Jump to content

Ƙananan hukumomin Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ƙananan hukumumin a Nijeriya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Yankunan Najeriya, second-level administrative division (en) Fassara da mazaunin mutane
Ƙasa Najeriya
Wuri
Kananan Hukumomin Nijeriya

Ƙananannan hukumomi a Najeriya, Najeriya nada adadin ƙananan hukumomi ɗari bakwai da saba'in da huɗu (774). Kuma kowace ƙaramar hukuma tana da sugabanni da suke da ikon gudanar da harkokin ƙaramar hukumar. Shugaba a ƙaramar hukuma shi ne (chairman), wanda shi ne Babban mai ikon zartarwa sannan mambobinsa waɗanda ake zaɓen su tare wato Kansiloli. Akan rarraba kowace ƙaramar hukuma zuwa ƙananan mazaɓu mazaɓu wanda duk ƙaramar hukuma nada adadin mazaɓa ƙaranci guda goma (10), mafi yawa kuma guda goma sha biyar (15).[1]

Ayyukan Ƙaramar Hukuma a Nijeriya.

[gyara sashe | gyara masomin]

Ayyukan da Kananan hukumomin da ke Najeriya ke yi ko suke da damar yi, na nan a bayyane cikin Constitution (kundin tsarin mulki) amma daga cikin irin ayyukan da suke yi:

  • Bijiro da tsarin tattalin arziƙi ga gwamnatin jiha;
  • Karbar haraji da kuɗaɗen da ta yi ayyuka;
  • Samarwa, Kafawa da kula da maƙabartu, wuraren binne mutane da gidajen gajiyayyu ko marasa karfi;
  • Bayar da izini ga masu ababen hawa, kamar, keke, trucks (other than mechanically propelled trucks), kwale-kwale, baro, da amalenke;
  • Samarwa, Kulawa da gudanar kasuwanni, wuraren ajiye motoci da wuraren shakatawan jama'a;
  • Ginawa da kuma kula da Kananan hanyoyi (roads), layika (streets), hanyoyin ruwa (drains) da wasu manyan hanyoyin jama'a, wurin hutu, da wasu budaddun wuraren;
  • Sama hanyoyi da layika suna, daba gidaje lamba;
  • Samarwa da kula da ababen tafiye-tafiye na jama'a da wurin zubda shara;
  • Yin rijista wadanda aka haifa, wadanda suka mutu, da wadanda suka yi aure;
  • Binciken gidajen al'ummah ko na 'yan haya saboda kayyade adadin kudin daya kamata su biya haraji, kamar yadda majalisar jiha ta kayyade,
  • Tsarawa da kula da yadda ake gudanar da tallace-tallace, tafiya da ajiye dabbobin kiwo, shaguna da kiosks, wuraren cin abinci da wasu wuraren da ake sayar da abinci ga jama'a, da kuma wuraren wanki da guga.

Jerin Ƙananan Hukumomi.

