Jump to content

Sokoto (jiha)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sokoto


Suna saboda Kogin Sokoto
Wuri
Map
 13°05′N 5°15′E / 13.08°N 5.25°E / 13.08; 5.25
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Jahar Nasarawa Sokoto
Yawan mutane
Faɗi 4,998,090 (2016)
• Yawan mutane 192.43 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 25,973 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Jihar Arewa Maso Yamma
Ƙirƙira 3 ga Faburairu, 1976
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa executive council of Sokoto State (en) Fassara
Gangar majalisa Sokoto State House of Assembly (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 NG-SO
Wasu abun

Yanar gizo sokotostate.gov.ng

Jihar Sokoto jiha ce daga cikin jihohi 36 da ke tarayyar Najeriya, kuma ɗaya daga cikin Jihohi 7 na Arewa maso yammacin ƙasar ta Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 25,973 da yawan jama’a 4,392,300 (kimanin yawan jama'an a shekarar 1991). Babban birnin Jihar shi ne Sakkwato. Sarkin Musulmi na Najeriya ya fito ne daga jihar Sultan Sa'adu Abubakar Jihar Sokoto tana da iyaka da jihohi 2 Kebbi da Zamfara.

masarautar sarkin musulmi sokoto
Hubbaren shehu mujaddadi
Sultan Sa'ad Abubakar da gwamnan sokoto Aminu Waziri Tambuwal
Kasuwar raguna ta sokoto
Wani ƙauye a jihar Sakkwato
sultan place
Birnin Sakkwato

Ƙananan Hukumomi

[gyara sashe | gyara masomin]
Sokoto flag

Jihar Sokoto na da adadin Ƙananan Hukumomi guda ashirin da uku (23). Sune:



Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara