.Mahuta (talk) 05:13, 28 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  2. Ina goyon baya kasantuwar wanda ya san gari shi ake bama jagoranci. Allah ya tabbatar, kuma Allah ya shige maka gaba sir M. Bash. Zaman ka admin tabbas zai kara habbaka wikipedia ta Hausa. Wikiabdull (talk) 07:25, 1 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
  3. support a matsayin ka na Tsohon edita, kwararre kuma wanda ya daɗe ya na bada gudunmawa a Hausa Wikimedia baki ɗaya. Tabbas ya cancanci ya zama admin a Hausa Wikipedia da Wiktionary ba ki ɗaya domin hakan zai ƙara bashi damar bada gudunmawa fiye da ta baya. Ina goyon bayanka. @Baban Sadiq 2 (talk) 07:55, 1 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
  4. support Ina goyon bayan editan nan ya zama admin saboda kwarewar shi da kuma jajir cewar shi. Bello Na'im (talk) 22:05, 2 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
  5. M Bash Ne kwararren edita ne da ya goge sosai wajen gudanar da aikinsa na taskance mukaloli a Hausa Wikipedia. Wannan dalili yasa nake ga lokaci yayi da ya kamata a ba shi admin don ya ƙara fadada gudummawar da yake bayarwa ga wannan harshe. Musaddam Idriss De-Invincible (talk) 14:02, 1 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
  6. M Bash Ne Tabbas wannan edita mai kokari, sannan ya Bada gudumamawa mai yawa a shafuka wiki.ina goyon bayan wannan edita Hamza DK (talk)
  7. Support Hakika kasancewar sa admin ba karamar nasara nace a cikin Hausa Wikipedia ganin cewa tsohon edita ne wanda ya dade yana bada gudummawar sa a ciki, ya san ka'idojinta hakan zai sanya ya kara tsabtace shafin yadda ya kamata. Ina goyon bayan hakan sosai. A Sulaiman Z (talk) 05:43, 3 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
  8. Support Ina mai goyan baya bisa ga neman wannan dama da M Bash ya ke yi domin irin yadda yake bakin kokarinsa a wajen inganta Hausa Wikipedia. A'isha A Ibrahim (talk) 05:50, 3 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
  9. Support'Ina goyon bayan wannan neman Admin na User M Bash Ne domin ya kasance tsohon edita ne kuma ya bada gudunmawa sosai a cikin Hausa Wikipedia ina goyon bayan wannan shawara sosai.Ibrahim Sani Mustapha (talk) 08:07, 3 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
  10. Support Duba da irin ƙwazo da himmar wannan edita a wajen bayar da gudummawarsa a kan wannan shafi tare da kokari wajen ganin an tsaftace Hausa Wikipedia daga dukkan abinda ka iya kawo matsala a ciki, ina mai goyon bayan kara kasancewarsa cikin masu gudanarwa dari bisa dari. @Ameency (talk) 13:07, 3 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
  11. Support Na goyi Bayan wannan shawara ta neman Admin da M Bash Ne yayi saboda tsohon edita ne wanda ya dauki shekaru da yawa a Hausa Wikipedia yana bada gudunmawa sosai yasan dukkan wasu aiyuka da ya kamata Admin yayi ina goyon baya sosai.Lawan Bala (talk) 13:47, 3 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
  12. Support Ina bada cikakken goyon baya. M Bash Ne yana ayyuka sosae domin inganta Wikipedia ta Hausa. Na tabbatar bashi admin zai bashi damar ƙara bada gudummuwa a wasu sassan Wikipedia dake buƙatar hakan.@Mr. Sufii (talk) 13:47, 3 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
  13. Support Wannan edita Tsohon edita ne wanda ya dade yana bada gudummawar sa a Hausa Wikipedia. Ina goyon bayan a bashi admin domin ina da yakinin zai tallafawa Hausa Wikipedia. Gwanki(Yi Min Magana) 19:23, 3 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
Wannan tattaunawar da ke a sama an kammala ta. Babu buƙatar a ƙara gyara wannan sashen. Ku tuna, babu buƙatar ƙara kowane irin bayani a wannan sashin.
  1. 'support hakika malam bashir ya cancanta ta kowani fanni domin zamowa admin.jajirtaccen edita ne kuma sanan ne , zamowar shi admin ze kawo cigaba sosai a wiki (hauwau sulaiman)