[gyara sashe | gyara masomin]
Mazauni Jiha Shafin yanar gizo
Abadam Jihar Borno
Abaji FCT
Abak Jihar Akwa Ibom [1]
Abakaliki Jihar Ebonyi
Aba ta Arewa Jihar Abia
Aba ta Kudu Jihar Abia
Abeokuta ta Arewa Ogun
Abeokuta ta Kudu Ogun
Abi Cross River [2]
Aboh Mbaise Imo
Abua/Odual Rivers
Adavi Jihar Kogi
Ado Ekiti Jihar Ekiti
Ado-Odo/Ota Ogun
Afijio Oyo
Afikpo ta Arewa Ebonyi
Afikpo ta Kudu (Edda) Ebonyi
Agaie Neja
Agatu Jihar Benue
Agwara Neja
Agege Jihar Lagos
Aguata Jihar Anambra
Ahiazu Mbaise Jihar Imo
Ahoada ta Gabas Jihar Rivers
Ahoada ta Yamma Jihar Rivers
Ajaokuta Jihar Kogi
Ajeromi-Ifelodun Jihar Lagos
Ajingi Jihar Kano
Akamkpa Cross River [2]
Akinyele Oyo
Akko Jihar Gombe
Akoko-Edo Jihar Edo
Akoko ta Arewa maso Gabas Jihar Ondo
Akoko ta Arewa maso Yamma Jihar Ondo
Akoko ta Kudu maso Yamma Jihar Ondo
Akoko ta Kudu maso Gabas Jihar Ondo
Akpabuyo Cross River [2]
Akuku-Toru Rivers
Akure ta Arewa Jihar Ondo
Akure ta Kudu Ondo
Akwanga Jihar Nasarawa
Albasu Jihar Kano
Aleiro Kebbi
Alimosho Lagos www.alimosho.lg.gov.ng
Alkaleri Jihar Bauchi
Amuwo-Odofin Lagos
Anambra ta Gabas Anambra
Anambra ta Yamma Anambra
Anaocha Anambra
Andoni Rivers
Aninri Enugu
Aniocha ta Arewa Jihar Delta
Aniocha ta Kudu Jihar Delta
Anka Zamfara
Ankpa Jihar Kogi
Apa Jihar Benue
Apapa Lagos
Ado Jihar Benue
Ardo Kola Jihar Taraba
Arewa Dandi Kebbi
Argungu Kebbi
Arochukwu Jihar Abia
Asa Jihar Kwara
Asari-Toru Rivers
Askira/Uba Jihar Borno
Atakunmosa ta Gabas Jihar Osun
Atakunmosa ta Yamma Jihar Osun
Atiba Jihar Oyo
Atisbo Jihar Oyo
Augie Kebbi
Auyo Jihar Jigawa
Awe Jihar Nasarawa
Awgu Jihar Enugu
Awka ta Arewa Anambra
Awka ta Kudu Anambra
Ayamelum Anambra
Aiyedaade Jihar Osun
Aiyedire Jihar Osun
Babura Jihar Jigawa
Badagry Jihar Lagos
Bagudo Kebbi
Bagwai Jihar Kano
Bakassi Cross River [2]
Bokkos Jihar Filato
Bakori Jihar Katsina
Bakura Zamfara
Balanga Jihar Gombe
Bali Jihar Taraba
Bama Jihar Borno
Bade Jihar Yobe
Barkin Ladi Jihar Filato
Baruten Jihar Kwara
Bassa Jihar Kogi
Bassa Plateau (jiha)
Batagarawa Jihar Katsina
Batsari Jihar Katsina
Bauchi Jihar Bauchi
Baure Jihar Katsina
Bayo Jihar Borno
Bebeji Jihar Kano
Bekwarra Cross River [2]
Bende Jihar Abia
Biase Cross River [2]
Bichi Jihar Kano
Bida Neja
Billiri Jihar Gombe
Bindawa Jihar Katsina
Binji Jihar Sokoto
Biriniwa Jihar Jigawa
Birnin Gwari Jihar Kaduna
Birnin Kebbi Kebbi
Birnin Kudu Jihar Jigawa
Birnin Magaji/Kiyaw Zamfara
Biu Jihar Borno
Bodinga Jihar Sokoto
Bogoro Jihar Bauchi
