Ƙungiyar Haɗin kan Musulmai
Appearance
Ƙungiyar Haɗin kan Musulmai | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
منظمة التعاون الإسلامي, Organisation of Islamic Cooperation da Organisation de Coopération Islamique |
Gajeren suna | OCI da OIC |
Iri | international organization (en) , intergovernmental organization (en) da Islamic organization (en) |
Ƙasa | Saudi Arebiya |
Ƙaramar kamfani na | |
Mulki | |
Shugaba | Hissein Brahim Sem Taha (en) |
Hedkwata | Jeddah |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 25 Satumba 1969 |
Kungiyar Haɗin Kan Musulunci ƙungiya ce ta kasa da kasa. Tana da membobi 56 *. Ƙungiyar tana ƙoƙarin zama muryar al'ummar musulmin duniya. Suna ƙoƙarin kiyaye maslahohi da ci gaba da jin daɗin musulmai.
OIC tana da wakilai na dindindin zuwa Majalisar Ɗinkin Duniya. Ita ce babbar ƙungiyar ƙasa da ƙasa a waje da Majalisar Ɗinkin Duniya. Harsunan hukuma na OIC su ne Larabci, Ingilishi da Faransanci.
An kafa shi a 1969 kuma tana da mambobi 25 * asali. Ta canza suna a ranar 28 ga Yuni 2011 daga Kungiyar Taron Musulunci zuwa sunan ta na yanzu.
Ƙasashe mambobi
[gyara sashe | gyara masomin]Afirka
[gyara sashe | gyara masomin]
Asiya
[gyara sashe | gyara masomin]Turai
[gyara sashe | gyara masomin]Kudancin Amirka
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Alsharif, Asma (16 August 2012). "Organization of Islamic Cooperation suspends Syria". U.S. Retrieved 16 February 2019.