Jump to content

List of populated places in Nigeria

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
jerin gurin da suke da yawan a jama;a a najeriya
jerin maƙaloli na Wikimedia
Taswirar Najeriya

Wannan jerin wurare ne na jama'a a Najeriya. Sunan Birane masu baki sosai suna cikin Birane guda goma sha huɗu-mafi yawan jama'a a ƙasar (wanda aka tsara dalla-dalla a Jerin garuruwan Najeriya masu yawan jama'a ):

Lagos, Lagos
Kano, Jihar Kano, birni na biyu mafi yawan jama'a a 2006
Katsina (birni) Jihar Katsina, ta ukku mafi yawan jama'a a kidayar shekarar 2006[1]
Cibiyar Birnin Fatakwal, Jihar Ribas, ta uku mafi yawan jama'a
Ibadan, Jihar Oyo, ta hudu mafi yawan jama'a

Kara karantawa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • William R. Bascom (1962), "Some Aspects of Yoruba Urbanism", American Anthropologist, doi:10.1525/aa.1962.64.4.02a00010 – via California Digital Library
  • Latest Political News in Nigeria Archived 2018-08-20 at the Wayback Machine Cities

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/List_of_Nigerian_states_by_population
  2. The Official Gazette of Rivers State of Nigeria No. 16, published in Port Harcourt on the 25th of August 1983