Jump to content

User:HausaDictionary/HausaRadio.net on Anchor.fm

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
# Headline Audio URL (month error, should be month+1) Full Audio URL Source Total Duration: 25m 5sAvg Duration: 1m 19s Date Title Notes
1 https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/production/2017-7-31/vRdq4Nrt0iUgsltHe9DvS262bILLlK5U.m4a https://www.voahausa.com/a/3988779.html VOA Hausa 2m 6s 2017-8-31 VOA Hausa Shirin Safe 0500 UTC # Hosts: Ibrahim Ka-Almasih Garba, Ladan Ibrahim Ayawa. 1.1 Watanni bakwai da gwamnatin shugaba Trump ta fara aiki. <> 7 months of Trump administration. 1.2 Manufofin gwamnatin nasa game da harkokin k'asashen waje sun fara bayyana. <> His foreign affair policies are starting to take shape. 1.3 A jiya Laraba ne, shugaba Donald Trump da sakataren tsaronsa, suka bada ra'ayin mabambanta akan yadda Amurka za ta tunk'ari shirye-shiryen makami mai linzami da na nuclear na k'asar Koriya ta Arewa. <> National security and the North Korean nuclear threat. 2.1 Yanzu dai ana iya cewa mahaukaciyar guguwan nan biye da ambaliyan ruwa, ta yi sauk'i domin ko ta bar gab'an teku amma dai har yanzu tana da hatsari <> Hurricane Harvey starting to weaken/pass. 3.1 A yayin da ake haramar Babbar Sallah gobe, hukumomi sun fara d'aukar matakan ganin komai ya tafi daidai. Jami'an [ unintelligible ] da sojojin 'yan sanda da kuma jami'an hukumar tsaron farin kaya ta Civil Defense, inda ma suke kara da manyan tituna domin tabbatar da doka da oda. <> Eid preparations by organizations like Yan sanda and civil defense. 4.1 A yayin da a jihar Texas ta Amurka ake fama da bala'in ambaliyar ruwa da iska, wani k'wararre a Nijeriya ya gargad'i k'asashe masu tasowa. 5.1 Sannan sabon jakadan Nijeriya a Amurka, Muhammad Hassan, ya yi tsokaci kan ibar Nijeriya a idon duniya. 6.1 Kamar kowace ranar Alhamis, Grace Alheri Abdu na tafe da shirin Domin Iyali.
2 https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/production/2017-7-31/RemY2tXFhOIN31vgMGSpD47ClsQeWqrF.m4a https://www.voahausa.com/a/3988808.html VOA Hausa 1m 12s 2017-8-31 VOA Hausa Shirin Hantsi 0700 UTC # Hosts: Ibrahim Ka-Almasih Garba, Ladan Ibrahim Ayawa. 1.1 Cigaban hirar Aliyu Mustaphan Sokoto tare da sabon jakadan Nijeriya a Amurka Muhammad Hassan. 2.1 Kamar kowace ranar Alhamis, Usman Kabara na tafe da shirin sa na Nakasa ba Kasawa ba [1]. 3.1 Relnuwalullah Muktar Abbas na tafe da sharhin jaridun k'asar Ghana. 4.1 Ra'ayoyin masu saurare.
20 https://www.voahausa.com/a/3990336.html VOA Hausa 2m 8s 2017-9-1 VOA Hausa Shirin Safe 0500 UTC na 2017-9-1 # Hosts: Ladan Ibrahim Ayawa, Ibrahim Ka-Almasih Garba. 1.1 Jami'an gwamnatin Amurka sun umurci Rasha ta rufe wasu gine-ginen difilomasiyar ta guda uku da ke nan Amurka. 2.1 Hukumomin k'asa da k'asa na kula da k'aurar jama'a sun bayyana damuwa kan yadda al'amura ke k'ara rincab'ewa a Myammar. 3.1 Sannan a yayin da ake cigaba da ayyukan ceto sanadiyyar mahaukaciyar guguwar nan ta Harvey, fadar shugabar Amurka ta White House, ta bada tabbaci ga wadanda abin ya ritsa da su. 4.1 An jingina shirye-shirye don Sallah <> Eid special with Jummai Ali.