WP:Shafin gwaji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Star Ouro 8bits.png
Mukalar mu a yau
Àwọn ènìyàn tí wọ́n ń ṣe àmúlò Ìjìnnà-síra-ẹni nípa títò lọ́wọọ̀wọ́ láti wọnú ọjà ìgbàlódé ní ìlú London nígbà àjàkálẹ̀ ààrùn èrànkòrónà lọ́dún 2020

Rahama Sadau (7 Disamba, 1993), an haifeta ne a garin Kaduna, jaruma ce a Kannywood da kuma Nollywood a Najeriya, kuma ta kasan ce mai shirya fina-finai. Rahama tayi wasan gasan rawa a lokacin da take yarinya kuma a lokacin tana makaranta. Ta yi suna ne a ƙarshen 2013 bayan ta shiga masana'antar fim ɗin Kannywood tare da fim ɗinta na farko Gani ga Wane.

Rahama ta fito a cikin finafinan Najeriya da yawa a cikin fina finan Hausa da turanci, kuma tana ɗaya daga cikin yan wasan kwaikwayon Najeriya da ke iya magana da harshen Hindi sosai, Ita ce ta lashe lamban girma na kyautar Actress a (Kannywood) na Kyautar City People Entertainment Awards a shekarar 2014 da 2015, Ta kuma sami kyauta mafi tsoka.
 • A ranar daya 1 ga watan Oktoban shekarar 1960 ne Najeriya ta samu yanci kai daga mulkin mallaka na turawan kasar Birtaniya.
 • A ranar uku 3 ga watan Oktoban shekarar 1808 ne Usman dan Fodio ya yaki sarkin Maguzawa bagobiri na karshe mai suna Yunfa a garin Alƙalawa dake jihar Sakkwato a yau.
  Balewa.jpg
 • An kafa kungiyar Boko Haram ne a shekarar 2002, wanda Muhammad Yusuf ya kafa a Borno arewa maso gabashin Najeriya, kungiyar tayi karfi ne a shekarar 2009.
 • An kashe firaim minista Abubakar Tafawa Balewa ne a ranar 15 ga watan Janairun shekarar 1966, a wani samaman juyin mulki, wanda Sojan Najeriya suka kai a babban birnin kasar na wancan lokacin Lagos.
 • Shehu Idris shine sarki na goma sha takwas 18 a kasar Zazzau, ya rasu a ranar 20 ga watan Satumban shekarar 2020.
 • A shekara ta farko daida da ranar 24 ga watan Satumban shekarar 622 C.E, ne Annabi Muhammad yayi Hijira daga Makkah zuwa Madina, daga ranan ne aka fara kirga kalanda na Musulunci wato kwanan watan Musulunci.
 • A ranar 1 ga watan mayun shekarar 2021 ne aka bama Ngozi Okonjo-Iweala makamin darakta janar na Kungiyar Kasuwanci Na Duniya, wanda hakan yasa ta zama mace ta farko kuma yar Afirka ta farko data fara rike matsayin.
 • A ranar 30 ga watan Disamban shekarar 2006 ne aka yanke ma Saddam Hussein hukuncin kisa ta hanyar rataya, a dalilin tuhumar sa da ta'addanci.
 • Tsohon Shugaban kasar Jamus mai suna Adolf Hitler shine wanda ya fi kowa yawan kashe jama'a a tarihin duniya, inda ya kashe kimanin mutane miliyan shida 6,000,000 daga alif 1933 zuwa 1945, wanda galibin su Yahudawa ne.
 • Zuciya bata da kashi sai dai tsoka zalla, tana bugawa a kowanne sakan, galibi tana daga bangaran dama a cikin kirjin mutane, amma ana samun wasu yan baiwa da suke da zuciya a gefan hagu.
  CG Heart.gif
 • Nana Asma'u yarin yar shehu Usman dan Fodio ita ce mace ta farko wacce tafi ko wcacce mace shahara a tarihin kasar Hausa da Fulani, ta rubuta littafai a cikin harshem Hausa, Fulani, Larabci da kuma Tamacheq Tuareg, sarauniya ce, kuma makaranciya ce.
 • Kasar China sune suka fi ko wanne kasa yawan jama'a a duniya, a inda suke da kimanin mutane biliyan 1.4 a bisa ma'aunin kidayar shekarar 2010 na kasar, suna da tsarin haihuwa na hana ma'aurata haihuwan yara sama da biyua rayuwar su.
 • Floyd Mayweather Jr ne zakaran dan wasan naushi na duniya daga kasar Amurka, inda ya buga wasa 50 ba tare da faduwa ba, an masa lakabi da wanda ba'a taba kayarwa ba, ya tsere ma Muhammad Ali mai wasa 61 faduwa 05, da kuma Mike Tyson mai wasa 58 faduwa 06.
 • Messi da Christiano Ronaldo ne yan kwallan kafan da ba'a taba kamar su ba a tarihin kwallan kafa ta duniyar FIFA, inda su biyu suka ci kwallaye kimanin 1,559, sannan suka lashe lamban girma ta Ballan D'or har sau 11,
 • Kare na fahimtar yaran motsin dan adam na jiki da na magana tartar, an ma kare lakabi da babban abokin mutum saboda tsananin sabo da shakuwa da yake yi da mutum, an yi ittifaki cewa Kare baya cin amanar mai shi komin yunwa, duka ko tsangwama.
 • Dabban da yafi kowanne karfi shine Zaki, yana hutu na tsawan awa asharin a ko wacce rana, inda yake tafiyar a kalla awa biyu, cin abincin minti 50, idan zaki yayi gurnani ana jin karan sautin daga kimanin tsawan kilomita 8, yana fara gurnani ne daga karamin sauti zuwa babba.
Coronavirus virion structure.svg
 • A Zamfara an sace mata sama da kimanin mutum 300 a Zamfara, wadanda ake da tabbacin cewa yan bindiga dadi ne suka sace su domin yin garkuwa da su.
 • Abduljabbar Nasuru Kabara ya fuskanci hani daga yin wa'azi a cikin garin Kano bayan tuhumar sa da'akeyi dayin batanci ga Annabi da Sahabbai.
 • A kasar Nijar kuma ana ta fafatwa akan zaben shugaban kasa.
 • A kudanci Najeriya ana fuskantar tsadan rayuwa na kayan abinci dana masarufi.
 • A Zamfara an sace mata sama da kimanin mutum 300 a Zamfara, wadanda ake da tabbacin cewa yan bindiga dadi ne suka sace su domin yin garkuwa da su.
 • Abduljabbar Nasuru Kabara ya fuskanci hani daga yin wa'azi a cikin garin Kano bayan tuhumar sa da'akeyi dayin batanci ga Annabi da Sahabbai.
 • A kasar Nijar kuma ana ta fafatwa akan zaben shugaban kasa.
 • A kudanci Najeriya ana fuskantar tsadan rayuwa na kayan abinci dana masarufi.