Boki Cross River [2]
Boluwaduro Jihar Osun
Bomadi Jihar Delta
Bonny Jihar Rivers
Borgu Neja
Boripe Jihar Osun
Bursari Jihar Yobe
Bosso Neja
Brass Jihar Bayelsa
Buji Jihar Jigawa
Bukkuyum Zamfara
Buruku Jihar Benue
Bungudu Zamfara
Bunkure Jihar Kano
Bunza Kebbi
Burutu Jihar Delta
Bwari FCT
Calabar Municipal Cross River [2]
Calabar ta Kudu Cross River [2]
Chanchaga Neja
Charanchi Jihar Katsina
Chibok Jihar Borno
Chikun Jihar Kaduna
Dala Jihar Kano
Damaturu Jihar Yobe
Damban Jihar Bauchi
Dambatta Jihar Kano
Damboa Jihar Borno
Dandi Kebbi
Dandume Jihar Katsina
Dange Shuni Jihar Sokoto
Danja Jihar Katsina
Dan Musa Jihar Katsina
Darazo Jihar Bauchi
Dass Jihar Bauchi
Daura Jihar Katsina
Dawakin Kudu Jihar Kano
Dawakin Tofa Jihar Kano
Degema Rivers
Dekina Jihar Kogi
Demsa Jihar Adamawa
Dikwa Jihar Borno
Doguwa Jihar Kano
Doma Jihar Nasarawa
Donga Jihar Taraba
Dukku Jihar Gombe
Dunukofia Anambra
Dutse Jihar Jigawa
Dutsi Jihar Katsina
Dutsin Ma Jihar Katsina
Gabashin Obolo Akwa Ibom
Ebonyi Jihar Ebonyi
Edati Neja
Ede ta Arewa Jihar Osun
Ede ta Kudu Jihar Osun
Edu Jihar Kwara
Ife ta Tsakiya Jihar Osun
Ife ta Gabas Jihar Osun
Ife ta Arewa Jihar Osun
Ife ta Kudu Jihar Osun
Efon Jihar Ekiti
Yewa ta Arewa Jihar Ogun
Yewa ta Kudu Jihar Ogun
Egbeda Jihar Oyo
Egbedore Jihar Osun
Egor Jihar Edo
Ehime Mbano Jihar Imo
Ejigbo Jihar Osun
Ekeremor Jihar Bayelsa
Eket Jihar Akwa Ibom [2]
Ekiti Jihar Kwara
Ekiti ta Gabas Jihar Ekiti
Ekiti ta Kudu maso Yamma Jihar Ekiti
Ekiti ta Yamma Jihar Ekiti
Ekwusigo Jihar Anambra
Eleme Jihar Rivers
Emuoha Jihar Rivers
Emure Jihar Ekiti
Enugu ta Gabas Jihar Enugu
Enugu ta Arewa Jihar Enugu
Enugu ta Kudu Jihar Enugu
Epe Jihar Lagos
Esan ta Tsakiya Jihar Edo
Esan ta Arewa maso Gabas Jihar Edo
Esan ta Kudu maso Gabas Jihar Edo
Esan ta Yamma Jihar Edo
Ese Odo Jihar Ondo
Esit Eket Jihar Akwa Ibom
Essien Udim Jihar Akwa Ibom
Etche Jihar Rivers
Ethiope ta Gabas Jihar Delta
Ethiope ta Yamma Jihar Delta
Etim Ekpo Jihar Akwa Ibom [3]
Etinan Jihar Akwa Ibom [4]
Eti Osa Jihar Lagos
Etsako Central Jihar Edo
Etsako East Jihar Edo
Etsako West Jihar Edo
Etung Jihar Cross River [2]
Ewekoro Jihar Ogun
Ezeagu Jihar Enugu
Ezinihitte Jihar Enugu
Ezza North Jihar Ebonyi
Ezza South Jihar Ebonyi
Fagge Jihar Kano
Fakai Jihar Kebbi
Faskari Jihar Katsina
Fika Jihar Yobe
Fufure Jihar Yobe
Funakaye Jihar Gombe
Fune Jihar Yobe
Funtua Jihar Katsina
Gabasawa Jihar Kano
Gada Jihar Sokoto
Gagarawa Jihar Bauchi
Gamawa Jihar Bauchi
