Jump to content

Romainiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Romania)
Romainiya
România (ro)
Flag of Romania (en) Coat of arms of Romania (en)
Flag of Romania (en) Fassara Coat of arms of Romania (en) Fassara


Take Deșteaptă-te, române! (en) Fassara

Suna saboda Romawa na Da
Wuri
Map
 46°N 25°E / 46°N 25°E / 46; 25

Babban birni Bukarest
Yawan mutane
Faɗi 19,053,815 (2022)
• Yawan mutane 79.92 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Romanian (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Gabashin Turai, Tarayyar Turai da European Economic Area (en) Fassara
Yawan fili 238,397 km²
Wuri mafi tsayi Moldoveanu Peak (en) Fassara (2,544 m)
Wuri mafi ƙasa Black Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi United Principalities of Moldavia and Wallachia (en) Fassara da Socialist Republic of Romania (en) Fassara
Ƙirƙira 24 ga Janairu, 1859 (Julian)
Muhimman sha'ani
unification of Wallachia and Moldavia (en) Fassara (24 ga Janairu, 1859 (Julian))
Tenth Russo-Turkish War (en) Fassara (10 Mayu 1877 (Julian))
Union of Transylvania with Romania (en) Fassara (1 Disamba 1918)
Romanian Revolution (1989) (en) Fassara (22 Disamba 1989)
Treaty of Berlin of 1878 (en) Fassara (13 ga Yuli, 1878)
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati semi-presidential system (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of Romania (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Romania (en) Fassara
• president of Romania (en) Fassara Klaus Iohannis (en) Fassara (24 Nuwamba, 2018)
• Prime Minister of Romania (en) Fassara Marcel Ciolacu (en) Fassara (15 ga Yuni, 2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 285,404,683,025 $ (2021)
Kuɗi Romanian Leu (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Suna ta yanar gizo .ro (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +40
Lambar taimakon gaggawa *#06#
Lambar ƙasa RO
NUTS code RO
Wasu abun

Yanar gizo guv.ro
Hasumiyar Chindiei, Romaniya
Postăvarul Massif
Tutar Romainiya.
cikin birnin kasar Romaniya
wasu daga cikin dumbin al'ummar romaniya a bukukuwan al'ada
tawirar romaniya

Romainiya ko Romeniya[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Hungariya Bukarest ne. Romainiya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 238,397. Romainiya tana da yawan jama'a 19,401,658, bisa ga jimilla a shekarar 2019. Romainiya tana da iyaka da ƙasashen biyar: Bulgeriya a Kudu, Ukraniya a Arewa, Hungariya a Yamma, Serbiya a Kudu maso Yamma, da Moldufiniya a Gabas. Romainiya ya samu yancin kanta a shekara ta 1859.

Daga shekara ta 2014, shugaban ƙasar Romainiya shine Klaus Iohannis. Firaministan ƙasar Romainiya Ludovic Orban ne daga shekara ta 2019.

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.