Donald Trump

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Hoton Donald Trump

Donald Trump ba'amerike ne, babban dan kasuwa kuma dan siyasa. Yanzu shine shugaban Tarayyar Amurka bayan an zabe shi a shekarar 2016.