Ganjuwa Jihar Bauchi
Ganye Jihar Adamawa
Garki Jihar Jigawa
Garko Jihar Jigawa
Garun Mallam Jihar Kano
Gashaka Jihar Taraba
Gassol Jihar Taraba
Gaya Jihar Kano
Gayuk Jihar Adamawa
Gezawa Jihar Kano
Gbako Jihar Niger
Gboko Jihar Benue
Gbonyin Jihar Ekiti
Geidam Jihar Yobe
Giade Jihar Bauchi
Giwa Jihar Kaduna
Gokana Jihar Rivers
Gombe Jihar Gombe
Gombi Jihar Gombe
Goronyo Jihar Sokoto
Grie Jihar Adamawa
Gubio Jihar Borno
Gudu Jihar Sokoto
Gujba Jihar Yobe
Gulani Jihar Yobe
Guma Jihar Benue
Gumel Jihar Jigawa
Gummi Jihar Zamfara
Gurara Jihar Niger
Guri Jihar Jigawa
Gusau Jihar Zamfara
Guzamala Jihar Bauchi
Gwadabawa Jihar Sokoto
Gwagwalada Abuja
Gwale Jihar Kano
Gwandu Jihar Kebbi
Gwaram Jihar Jigawa
Gwarzo Jihar Kano
Gwer East Jihar Benue
Gwer West Jihar Benue
Gwiwa Jihar Jigawa
Gwoza Jihar Borno
Hadejia Jihar Jigawa
Hawul Jihar Borno
Hong Jihar Borno
Ibadan North Jihar Oyo
Ibadan North-East Jihar Oyo
Ibadan North-West Jihar Oyo
Ibadan South-East Jihar Oyo
Ibadan South-West Jihar Oyo
Ibaji Jihar Kogi
Ibarapa Central Jihar Oyo
Ibarapa East Jihar Oyo
Ibarapa North Jihar Oyo
Ibeju-Lekki Jihar Lagos
Ibeno Jihar Akwa Ibom [5]
Ibesikpo Asutan Jihar Akwa Ibom [6]
Ibi Jihar Taraba
Ibiono-Ibom Jihar Akwa Ibom [7]
Idah Jihar Kogi
Idanre Jihar Ondo
Ideato North Jihar Imo
Ideato South Jihar Imo
Idemili North Jihar Anambra
Idemili South Jihar Anambra
Ido Jihar Oyo
Ido Osi Jihar Ekiti
Ifako-Ijaiye Jihar Lagos
Ifedayo Jihar Ogun
Ifedore Jihar Ondo
Ifelodun Jihar Kwara
Ifelodun Jihar Osun
Ifo Jihar Ogun
Igabi Jihar Kaduna
Igalamela Odolu Jihar Kogi
Igbo Etiti Jihar Enugu
Igbo Eze North Jihar Enugu
Igbo Eze South Jihar Enugu
Igueben Jihar Edo
Ihiala Jihar Anambra
Ihitte/Uboma Jihar Imo
Ilaje Jihar Ondo
Ijebu East Jihar Ogun
Ijebu North Jihar Ogun
Ijebu North East Jihar Ogun
Ijebu Ode Jihar Ogun
Ijero Jihar Ekiti
Ijumu Jihar Kogi
Ika Jihar Akwa Ibom [8]
Ika North East Jihar Delta
Ikara Jihar Kaduna
Ika South Jihar Delta
Ikeduru Jihar Imo
Ikeja Jihar Lagos
Ikenne Jihar Ogun
Ikere Jihar Ekiti
Ikole Jihar Ekiti
Ikom Jihar Cross River [2]
Ikono Jihar Akwa Ibom [9]
Ikorodu Jihar Lagos
Ikot Abasi Jihar Akwa Ibom [10]
Ikot Ekpene Jihar Akwa Ibom [11]
Ikpoba Okha Jihar Edo
Ikwerre Jihar Rivers
Ikwo Jihar Ebonyi
Ikwuano Jihar Abia
Ila Jihar Osun
Ilejemeje Jihar Ekiti
Ile Oluji/Okeigbo Jihar Ondo
Ilesa East Jihar Osun
Ilesa West Jihar Osun
Illela Jihar Sokoto
Ilorin East Jihar Kwara
Ilorin South Jihar Kwara
Ilorin West Jihar Kwara