Zaka iya duba babban shafin English Wikipedia

Hoton mu na wannan ranan Hausa emblem or flag of Hausa 01.jpg

Hotan tambarin arewa wacce Hausawa ke amfani da ita a da a matsayin tutar Hausa, kuma suna amfani da wannan zanan wajen gina gidajan Hausawa na alfarma ko na Sarakuna, musamman ma a Kasar Hausa


Sautin mu na wannan ranan

Tamburan ban girma na Algaita

Problems playing this file? See media help.

Bidiyon mu na wannan ranan

Yayan masu mulkin gargajiya na Hausawa akan dawaki.

Wikimedia logo family complete 2009.svg Yan uwan Wikimedia
Wikimedia Foundation
Wikiquote-logo.svg Wikiqoute
Wikiqoute
Wiktionary-logo-pt.png Wikitionary
Wikitionary
Wikinews-logo.svg Wikinews
Wikinews
Wikisource Wikisource
Wikisource
Commons-logo.svg Commons
Commons Wikimedia
Wikidata-logo.svg Wikidata
Wikidata
Wikiìwé Wikitionary
Wikitionary
Meta-Wiki Meta-Wiki
Meta
Wikipedia logo bronce-200px.png Shafuka na musamman
Magana da Admin

• Domin magana da admin ka latsa wanna mashigin Admins na Hausa Wikipedia

Zauran Tattaunawa

Zauran TattaunawaShafin tattauna al'amuran sauya-sauyen babban shafi

Zauran taimako

Zauran Taimako

Shafin Tarihi na Hausa Wikipedia

Tsohon Babban ShafiShafukan kidiyaShafukan GasaShafukan furojet

Shafin kirkira da inganta mukaloli

Sababbin mukaloliMuƙaloli masu kyauMukalolin dake bukatar a inganta su

Shafin Goge Mukaloli

Mukaloli mara sa inganciGoge mukalaMukaloli marasa hujja

Yanda ake editin a Hausa Wikipedia

Tutorial a rubuceTotoriyal na bidiyoTotoriyal na PDF

Gyare-gyare

Lasisin amfaniKididdigan Hausa WikipediaBabban gargaɗiGame da Wikipedia