Uttar Pradesh
Appearance
Uttar Pradesh | |||||
---|---|---|---|---|---|
उत्तर प्रदेश (hi) اتر پردیش (ur) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Arewa | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Lucknow | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 199,812,341 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 821.29 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Harshen Hindu Urdu | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 243,290 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 26 ga Janairu, 1950 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Council of Ministers of Uttar Pradesh (en) | ||||
Gangar majalisa | Uttar Pradesh Legislature (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Ram Naik (en) (22 ga Yuli, 2014) | ||||
• Chief Minister of Uttar Pradesh (en) | Yogi Adityanath (19 ga Maris, 2017) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-UP | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | up.gov.in |
Uttar Pradesh jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 243,290 da yawan jama’a 199,812,341 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1946. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Lucknow ne. T.V. Rajeswar shi ne gwamnan jihar. Jihar Uttar Pradesh tana da kuma iyaka da jihohin da yankunan tara (Rajasthan a Yamma, Haryana, Himachal Pradesh da Delhi a Arewa maso Yamma, Uttarakhand a Arewa, Bihar a Gabas, Madhya Pradesh a Kudu, Jharkhand da Chhattisgarh a Kudu maso Gabas) da ƙasa ɗaya (Nepal a Arewa).
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Daga cikin Majami'ar Trinity
-
Janshatabdi Express entering Meerut City Junction
-
Bird's eye view of Husainabad
-
Husainabad Clock Tower - Lucknow
-
Ginin Taj Mahal daga kogi
-
Makarantar Sakandaren St Clares, Agra
-
Kogin Yamuna, Agra