Kanuri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Harshen Kanuri)
Jump to navigation Jump to search
Kanuri
language, macrolanguage, modern language
subclass ofSaharan languages Gyara
native labelkanuri Gyara
ƙasaNijeriya, Nijar, Cadi, Kameru Gyara
located in the administrative territorial entityAfirka ta Yamma Gyara
linguistic typologysubject–object–verb Gyara
writing systemArabic alphabet, Latin script Gyara
Wikimedia language codekr Gyara
Mutanen Kanuri yayin bikin al'ada.

Harshen Kanuri ko Yaren kanuri ko Kanuri ko kuma Barebari yare ne dake da asali a kasar Najeriya da bangaren wasu kasashe kamar Cadi, Kamaru, Jamhuriyyar Nijar, kasar Sudan da wasu garuruwa dake kudancin Libya da Misra. Mafi yawan al'umman Kanuri a Najeriya suke, kuma suna zaune ne a jihohin Borno, Yobe, Adamawa da sauransu. Akwai masu amfani da harshen sama da mutane miliyan biyar (5,000,000) tun a binciken da aka gabatar a shekara ta 1987, amma ire-iren harshen kanuri wato Manga Kanuri da Yerwa Kanuri (wanda ake kira da Beriberi, ana ganin jimillar masu magana da harsunan sunkai adadin miliyan biyar da dubu dari bakwai (5,700,000).

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.