Ivory Coast
Appearance
(an turo daga Côte d'Ivoire)
Ivory Coast | |||||
---|---|---|---|---|---|
République de Côte d'Ivoire (fr) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | L'Abidjanaise (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«Union – Discipline – Travail» «Unity – Discipline – Work» «Единство - дисциплина - труд» «Undod – Disgyblaeth – Gwaith» | ||||
Suna saboda | elephant ivory (en) da coast (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Yamoussoukro | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 24,294,750 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 75.34 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 322,463 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Richard-Molard (en) (1,752 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Guinea (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | French West Africa (en) da French Ivory Coast (en) | ||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Ivory Coast (en) | ||||
• Shugaban kasar Ivory cost | Alassane Ouattara (4 Disamba 2010) | ||||
• Prime Minister of Ivory Coast (en) | Robert Beugré Mambé (mul) (16 Oktoba 2023) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 71,811,075,955 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc Yammacin Afirka | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .ci (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +225 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 180 (en) , 185 (en) , 110, 111 (en) da 170 (en) | ||||
Lambar ƙasa | CI | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gouv.ci |
Côte d'Ivoire (lafazi: /kot'divwar/ ; da Hausanci: bakin tekun hauren giwa) ko Jamhuriyar Côte d'Ivoire (da Faransanci: République de Côte d'Ivoire), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Côte d'Ivoire tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 322,462. Côte d'Ivoire tana da yawan jama'a Kimanin, 26.378.274, bisa ga jimillar 2020. Côte d'Ivoire tana da iyaka da Liberiya, da Gine, da Mali, da Burkina Faso, da kuma Ghana. Babban birnin Côte d'Ivoire, Yamoussoukro. babban birnin tattalin arzikin Abidjan.
Shugaban kasar Côte d'Ivoire Alassane Ouattara (lafazi: /alhassan watarra/).firaministan Amadou Gon Coulibaly (lafazi: /amadon gon kulibali/).
Côte d'Ivoire ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Almamy Samory Touré
-
Akwaba
-
Betti,1892
-
Yamoussoukro
-
Azaguié-Blida the
-
Duwatsu a garin Man, Ivory Coast
-
Amadou Coulibaly
-
Kotun farko a Ivory Coast ta ruguje.
-
Rukunin wakilan OIPR daga Cote d'Ivoire.
-
Coat of Arms
-
Yamoussoukro, babban birnin kasar
-
Zauren majalisa
-
Ginin zaurrn majalisar ƙasar
-
Babban birnin kasar, Yamoussoukro
-
Baie de Cocody
-
Tutar kasar
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |