Ghana
Appearance
(an turo daga Gana)
Ghana ko kuma Gana ko Jamhuriyar Ghana (da Turanci: Republic of Ghana), ƙasa ce da ke a nahiyar Afirka. Ghana tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 238,540. Ghana tana da yawan jama'a 27,043,093, bisa ga jimillar kidaya ta shekarar 2014. Ghana tana da iyaka da Côte d'Ivoire, Togo kuma da Burkina Faso. Babban birnin Ghana, Accra ne. Ghana ta kasance kasa mai bunkasa ta fannin ilimi da tattalin arziki a gaba daya fadin Afirka.
Nana Akufo-Addo ne Shugaban ƙasar tare da mataimakin sa Mahamudu Bawumia, daga shekara ta 2017.
shekarar samun ƴancin kai.
[gyara sashe | gyara masomin]Ghana ta samu yancin kanta a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da bakwai1957A.C, daga ƙasar Birtaniya.[1][2][3]
Yankunan Gwamnati
[gyara sashe | gyara masomin]Waɗannan sune yankunan Gwamnatin ƙasar Ghana da biranen su:
Yankunan Ghana | Area (km2) | Babban Birnin Yanki | |
---|---|---|---|
Yankin Ashanti | 24,389 | Kumasi | style="text-align:center;" rowspan="10" |
Yankin Brong-Ahafo | 39,557 | Sunyani | |
Yankin ta Tsakiya | 9,826 | Cape Coast | |
Yankin Gabashi | 19,323 | Koforidua | |
Yankin Greater Accra | 3,245 | Accra | |
Yankin Arewaci | 70,384 | Tamale | |
Yankin Upper East | 8,842 | Bolgatanga | |
Yankin Upper West | 18,476 | Wa | |
Yankin Volta | 20,570 | Ho | |
Yankin Yammaci | 23,941 | Sekondi-Takoradi |
Al'adu
[gyara sashe | gyara masomin]-
birnin Accra Ghana
-
Da yammaci a birnin Labadi, Ghana
-
Masunta a bakin aiki, Ghana
-
Ghana
-
Birnin Accra
-
Bakin Teku, Ghana
-
Black Star Gate
-
Kogin Borla Ghana
-
Gold Coast Regiment
-
Accra Osu
-
Yan rawar gargajiya a Ghana
-
Yan rawar Adowa
-
Shigabannin gargajiya da shigar al'ada ta mutanen kasar Ghana
-
Rawan Masquerades a garin Takoradi dake Ghana
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.britannica.com/place/Ghana
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-06-04. Retrieved 2020-06-04.
- ↑ https://www.bbc.com/news/world-africa-13433790
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |