Jump to content

Ku kirkiri account domain taimaka ma Hausa Wikipedia. Kirkirar account kyauta ne. Idan kuma neman taimako ku tambaya a nan.

2019 a Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
2019 a Najeriya
events in a specific year or time period (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara Najeriya
Ƙasa Najeriya
Mabiyi 2018 in Nigeria (en) Fassara
Ta biyo baya 2020 a Najeriya
Kwanan wata 2019

Jerin abubuwan da ke biyo baya an tsara su, kuma sun faru a cikin shekara ta 2019 a Najeriya .

Gwamnatin tarayya

[gyara sashe | gyara masomin]

Abubuwan da suka faru

[gyara sashe | gyara masomin]
  • 10-11: 2019 Jahar Kaduna kisan kiyashi .
  • Zaben 2019 na Najeriya ya kasance ranar 16 ga Fabrairu 2019 don zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki ta kasa . Wannan dai shi ne zabe na shida na shekaru hudu tun bayan kawo karshen mulkin soja a shekarar 1999. Mai yiyuwa ne a gudanar da zaben fidda gwani na shugaban kasa a cikin watanni shida na karshen shekarar 2018.