Thomas Jefferson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Thomas Jefferson
3. shugaban Tarayyar Amurka

4 ga Maris, 1801 - 4 ga Maris, 1809
John Adams - James Madison
Election: 1800 United States presidential election (en) Fassara, 1804 United States presidential election (en) Fassara
3. Shugaban da aka zaɓa na Tarayyar Amurka

17 ga Faburairu, 1801 - 4 ga Maris, 1801
John Adams - James Madison
Election: 1800 United States presidential election (en) Fassara
2. Mataimakin Shugaban Ƙasar Taraiyar Amurka

4 ga Maris, 1797 - 4 ga Maris, 1801
John Adams - Aaron Burr (en) Fassara
1. United States Secretary of State (en) Fassara

22 ga Maris, 1790 - 31 Disamba 1793
John Jay (en) Fassara - Edmund Randolph (en) Fassara
United States Ambassador to France (en) Fassara

1785 - 1789
Benjamin Franklin (en) Fassara - William Short (en) Fassara
2. Gwamnan jahar Virginia

1 ga Yuni, 1779 - 3 ga Yuni, 1781
Patrick Henry (en) Fassara - William Fleming (en) Fassara
member of the Virginia House of Delegates (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Shadwell (en) Fassara, 2 ga Afirilu, 1743 (Julian)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Monticello (en) Fassara
Hôtel de Langeac (en) Fassara
Harshen uwa Turanci
Mutuwa Monticello (en) Fassara, 4 ga Yuli, 1826
Makwanci grave of Thomas Jefferson (en) Fassara
Monticello (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (uremia (en) Fassara)
Ƴan uwa
Mahaifi Peter Jefferson
Mahaifiya Jane Randolph Jefferson
Abokiyar zama Martha Jefferson (en) Fassara  (1 ga Janairu, 1772 -  6 Satumba 1782)
Yara
Ahali Lucy Jefferson Lewis (en) Fassara, Randolph Jefferson (en) Fassara, Martha Jefferson Carr (en) Fassara da Anna Scott Jefferson (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta College of William & Mary (en) Fassara
Harsuna Turanci
Faransanci
Italiyanci
Harshen Latin
Greek (en) Fassara
Malamai William Small (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Malami, cryptographer (en) Fassara, Masanin gine-gine da zane, Lauya, marubuci, Mai wanzar da zaman lafiya, ɗan siyasa, mai falsafa, inventor (en) Fassara, Manoma, statesperson (en) Fassara, archaeologist (en) Fassara da masana
Tsayi 1.89 m
Kyaututtuka
Wanda ya ja hankalinsa Anthony Ashley-Cooper, 3rd Earl of Shaftesbury (en) Fassara
Mamba American Philosophical Society (en) Fassara
American Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
Académie des Inscriptions et Belles-Lettres (en) Fassara
Royal Netherlands Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
Warsaw Society of Friends of Learning (en) Fassara
American Antiquarian Society (en) Fassara
Kayan kida goge
Imani
Addini deism (en) Fassara
Anglicanism (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Democratic-Republican Party (en) Fassara
IMDb nm1129524
Mutum-mutumin Thomas Jefferson

Thomas Jefferson (an haife shi ranar 13 ga watan April, shekarar 1743 – ya mutu a ranar 4 ga watan July, shekarar 1826) Yakasance daya daga cikin shugabannin kasar Tarayyar Amurka, diplomat, lauya, architect, kuma daya daga cikin Iyayen da suka kafa Tarayyar Amurka wanda shine na uku shugaban Tarayyar Amurka daga shekarar 1801 zuwa shekara ta 1809. Kafin nan, ya riƙe mataimakin Tarayyar Amurka daga shekarar 1797 zuwa shekara ta 1801. Shine wanda ya wallafa Declaration of Independence, Jefferson was a proponent of democracy, republicanism, da yancin mutane, ya tunzura American colonists da rabewa daga Kingdom of Great Britain da samar da sabuwar ƙasa; ya samar da littafai tsarin shugabanci da ƙuduri a matakin jiha da kuma tarayya.

Lokacin American Revolution, ya kuma wakilci Virginia a Continental Congress wanda suka fara amfani da kundin da ya samar, ya kuma fara dokar yancin yi addini amatsayin sa na wakili daga Virginia, kuma yazama Governor of Virginia na biyu daga shekarar 1779 zuwa shekara ta 1781, lokacin American Revolutionary War. Yazama Ministan Tarayyar Amurka na Faransa a watan Mayu shekarar 1785, kuma shine na farko wanda ya rike muƙamin secretary of state a karkashin shugaba George Washington daga 1790 zuwa 1793. Jefferson da James Madison su suka shirya Democratic-Republican Party domin tayi hamayya da Federalist Party lokacin tsara First Party System. Tareda Madison, ya rubuta Kentucky and Virginia Resolutions a shekarar 1798 da shekara ta 1799, wanda ke tsoron kara karfin states' rights da soke Alien and Sedition Acts na fedaraliya.

Kabarin sa

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]