Jump to content

Puducherry (yanki)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Puducherry
புதுச்சேரி (ta)
పుదుచ్చేరి (te)
പുതുച്ചേരി (ml)


Take Tamil Thai Valthu (en) Fassara

Wuri
Map
 11°56′N 79°50′E / 11.93°N 79.83°E / 11.93; 79.83
ƘasaIndiya

Babban birni Pondicherry (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 1,394,467 (2011)
• Yawan mutane 2,834.28 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Talgu
Tamil (en) Fassara
Malayalam
Turanci
Faransanci (disputed (en) Fassara)
Labarin ƙasa
Bangare na South India (en) Fassara
Yawan fili 492 km²
Altitude (en) Fassara 16 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi French India (en) Fassara
Ƙirƙira 1 Nuwamba, 1954
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Puducherry Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Tamilisai Soundararajan (en) Fassara (18 ga Faburairu, 2021)
• Chief minister of Puducherry (en) Fassara V. Narayanasamy (en) Fassara (6 ga Yuni, 2016)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-PY
Wasu abun

Yanar gizo py.gov.in
Taswirar Puducherry.
Beautiful view of Sunset

Puducherry ko Pondichéry Yanki ne, Danke a Kudancin ƙasar Indiya. Sassan yankin Puducherry su ne Puducherry, Karikal, Mahé da Yanam. Yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 483 da yawan jama’a 1,394,467 (In ji ƙidayar shekarar 2011). Yankin tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1954. Babban birnin yanki da birnin mafi girman yanki Puducherry ne. Kiran Bedi shi ne laftanan-gwamnan yanki.