Iraƙi
Iraƙi | |||||
---|---|---|---|---|---|
جمهورية العراق (ar) العراق (ar) Republik Iraq (ms) Iraq (ms) Republic of Iraq (en) Iraq (en) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Mawtini (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Takbir» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Bagdaza | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 38,274,618 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 87.57 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Larabci Kurdish (en) | ||||
Addini | Musulunci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabas ta tsakiya da Yammacin Asiya | ||||
Yawan fili | 437,072 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Cheekha Dar (en) (3,611 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Coalition Provisional Authority (en) | ||||
Ƙirƙira | 1932 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya da tarayya | ||||
Gangar majalisa | Council of Representatives of Iraq (en) | ||||
• President of Iraq | Abdul Latif Rashid (en) (17 Oktoba 2022) | ||||
• Prime Minister of Iraq (en) | Mohammed Shia' Al Sudani (en) (27 Oktoba 2022) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 207,691,599,310 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Iraqi dinar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .iq (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +964 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 104 (en) , 115 (en) , 122 (en) da 100 (en) | ||||
Lambar ƙasa | IQ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gds.gov.iq |
Iraki (ko Iraƙ) kasa ce ta larabawa da ke a nahiyar Yammacin Asiya. Iraki ta hada iyaka da kasar Turkiya daga arewa, kasar Iran daga gabas, Persian Gulf da kasar Kuwaiti daga kudu maso gabas, kasar Saudiyya daga kudu, kasar Jodan daga kudu maso yamma, sai kuma kasar Siriya daga yamma. Babban birnin Iraki itace Bagdaza kuma itace birni mafi girma a kasar. Kasar Iraki gida ne ga kabilu da dama, irinsu, Mutanen Iraqi, Kurdawa, Mutanen Assyriya, Armaniyawar Iraki, Yazidi, Mandaeans, Iranians in Iraq, Shabaks da kuma sauran dumbi sauran tsaunuka da kasa da dabbobi. Mafi akasari daga mutum mliyan 44 na kasar Musulmai ne, sauran addinai kuma sun hada da Kiristanci, Yazidism, Mandaeism, Ahl-e Haqq, da kuma Zoroastra.[1][2] Harshen gwamnati na kasar Iraki itace Larabci da kuma Kurdusanci. Sauran sanannun harsuna a yankin sun hada da harsunan Neo-Aramaic, Turkanci da kuma harsunan Armeniya.[3]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kogin Mosul
-
Masallacin Imam Ali (AS)
-
Birnin Kirkuk, Iraq
-
Wurin shakatawa na Al-Zawra
-
Masallacin Haydar Khana
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |
.