Abubakar Gumi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Abubakar Gumi
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliNijeriya Gyara
sunaAbu Bakr Gyara
lokacin haihuwa5 Nuwamba, 1922 Gyara
wurin haihuwaGumi Gyara
lokacin mutuwa11 Satumba 1992 Gyara
wurin mutuwaLandan Gyara
dalilin mutuwaleukemia Gyara
sana'aqadi Gyara
award receivedKing Faisal International Prize in Service to Islam Gyara
addiniSunni Islam Gyara

Shaykh Abubakar Mahmud Gumi (an haife shi a ran 5 ga Nuwamba a shekara ta 1922 - ya mutu a ran 11 ga Satumba a shekara ta 1992, a Landan) shahararren Malamin addinin musulunci ne kuma Grand kadi na arewacin Najeriya. Yayi karatu da rubuce rubuce akan addinin musulunci sosai, ya fassara Qur'ani zuwa harshen Hausa da kuma rubuta tarjama wato fassarar dai-daikun ayoyin dake alkur'ani. Hakan ne yasa yasamu nasarar samun kyautan Sarki Faisal(King Faisal Award) daga kasar ta Saudiya. Malamin dai yakasance babban aboki kuma mai ba wa Firimiya Ahmadu Bello sardaunan Sokoto shawara. Shine mahaifin Dakta Shaykh Ahmad Gumi.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.