Neman Admin na din-din-din (User:BnHamid)

BnHamid (shafin tattaunawahausa editsstatisticslogsaccounts na wikiimelwikimedia edits )


Wa'adin Admin, da na ke da iko a matsayin karo na biyu na daf da ƙarewa, hakan ya sa na ke nema a karo na Ukku. Na yi ayyuka masu muhimmanci da suka ƙunshi: Reviewing and patrolling na sabbin da tsoffin makaloli, Goge makalolin da suka cancanci hakan, dakatar da IP da Spammers/paid editors, da ke zuwa da wata Manufar, bitar sabbin makala domin gyara, gararrakinta. Haka zalika na taimakawa editors da dama. A fannin gudummawar gama-garin masu bayar da gudummawa (gyara ko kirkirar sabbin makaloli etc..) ba'a bar ni a baya ba. Bani damar Admin na din-din-din zai da-ɗa kwarin gwiwa a gareni don cigaba da tsaftacewa gami da kai Hausa Wikipedia a matakin da ya wuci yadda zamu iya hasashe, inshallah. BnHamid (talk) 17:07, 27 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]

Goyan baya

  1. Support Hakika kana kokari wajen infanta wikipedia da kuma tabbatar da tsafatacen ayyuka domin cigaban wikipedia,wannan Abu ne da zai kara inganta wikipedia da al'umma Baki daya Ibrahim abusufyan (talk) 17:22, 27 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  2. Support..Ina bada goyon baya akan kasancewarka Admin na din din duba da kokari da kakeyi da kuma jajircewa wurin inganta Hausa wikipédia. Saifullahi AS (talk) 17:53, 27 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  3. Support Ina goyon bayan hakan dari bisa dari domin aiki da kakeyi tukuru wajan kawar da ɓanna da kuma dakatar da baƙin haure. Hakan zai kara kawo cigaba sosai. Pharouqenr (talk) 18:15, 27 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  4. Ina goyon bayan ka Admin na Karo na Uku, na amince da aikin ka a Hausa Wikipedia. Sannu da kokari Devlosopher (talk) 18:25, 27 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  5. Support Duba da irin ƙwazo da himmar wannan edita a wajen bayar da gudummawarsa a kan wannan shafi tare da kokari wajen ganin an tsaftace Hausa Wikipedia daga dukkan abinda ka iya kawo matsala a ciki, ina mai goyon bayan kara kasancewarsa cikin masu gudanarwa dari bisa dari. A Sulaiman Z (talk) 19:19, 27 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  6. Support ina goyon bayan wannan shawara ta neman Admin a karo na uku na din-din-din da User:BnHamid ya nema domin yaa cancanci zama admin na din-din-din dalilin ayyukan sa da yike yi a shafukan Hausa Wikipedia baki daya, ya kasance kwararren edita kuma tsohon edita yana yin aikinsa na admin sosai domin tsaftace duk wani gurbataccen article da ya shafi Wikipedia. Ina goyon bayan sosai Ibrahim Sani Mustapha (talk) 13:43, 28 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  7. Support ena goyon bayan wannan shawarar sbd cigaban da zai iya sama ma kungiyar Hausa wikipedia.Abdurra'uf (talk) 19:56, 28 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]
  8. Tabbas babu wanda yafi cancanta sama da kai duba da dadewarka da kawarewarka ga kuma jajircewa. Ina fatan Allah ya ida nufi kuma yayi maka jagoranci. Wikiabdull (talk) 07:30, 1 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
  9. Ina goyon bayan hakan. –Ammarpad (talk) 13:57, 3 Oktoba 2024 (UTC)[Mai da]
Apologies for cross-posting in English. Please consider translating this message.

Hello everyone, a small change will soon be coming to the user-interface of your Wikimedia project. The Wikidata item sitelink currently found under the General section of the Tools sidebar menu will move into the In Other Projects section.

We would like the Wiki communities feedback so please let us know or ask questions on the Discussion page before we enable the change which can take place October 4 2024, circa 15:00 UTC+2. More information can be found on the project page.

We welcome your feedback and questions.
MediaWiki message delivery (talk) 18:56, 27 Satumba 2024 (UTC)[Mai da]