Imeko Afon Jihar Ogun
Ingawa Jihar Katsina
Ini Jihar Akwa Ibom [12]
Ipokia Jihar Ogun
Irele Jihar Ondo
Irepo Jihar Oyo
Irepodun Jihar Kwara
Irepodun Jihar Osun
Irepodun/Ifelodun Jihar Ekiti
Irewole Jihar Osun
Isa Jihar Sokoto
Ise/Orun Ekiti
Iseyin Jihar Oyo
Ishielu Jihar Ebonyi
Isiala Mbano Jihar Imo
Isiala Ngwa North Jihar Abia
Isiala Ngwa South Jihar Abia
Isin Jihar Kwara
Isi Uzo Jihar Enugu
Isokan Jihar Osun
Isoko North Jihar Delta
Isoko South Jihar Delta
Isu Jihar Imo
Isuikwuato Jihar Abia
Itas/Gadau Jihar Bauchi
Itesiwaju Jihar Oyo
Itu Jihar Akwa Ibom [13]
Ivo Jihar Ebonyi
Iwajowa Jihar Oyo
Iwo Jihar Osun
Izzi Jihar Ebonyi
Jaba Jihar Kaduna
Jada Jihar Adamawa
Jahun Jihar Jigawa
Jakusko Jihar Yobe
Jalingo Jihar Taraba
Jama'are Jihar Bauchi
Jega Jihar Kebbi
Jema'a Jihar Kaduna
Jere Jihar Borno
Jibia Jihar Katsina
Jos East Jihar Plateau
Jos North Jihar Plateau
Jos South jihar Plateau
Kabba/Bunu Jihar Kogi
Kabo Jihar Kano
Kachia Juhar Kaduna
Kaduna North Jihar Kaduna
Kaduna South Jihar Kaduna
Kafin Hausa Jihar Jigawa
Kafur Jihar Katsina
Kaga Jihar Borno
Kagarko Jihar Kaduna
Kaiama Jihar Kwara
Kaita Jihar Katsina
Kajola Jihar Oyo
Kajuru Jihar Kaduna
Kala/Balge Jihar Borno
Kalgo Jihar Kebbi
Kaltungo Jihar Gombe
Kanam Jihar Plateau
Kankara Jihar Katsina
Kanke Jihar Plateau
Kankia Jihar Katsina
Kano Municipal Jihar Kano
Karasuwa Jihar Yobe
Karaye Jihar Kano
Karim Lamido Jihar Taraba
Karu Jihar Nasarawa
Katagum Bauchi
Katcha Niger
Katsina Katsina
Katsina-Ala Benue
Kaura Kaduna
Kaura Namoda Zamfara
Kauru Kaduna
Kazaure Jigawa
Keana Nasarawa
Kebbe Sokoto
Keffi Nasarawa
Khana Rivers
Kibiya Kano
Kirfi Jihar Bauchi
Kiri Kasama Jigawa
Kiru Jihar Kano
Kiyawa Jihar Jigawa
Kogi Jihar Kogi
Koko/Besse Jihar Kebbi
Kokona Jihar Nasarawa
Kolokuma/Opokuma Jihar Bayelsa
Konduga Jihar Borno
Konshisha Jihar Benue
Kontagora Jihar Niger
Kosofe Lagos
Kaugama Jigawa
Kubau Jihar Kaduna
Kudan Jihar Kaduna
Kuje FCT
Kukawa Borno
Kumbotso Jihar Kano
Kumi Taraba
Kunchi Jihar Kano
Kura Jihar Kano
Kurfi Jihar Katsina
Kusada Jihar Katsina
Kwali FCT
Kwande Benue
Kwami Jihar Gombe
Kware Jihar Sokoto
Kwaya Kusar Borno
Lafia Nasarawa
Lagelu Oyo
Lagos Island Lagos
Lagos Mainland Lagos
Langtang South Plateau
Langtang North Plateau
Lapai Niger
Lamurde Adamawa
Lau Taraba
Lavun Niger
Lere Jihar Kaduna
Logo Benue
Lokoja Kogi
Machina Yobe
Madagali Adamawa
Madobi Kano
Mafa Borno
Magama Niger
Magumeri Borno
Mai'Adua Jihar Katsina
Maiduguri Borno
Maigatari Jigawa
Maiha Adamawa
Maiyama Kebbi
Makarfi Jihar Kaduna
Makoda Jihar Kano
Malam Madori Jigawa
Malumfashi Jihar Katsina
Mangu Plateau
Mani Jihar Katsina
Maradun Jihar Zamfara
Mariga Jihar Niger
Makurdi Jihar Benue
Marte Jihar Borno
Maru Zamfara
Mashegu Niger
Mashi Jihar Katsina
Matazu Jihar Katsina
Mayo Belwa Adamawa
Mbaitoli Im
Mbo Akwa Ibom [14]
Michika Adamawa
Miga Jigawa
Mikang Plateau
Minjibir Jihar Kano
Misau Jihar Bauchi
Moba Ekiti
Mobbar Borno
Mubi North Adamawa
Mubi South Adamawa
Mokwa Niger
Monguno Borno
Mopa Muro Kogi
Moro Kwara
Moya Niger
Mkpat-Enin Akwa Ibom [15]
Municipal Area Council FCT
Musawa Jihar Katsina
Mushin Lagos
Nafada Jihar Gombe
Nangere Yobe
Nasarawa Jihar. Kano
Nasarawa Jihar. Nasarawa
Nasarawa Egon Nasarawa
Ndokwa Delta
Ndokwa Delta
Nembe Bayelsa
Ngala Borno
Nganzai Borno
Ngaski Kebbi
Ngor Okpala Imo
Nguru Yobe
Ningi Jihar Bauchi
Njaba Imo
Njikoka Anambra
Nkanu East Enugu
Nkanu West Enugu
Nkwerre Imo
Nnewi North Anambra
Nnewi South Anambra
Nsit-Atai Akwa Ibom [16]
Nsit-Ibom Akwa Ibom [17]
Nsit-Ubium Akwa Ibom [18]
Nsukka Enugu
Numan Adamawa
Nwangele Imo
Obafemi Owode Ogun
Obanliku Cross River [2]
Obi Benue
Obi Nasarawa
Obi Ngwa Abia
Obio/Akpor Rivers
Obokun Osun
Obot Akara Akwa Ibom [19]
Obowo Imo
Obubra Cross River [2]
Obudu Cross River [2]
Odeda Ogun
Odigbo Ondo
Odogbolu Ogun
Odo Otin Osun
Odukpani Cross River [2]
Offa Kwara
Ofu Kogi
Ogba/Egbema/Ndoni Rivers
Ogbadibo Benue
Ogbaru Anambra
Ogbia Bayelsa
Ogbomosho Oyo
Ogbomosho Oyo
Ogu/Bolo Rivers
Ogoja Cross River [2]
Ogo Oluwa Oyo
Ogori/Magongo Kogi
Ogun Waterside Ogun
Oguta Imo
Ohafia Abia
Ohaji/Egbema Imo
Ohaozara Ebonyi
Ohaukwu Ebonyi
Ohimini Benue State
Orhionmwon Edo
Oji River Enugu
Ojo Lagos
Oju Benue
Okehi Kogi
Okene Kogi
Oke Ero Kwara
Okigwe Imo
Okitipupa Ondo
Okobo Akwa Ibom [20]
Okpe Delta
Okrika Rivers
Olamaboro Kogi
Ola Oluwa Osun
Olorunda Osun
Olorunsogo Oyo
Oluyole Oyo
Omala Kogi
Omuma Rivers
Ona Ara Oyo
Ondo East Ondo
Ondo West Ondo
Onicha Ebonyi
Onitsha North Anambra
Onitsha South Anambra
Onna Akwa Ibom [21]
Okpokwu Benue
Opobo/Nkoro Rivers
Oredo Edo
Orelope Oyo
Oriade Osun
Ori Ire Oyo
Orlu Imo
Orolu Osun
Oron Akwa Ibom [22]
Orsu Imo
Oru East Imo
Oruk Anam Akwa Ibom [23]
Orumba North Anambra
Orumba South Anambra
Oru West Imo
Ose Ondo
Oshimili North Delta
Oshimili South Delta
Oshodi-Isolo Lagos
Osisioma Abia
Osogbo Osun
Oturkpo Benue
Ovia North-East Edo
Ovia South-West Edo
Owan East Edo
Owan West Edo
Owerri Municipal Imo
