Kofa:Tarihi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
#WPWPNG
Tarihin wasu tsaffin gine ginen
Ambaliyar ruwa
Tarihin manyan tsuburen dutse

Tarihi ko kuma a sauƙaƙe a ce labari, yana nufin taƙaitaccen ko yalwataccen bayani akan abubuwan da suka rigaya suka faru, banda wanda ke faruwa, waɗanda suke faruwa ana kiran su da labarai, in labari ya kwana biyu to sai ya zama tarihi, Tarihi al`amari ne da aka fara samar dashi tun farkon duniya, kama tun daga tarihin wannan Duniyar tamu zuwa ga abubuwan da ta ƙunsa, ko al'amuran da suka faru kamar Yaƙoƙi, Guguwa, Tarihin garuruwa, Sarakuna, Mutane, Dabbobi, Gine-gine,Gobara, Aman Dutse, Girgizar ƙasa,Ambaliyar ruwa, Dauloli Gine-gine da dai sauransu. ko kuma rayuwan wani mutum shi kaɗai ko alaƙantashi da shi da wasu . Ta ƙunshi al'amurra na hujjoji ta hanyar ilimi domin tabbatar da tarihin mutum ko Tarihin wani abu, a tarihin mutum ana bukatar a san ranar haihuwarsa da mutuwarsa, iliminsa, dukiyarsa, rayuwarsa da zamantakewarsa da sauran wanda ya rayu da su.

Rubutu akan tarihin mutum, yana buƙatar izini da haɗin guiwa daga tsatson wanda za`a rubuta tarihi akan sa, domin samar da tarihi mara haɗari kuma ingantacce daga tushe mai asali. Sauƙaƙaƙƙiyar tarihi na nufin tarihin da mutum ya rubuta akan kansa tin yana raye kafin mutuwarsa.

Wannan shafin na buƙatar ɗabbakawar ku[gyara sashe | gyara masomin]

Tarihiakan zamaniakan yankiakan maudu'iakan yarikaTarihiGina-ginelittattafaiTaswiraHotunaMujallukungiyoyi

gidan tarihi

PseudohistoryStubsTimelinesChronologymutane

hoton wani bangare kenan na kasar chadi
Wani bangare kenan na kasar kamaru
yanayin wasu daga cikin irin ma'aikatan kasar Najeriya kenan


Mutane[gyara sashe | gyara masomin]

Tarihi
kudi shima tarihi ne

Muhammadu Buhari Barack Obama Donald Trump Rabi'u Musa Kwankwaso Nelson Mandela Shehu Shagari Sani Abacha Ali Nuhu Zaynab Alkali Abubakar Imam Umaru Musa Yar'Adua Olusegun Obasanjo Abubakar Tafawa Balewa Muhammad Umar Gen.Murtala Muhammad TARIHIN WALIYI DAN MARINA Larabawa Dabbobi