Indonesiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Indonesia)
Jump to navigation Jump to search
Indonesiya
sovereign state, archipelagic state, constitutional republic, island nation, presidential régime, ƙasa
bangare naMIKTA Gyara
farawa17 ga Augusta, 1945 Gyara
sunan hukumaRepublik Indonesia, Indonesia, Indonésia, la République d’Indonésie Gyara
native labelRepublik Indonesia, Indonesia, Indonésia Gyara
short name🇮🇩, 印尼 Gyara
yaren hukumaIndonesian Gyara
takeIndonesia Raya Gyara
cultureculture of Indonesia Gyara
kirariBhinneka Tunggal Ika Gyara
motto textBhinneka Tunggal Ika, Wonderful Indonesia Gyara
nahiyaAsiya Gyara
ƙasaIndonesiya Gyara
babban birniJakarta Gyara
coordinate location2°0′0″S 118°0′0″E Gyara
coordinates of easternmost point9°7′37″S 141°1′10″E Gyara
coordinates of northernmost point5°54′0″N 95°13′12″E Gyara
coordinates of southernmost point11°0′27″S 122°52′29″E Gyara
coordinates of westernmost point5°43′26″N 95°0′40″E Gyara
geoshapeData:Indonesia.map Gyara
highest pointPuncak Jaya Gyara
lowest pointTekun Indiya Gyara
tsarin gwamnatijamhuriya Gyara
fadar gwamnati/shugaban ƙasaPresident of Indonesia Gyara
shugaban ƙasaJoko Widodo Gyara
office held by head of governmentPresident of Indonesia Gyara
shugaban gwamnatiJoko Widodo Gyara
majalisar zartarwaGovernment of Indonesia Gyara
legislative bodyPeople's Consultative Assembly Gyara
central bankBank Indonesia Gyara
located in time zoneIndonesia Western Standard Time, Indonesia Central Standard Time, Indonesia Central Standard Time Gyara
kuɗiIndonesian Rupiah Gyara
studied byIndologie Gyara
driving sidehagu Gyara
electrical plug typeEuroplug, Schuko Gyara
participant inASEAN cable system Gyara
wanda yake biDutch East Indies, United States of Indonesia Gyara
IPA transcriptionɪnduˈneːsɪɑ Gyara
official websitehttps://indonesia.go.id Gyara
hashtagIndonesia Gyara
tutaflag of Indonesia Gyara
kan sarkiNational emblem of Indonesia Gyara
has qualitypartly free country Gyara
top-level Internet domain.id Gyara
geography of topicgeography of Indonesia Gyara
tarihin maudu'ihistory of Indonesia Gyara
mobile country code510 Gyara
country calling code+62 Gyara
trunk prefix0 Gyara
lambar taimakon gaggawa112 Gyara
GS1 country code899 Gyara
licence plate codeRI Gyara
maritime identification digits525 Gyara
Unicode character🇮🇩 Gyara
railway traffic sidedama Gyara
Open Data portalIndonesian Data in One Portal Gyara
maintained by WikiProjectWikiProject Indonesia Gyara
category for mapsCategory:Maps of Indonesia Gyara
Majalisar Indonesiya.
Tutar Indonesiya.

Indonesiya ko Jamhuriyar Indonesiya, kasa ne, da ke a nahiyar Asiya. Indonesiya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 1,904,569. Indonesiya tana da yawan jama'a 261,115,456, bisa ga jimillar shekarar 2014. Indonesiya tana da iyaka da Maleziya, Sabuwar Gini Papuwa kuma da Timo ta Gabas. Babban birnin Indonesiya, Jakarta ce.

Indonesiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1945.

Indonesiya tana da tsibiri da yawa, fiye da 13,000; babbar tsibirin Indonesiya, sune Sabuwar Gini (an raba tare da Sabuwar Gini Papuwa), Borneo (an raba tare da Brunei da Maleziya), Sulawesi, Sumatra kuma da Java. [1] [2] [3]

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

Mulki[gyara sashe | Gyara masomin]

Arziki[gyara sashe | Gyara masomin]

Sifirin Jirgin sama[gyara sashe | Gyara masomin]

Jirgin kasa[gyara sashe | Gyara masomin]

Gari[gyara sashe | Gyara masomin]

Indonesiya gari ne mai kyu, duk da dai akwai wasu gurare da kauye ne ba birni ba.

Al'umma[gyara sashe | Gyara masomin]

Maza[gyara sashe | Gyara masomin]

Mata[gyara sashe | Gyara masomin]

Yara[gyara sashe | Gyara masomin]

Kabilu[gyara sashe | Gyara masomin]

Akwai kabilu masu dinbin yawa a cikin kasar Indonesiya, wadanda suke cike da al'adu.

Al'ada[gyara sashe | Gyara masomin]

Abinci[gyara sashe | Gyara masomin]

Noma[gyara sashe | Gyara masomin]


Wasanni[gyara sashe | Gyara masomin]

Ilimi[gyara sashe | Gyara masomin]

A kasar Indonesiya sun bama ilimi muhimmancen gaske, ta yanda akwai makarantun boko dana zamani.


Tsaro[gyara sashe | Gyara masomin]

A kasar Indonesiya akwai ma'aikatan soja dana yan sanda, wadanda suke samar ma da kasar tsaro.

Yan sanda[gyara sashe | Gyara masomin]

Sojoji[gyara sashe | Gyara masomin]

Addinai[gyara sashe | Gyara masomin]

Musulunci[gyara sashe | Gyara masomin]

Musulman garin indonesiya sun kai kimanin kashi 87.2% na adadin yawan yan garin Indonesiya.

Kiristanci[gyara sashe | Gyara masomin]

9.9% Kiristanci (7.0% Furorestan; 2.9% Katolika)

Hindu[gyara sashe | Gyara masomin]

1.7% Addinin Hindu

0.7% Addinin Buddha

0.2% Addini Confucius

Namun daji[gyara sashe | Gyara masomin]

A cikin kasar Indonisiya akwai namun daji daya, amman wanda yafi shara shine giwa.

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. https://www.indonesia.travel/gb/en/general-information/history
  2. https://www.britannica.com/topic/history-of-Indonesia
  3. https://www.infoplease.com/world/countries/indonesia
Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Map Central Asia.PNG

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

Map-World-East-Asia.png

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Map world middle east.svg

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
LocationSoutheastAsia.PNG

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Map-World-South-Asia.png

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha