Jump to content

Muritaniya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Murutaniya)
Muritaniya
الجمهورية الإسلامية الموريتانية (ar)
République islamique de Mauritanie (fr)
Ndenndaandi Lislameeri Muritani (ff)
Réewu lislaam bu Muritani (wo)
Moritani Silaamin Jamaane (snk)
Flag of Mauritania (en) Seal of Mauritania (en)
Flag of Mauritania (en) Fassara Seal of Mauritania (en) Fassara


Take National anthem of Mauritania (en) Fassara

Kirari «شرف إخاء عدل»
«Honor, Fraternity, Justice»
«Чест, братство, справедливост»
«Honra, Fraternidade, Xustiza»
«Anrhydedd, Brawdoliaeth, Cyfiawnder»
«Honneur, Fraternité, Justice»
Suna saboda Moors da Mauretania
Wuri
Map
 21°N 11°W / 21°N 11°W / 21; -11

Babban birni Nouakchott
Yawan mutane
Faɗi 4,736,139 (2022)
• Yawan mutane 4.6 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka ta Yamma da Arewacin Afirka
Yawan fili 1,030,700 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Kediet ej Jill (en) Fassara (596 m)
Wuri mafi ƙasa Sebkha de Ndrhamcha (en) Fassara (−5 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Faransanci Yammacin Afirka
Ƙirƙira 28 Nuwamba, 1960
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Mauritania (en) Fassara
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• President of Mauritania (en) Fassara Mohamed Ould Ghazouani (en) Fassara (1 ga Augusta, 2019)
• Prime Minister of Mauritania (en) Fassara Moctar Ould Diay (mul) Fassara (2 ga Augusta, 2024)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 9,996,240,419 $ (2021)
Kuɗi Mauritaniya ouguiya
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .mr (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +222
Lambar taimakon gaggawa 101 (en) Fassara, 117 (en) Fassara da 118 (mul) Fassara
Lambar ƙasa MR
Taswirar Muritaniya.
Kasuwa a birnin Nouakchott, babban birnin ƙasar

Muritaniya [1]ko Mauritaniya ko Jamhuriyar Musuluncin Muritaniya: (da Larabci: الجمهورية الإسلامية الموريتانية; da Faransanci: République Islamique de Mauritanie)[2], ƙasa ce, da ke a Yammar Afirka, a Afirka ta Yamma. Muritaniya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i (1 030 700) Muritaniya tana da yawan jama'a (4 005 475) bisa ga jimillar a shekarar (2020).

Moritaniya ta na iyaka da ƙasar Atlantic ocean da ga yamma, Aljeriya, da ga Arewa maso yamma, Mali da ga Arewa maso gabas, da koma gabas da koma kudu maso gabas, sai kuma ƙasar Senegal da ga kudu maso yamma.

Mauritiya itace ƙasa mafi girma A Africa. Yawanci mutanan Ƙasar wajan 4.4million suna rayuwan a tsananin zafin, a kudanci kasar, Babban birnin kasar koma mafi girma a shine Nouakhoth, yana kusa da Atlantic ocean, mouritaniya ta samu yancin kanta da ga kasar faransa a shekara ta (1960).[3]

Mohamed Ould El-Ghazaouani shine [4]shugaban kasar na muritaniya, Ismail Ould Bedde Ould Cheikh Sidiya firiminista. Muritaniya ta samu ƴancin kanta a shekara ta (1960)daga Faransa.[5][6][7]

  1. mɒrɪˈteɪniə/ ⓘ;[7] Arabic: موريتانيا, romanized: Mūrītānyā
  2. Arabic: الجمهورية الإسلامية الموريتانية, romanized: al-Jumhūriyyah al-Islāmiyyah al-Mūrītāniyyah
  3. Diagana, Kissima (23 June 2019). "Ruling party candidate declared winner of Mauritania election". Reuters. Archived from the original on 27 June 2022. Retrieved 6 March 2021.
  4. First peaceful transfer of power in Mauritania's presidential polls". RFI. 22 June 2019. Archived from the original on 9 April 2022. Retrieved 27 July 2021.
  5. "Global Slavery Index country data – Mauritania". Global Slavery Index. Archived from the original on 23 October 2014. Retrieved 26 June 2020.
  6. "Activists warn over slavery as Mauritania joins U.N. human rights council". reuters.com. 27 February 2020. Archived from the original on 10 June 2020. Retrieved 26 June 2020.
  7. Mauritania". United States Department of State. Archived from the original on 14 January 2024. Retrieved 18 December 2023.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe