Sallah ("bauta", larabci صلاة; jam'i. Larabci صلواتṣalawāt; ko kuma salat), ko Namāz (نَماز) a wasu haraunan, yana daya daga cikin Rukunnan Musulunci biyar na imani a Islam kuma aikin addini na wajibi akan ko wane musulmi (Mace & Namiji) Taqwa. Aiki ne na Zahiri, mental, da kuma spiritual act na bauta wanda akayin su sau biyar a rana a wadansu kayyadaddun lokuta prescribed times. Lokacin yinsa dole mutum ya fuskanci kasar Makkah. A aika ce, mai bautan zai tsaya, zaiyi ruku'u, kuma zaiyi sujada, sannan ya kammala yayin da yake zaune a kasa.[1] A yayin ko wacce raka'a, mai bautar zai karanta wasu ayoyi daga cikin Qur'ani, da yabon Allah da kuma addu'o'i. Kalmar Sallah dai ana fassara ta da bauta, amma Kalmar na nufin addu'a ne, shiyasa ma'anar keda rikitarwa. Musulmai na amfani da Kalmar "du'a" "ambato" wurin ma'anar Kalmar addu'a wanda roko ne akeyi ko nema a wajen Allah".
Kafin ayi Sallah sai anyi Alwala. Sallah ya kunshi maimaita Abu daya ne, da akasani da raka'ah (pl. rakaʿāt ) wanda ke tattare da fadin wasu kayya daddun kalmoni da jawabai. Adadin wajibcin (fard) raka'o'i rakaʿāt yana tsakanin biyu ne zuwa hudu, according to the time of day or other circumstances (such as Friday congregational worship, which has two rakats). Sallah wajibi ne akan kowane musulmi face wadanda suke prepubescent, sukeyin menstruating, ko kuma suke zubar jini a farkon kwanaki 40 bayan haihuwa.[2] Kowace rukuni acikin Sallah ana gabatar da itane tareda da yin takbir, wato fadin (Allahu Akbar) face Lokacin tsayawa tsakanin ruku'u da sujada, sannan idarwa dake dauke da sallar Musulunci As-salamu alaykum.[3]