Owerri North Imo
Owerri West Imo
Owo Ondo
Oye Ekiti
Oyi Anambra
Oyigbo Rivers
Oyo West Oyo
Oyo East Oyo
Oyun Kwara
Paikoro Niger
Pankshin Plateau
Patani Delta
Pategi Kwara
Port Harcourt Rivers
Potiskum Yobe
Qua'an Pan Plateau
Rabah Sokoto
Rafi Niger
Rano Kano
Remo North Ogun
Rijau Niger
Rimi Katsina
Rimin Gado Kano
Ringim Jigawa
Riyom Plateau
Rogo Kano
Roni Jigawa
Sabon Birni Sokoto
Sabon Gari Kaduna
Sabuwa Katsina
Safana Katsina
Sagbama Bayelsa
Sakaba Kebbi
Saki East Oyo
Saki West Oyo
Sandamu jihar Katsina
Sanga Jihar Kaduna
Sapele Delta State
Sardauna Taraba
Shagamu Ogun
Shagari Jihar Sokoto
Shanga Jihar Kebbi
Shani Jihar Borno
Shanono Jihar Kano
Shelleng Jihar Adamawa
Shendam Plateau
Shinkafi Zamfara
Shira Bauch
Shiroro Niger
Shongom Gombe
Shomolu Lagos
Silame Sokoto
Soba Kaduna
Sokoto North Sokoto
Sokoto South Sokoto L
Song Adamawa
Southern Ijaw Bayelsa
Suleja Niger
Sule Tankarkar Jigawa
Sumaila Kano
Suru Kebbi Surulere Oyo
Surulere Lagos
Tafa Niger
Tafawa Balewa Bauchi
Tai Rivers
Takai Kano
Takum Taraba
Talata Mafara Zamfara
Tambuwal Sokoto
Tangaza Sokoto
Tarauni Kano
Tarka Benue
Tarmuwa Yobe
Taura Jigawa
Toungo Adamawa
Tofa Kano
Toro Bauchi
Toto Nasarawa
Chafe Zamfara
Tsanyawa Kano
Tudun Wada Kano
Tureta Sokoto
Udenu Enugu
Udi Enugu
Udu Delta
Udung-Uko Akwa Ibom [24]
Ughelli North Delta
Ughelli South Delta
Ugwunagbo Abia
Uhunmwonde Edo
Ukanafun Akwa Ibom [25]
Ukum Benue
Ukwa East Abia
Ukwa West Abia
Ukwuani Delta
Umuahia North Abia
Umuahia South Abia
Umu Nneochi Abia
Ungogo Jihar Kano
Unuimo Imo
Uruan Akwa Ibom [26]
Urue-Offong/Oruko Akwa Ibom [27]
Ushongo Benue
Ussa Taraba
Uvwie Delta
Uyo Akwa Ibom [28]
Uzo-Uwani Jihar Enugu
Vandeikya Jihar Benue
Wamako Jihar Sokoto
Wamba Nasarawa
Warawa Jihar Kano
Warji Bauchi
Warri North Delta
Warri South Delta
Warri South West Delta
Wasagu/Danko Kebbi
Wase Plateau
Wudil Kano
Wukari Taraba
Wurno Sokoto
Wushishi Niger
Yabo Sokoto
Yagba East Kogi
Yagba West Kogi
Yakuur Cross River [2]
Obi Benue
Obi Nasarawa
Obi Ngwa Abia
Obio/Akpor Rivers
Obokun Jihar Osun
Obot Akara Jihar Akwa Ibom [29]
Obowo Jihar Imo
Obubra Jihar Cross River s" />
Yala Jihar Cross River [2]
Yamaltu/Deba Jihar Gombe
Yankwashi Jihar Jigawa
Yauri Jihar Kebbi
Yenagoa Jihar Bayelsa
Yola North Jihar Adamawa
Yola South Jihar Adamawa
Yorro Jihar Taraba
Yunusari Jihar Yobe
Yusufari Jihar Yobe
Zaki Jihar Bauchi
Zango Jihar Katsina
Zangon Kataf Jihar Kaduna
Zaria Jihar Kaduna
Zing Taraba
Zurmi Zamfara
Zuru Kebbi