Jump to content

Jerin shugabannin ƙasar Nijar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
tutar nijar
Jerin shugabannin ƙasar Nijar
jerin maƙaloli na Wikimedia
Bayanai
Ƙasa Nijar

Shugabannin ƙasar Nijar: Sune waɗanda suka mulki ƙasar a tsarin Dimokaraɗiyya ko kuma tsarin Mulkin Soja ko kuma na hadin gwiwa. Wanna jerin ya kunshi shugabannin kasar Nijar Wadanda suka mulke ta bayan samun ƴancin kan ƙasar daga Turawan mulkin mallaka na ƙasar Faransa a shekarar 1960. Shugaban kasar Nijar mai ci a yanzu shine Omar Tchiani.

Lamba. Suna
(Haihuwa–Mutuwa)
Hoto Zango Zaɓe Jam'iya Firaminista
Shiga Ofis Barin Ofis
1 Hamani Diori
(1916–1989)
10 November 1960 15 April 1974
(tumɓukewa.)
1960
1965
1970
PPN–RDA Ba'a ƙirƙiri matsayin ba
2 Seyni Kountché
(1931–1987)
17 April 1974 10 November 1987
(mutuwa a ofis.)
Mulkin Soja Oumarou
Algabid
3 Ali Saibou
(1940–2011)
14 November 1987 16 April 1993 1989 Mulkin Soja / MNSD–Nassara Algabid
Oumarou
Mahamidou
Cheiffou
4 Mahamane Ousmane
(1950–)
16 April 1993 27 January 1996
(tumɓukewa)
1993 CSD–Rahama Cheiffou
Issoufou
Abdoulaye
Cissé
Amadou
5 Ibrahim Baré Maïnassara
(1949–1999)
27 January 1996 9 April 1999
(kisa)
1996 Military /
UNIRD / RDP–Jama'a
Adji
Cissé
Mayaki
6 Daouda Malam Wanké
(1946–2004)
11 April 1999 22 December 1999 Mulkin Soja Mayaki
7 Mamadou Tandja
(1938–2020)
22 December 1999 18 February 2010
(tumɓukewa)
1999
2004
MNSD–Nassara Mayaki
Amadou
Oumarou
Abouba
Gamatié
8 Adamou Harouna (1951–) 18 February 2010 18 February 2010 Mulkin Soja Danda
9 Salou Djibo
(1965–)
18 February 2010 7 April 2011 Mulkin Soja Danda
10 Mahamadou Issoufou
(1951–)
7 April 2011 2 April 2021 2011
2016
PNDS–Tarayya Rafini
11 Mohamed Bazoum
(1960–)
2 April 2021 27 July 2023
(tumɓukewa)
2021 PNDS–Tarayya Mahamadou
11 Abdourahamane Tchiani
(1967–)
27 July 2023 Mulkin Soja Mahamadou

Zaben da ya gabata

[gyara sashe | gyara masomin]

Bayani game da zaben da ya gabata a Jamhuriyar Nijar.